An Kara Wa’adin Zaman Kurkuku A Senegal Ga Masu Auren Jinsi
Kasar Senegal ta kara wa’adin zaman kurkuku daga shekaru 5 zuwa 10 ga duk wanda aka kama yana mu’amala da jinsi daya, kuma ta haramta duk wata harka ta luwadi. Dokar ta samu goyon bayan ‘yan majalisa su 135. Wannan doka na daya daga cikin alkawuran da gwamnati mai ci ta shugaban kasa Bassirou Diomaye…
Ci Gaba Da Karatu “An Kara Wa’adin Zaman Kurkuku A Senegal Ga Masu Auren Jinsi” »

