Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Rashin Hanya da Asibiti Ya Jawo Asarar Rayuka A Jihar Gombe – Sarkin Gargajiya Afrika
  • Dakarun Sojin Najeriya Sun Kashe Yan Kungiyar Lakurawa Afrika
  • Shugaba Tinubu Ya Yabawa Dakarun Tsaro Bisa Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Afrika
  • Sabuwar Shekarar Musulunci 1448: Kiristoci Sun Yi Murna, Sunyi Kiran Samar Da Hutu Ga Shekarar Musulunci Afrika
  • Sabuwar Shekarar Musulunci: Shugaban Gwamnonin Arewa Ya Yi Kira Da A Yawaita Addu’o’i Da Haɗin Kai Afrika
Jihar Gombe Ta Saka Hannu Kan Yarjejeniya Da Kamfanonin Tunisiya Kimiya
Ministan Harkokin Wajen Rasha Dana Iran Sun Tattauna Don Kawo Karshen Yaki A Gabas Ta Tsakiya Afrika
Shugaban Kasar Najeriya Ya Gabatar Da Kudi Fiye Da Naira Triliyan 58 A Matsayin Kasafin 2026 Najeriya
Maganganun Jami’an Shige Da Fice Dana Shugaban Kasa Trump Suna Cin Karo Da Juna Amurka
Sojin Najeriya Da ‘Yan Ta’adda Sunyi Taho Mugama Najeriya

Kotun Amurka Tana Tuhumar Wani Dan Jarida
Published: January 31, 2026 at 9:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kotun Amurka Tana Tuhumar Wani Dan Jarida
Published: January 31, 2026 at 9:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kotun Amurka Tana Tuhumar Wani Dan JaridaPublished: January 31, 2026 at 9:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kotu a Amurka tana tuhumar wani dan jarida Don Lemon da karya dokokin kasa na hakkin dan Adam, bayan da hukumomi suka kama shi kan zargin taka rawa wajen wata zanga-zangar adawa ga Jami’an shige da fice da ya hargitsa bauta da ake gudanarwa a wani coci a jihar Minnesota, a cewar Ma’aikatar tsaron cikin…

Ci Gaba Da Karatu “Kotun Amurka Tana Tuhumar Wani Dan Jarida” »

Amurka

Fiye Da Mutane 200 Sun Rasa Rayukansu A Wajen Hakar Ma’adanai
Published: January 31, 2026 at 9:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Fiye Da Mutane 200 Sun Rasa Rayukansu A Wajen Hakar Ma’adanai
Published: January 31, 2026 at 9:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Fiye Da Mutane 200 Sun Rasa Rayukansu A Wajen Hakar Ma’adanaiPublished: January 31, 2026 at 9:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Fiye da mutane 200 suka rasa rayukansu sakamakon rushewar wani kogo na hakar ma’adanai a Jamhuriyar Demokradiyar Congo. Lumumba Kambere, wanda shi ne gwamnan da kungiyar ‘yan tawaye suka nada a yankin da abin ya faru, ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na Reuters cewa hatsarin ya afku ne a Wurin hakar ma’adanai na Rubaya, inda…

Ci Gaba Da Karatu “Fiye Da Mutane 200 Sun Rasa Rayukansu A Wajen Hakar Ma’adanai” »

Labarai, Sauran Duniya

Cutar Kurkunu Ta Kusa Zamowa Tarihi A Duniya
Published: January 31, 2026 at 9:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Cutar Kurkunu Ta Kusa Zamowa Tarihi A Duniya
Published: January 31, 2026 at 9:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Cutar Kurkunu Ta Kusa Zamowa Tarihi A DuniyaPublished: January 31, 2026 at 9:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Cibiyar Carter, wadda tsohon shugaban kasar Amurka Jimmy Carter tare da mai dakin sa suka kafa, don tallafawa walwalar al’umma ta ko wanne fanni ta sanar cewa a shekarar 2025, mutane 10 ne kacal aka samu masu dauke da cutar kurkunu, kuma sun fito ne daga kasashe 3. Wannan sakamakon ya biyo bayan kasa da…

Ci Gaba Da Karatu “Cutar Kurkunu Ta Kusa Zamowa Tarihi A Duniya” »

Amurka, Labarai

Shugaba Donald Trump Ya Nada Shugaban Bankin Tarayya
Published: January 30, 2026 at 10:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Donald Trump Ya Nada Shugaban Bankin Tarayya
Published: January 30, 2026 at 10:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Donald Trump Ya Nada Shugaban Bankin TarayyaPublished: January 30, 2026 at 10:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar da nada Kevin Warsh a matsayin shugaban bankin tarayya na kasa don maye gurbin Jerome Powell, wanda wa’adin sa zai kare ranar 15 ga watan Mayu. Tun Jiya rade-radin nada Warsh din ya dagulawa kasuwannin hannun jari lissafi, inda farashin gwal ya fadi da fiye da kashi hudu cikin…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Donald Trump Ya Nada Shugaban Bankin Tarayya” »

Amurka, Labarai

Afirka Ta Kudu Ta Bukaci Jakadan Israela Ya Fice Daga Kasar
Published: January 30, 2026 at 8:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Afirka Ta Kudu Ta Bukaci Jakadan Israela Ya Fice Daga Kasar
Published: January 30, 2026 at 8:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Afirka Ta Kudu Ta Bukaci Jakadan Israela Ya Fice Daga KasarPublished: January 30, 2026 at 8:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Afirka ta kudu ta bukaci mataimakin jakadan Isra’ila da ya fice daga kasar cikin sa’o’i 72 ranar Jumu’a, inda ta zarge shi da laifin kassara alakar dake tsakanin kasashen biyu a sakonnin da yake wallafawa a kafafen sada zumunta yana batanci ga shugaban Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa, abinda ya sabawa ka’idar diplomasiyya. Ma’aikatar…

Ci Gaba Da Karatu “Afirka Ta Kudu Ta Bukaci Jakadan Israela Ya Fice Daga Kasar” »

Afrika, Labarai

Tattalin Arzikin Kasar Uganda Zai Bunkasa A Wannan Shekarar
Published: January 30, 2026 at 8:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tattalin Arzikin Kasar Uganda Zai Bunkasa A Wannan Shekarar
Published: January 30, 2026 at 8:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tattalin Arzikin Kasar Uganda Zai Bunkasa A Wannan ShekararPublished: January 30, 2026 at 8:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An yi hasashen cewa tattalin arzikin kasar Uganda zai karu da kashi 6.5 zuwa kashi 7 cikin 100, cikin shekarar kasafin kudi da zata fara a watan Yuli, sabanin karin kashi 10.4 cikin dari aka kiyasta a da, a cewar ma’aikatar kudade ta kasar, ba tare da ta bada dalilin sake yin kiyasin ba. Ma’aikatar…

Ci Gaba Da Karatu “Tattalin Arzikin Kasar Uganda Zai Bunkasa A Wannan Shekarar” »

Labarai, Sauran Duniya

Mayakan RSF A Sudan Suna Sace Kananan Yara A Lokacin Yake-Yaken Kasar
Published: January 30, 2026 at 8:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 31, 2026

Posted on January 30, 2026January 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mayakan RSF A Sudan Suna Sace Kananan Yara A Lokacin Yake-Yaken Kasar
Published: January 30, 2026 at 8:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 31, 2026
Mayakan RSF A Sudan Suna Sace Kananan Yara A Lokacin Yake-Yaken KasarPublished: January 30, 2026 at 8:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 31, 2026

Wani bincike da kamfanin dillacin labarai na Reutres ya yi, ya bankado cewa Sojojin sa kai a Sudan sun sace yara lokacin da suka kwaci birnin al-Fashir a watan Octoba, da kuma lokacin da suka kai hare-hare a yankin na Darfur tun fara yakin basasar da ake ta gwabzawa tsakanin su da sojin kasar. An…

Ci Gaba Da Karatu “Mayakan RSF A Sudan Suna Sace Kananan Yara A Lokacin Yake-Yaken Kasar” »

Afrika, Tsaro

Kungiyar ISIS Ta Dauki Alhakin Harin Kasar Nijar
Published: January 30, 2026 at 7:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyar ISIS Ta Dauki Alhakin Harin Kasar Nijar
Published: January 30, 2026 at 7:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kungiyar ISIS Ta Dauki Alhakin Harin Kasar NijarPublished: January 30, 2026 at 7:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyar ‘yan ta’adda ta ISIS ta yi ikirarin daukar alhakin harin da aka kai sansanin sojin jiragen sama na kasar Niger da tsakar daren ranar Alhamis, inda aka jikkata Sojoji 4, aka kuma lalata wani jirgin sama. Ikirarin alhakin kai harin ya fito ne ta gidan yada labarai na Amsaq, kafar da ‘yan ta’addan ke…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyar ISIS Ta Dauki Alhakin Harin Kasar Nijar” »

Afrika

An Maka Wasu Jami’an Immigration A Kotu Bisa Zargin Rashin Da’a A Birtaniya
Published: January 30, 2026 at 10:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Maka Wasu Jami’an Immigration A Kotu Bisa Zargin Rashin Da’a A Birtaniya
Published: January 30, 2026 at 10:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Maka Wasu Jami’an Immigration A Kotu Bisa Zargin Rashin Da’a A BirtaniyaPublished: January 30, 2026 at 10:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Alhamis a London, Britaniya ta gurfabar da wasu jami’an Immigration su biyar gaban kotu kan zargin rashin da’a a bakin aiki, da hada baki ko makarkashiyar yi wa ‘yan gudun hijira sata, wadanda suka isa kasar cikin kananan kwale-kale ko jiragen ruwa. Mutanen John Bernthal dan shekaru 53 da haifuwa, da Ben Edwards, dan…

Ci Gaba Da Karatu “An Maka Wasu Jami’an Immigration A Kotu Bisa Zargin Rashin Da’a A Birtaniya” »

Labarai, Sauran Duniya

Gwamnatin Amurka Tana Ganawa Da Manyan Jami’an Leken Asiri
Published: January 30, 2026 at 9:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Amurka Tana Ganawa Da Manyan Jami’an Leken Asiri
Published: January 30, 2026 at 9:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Amurka Tana Ganawa Da Manyan Jami’an Leken AsiriPublished: January 30, 2026 at 9:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A cikin makon nan gwamnatin shugaba Trump tana ganawa da manyan jami’an tsaron aikin leken asiri daga Isra’ila da saudiyya, a Washington DC domin tattaunawa a zama daban daban game da Iran, yayinda shugaba Trump yake tunanin kaiwa Farisan farmaki, kamar yadda wasu majiyoyi da suke da sanayya kan lamarin suka fada. Zaman dar dar…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Amurka Tana Ganawa Da Manyan Jami’an Leken Asiri” »

Amurka

Posts pagination

Previous 1 … 77 78 79 … 154 Next

Sabbin Labarai

  • Rashin Hanya da Asibiti Ya Jawo Asarar Rayuka A Jihar Gombe – Sarkin Gargajiya
  • Dakarun Sojin Najeriya Sun Kashe Yan Kungiyar Lakurawa
  • Shugaba Tinubu Ya Yabawa Dakarun Tsaro Bisa Ceto Matar Marigayi Janar Rabe
  • Sabuwar Shekarar Musulunci 1448: Kiristoci Sun Yi Murna, Sunyi Kiran Samar Da Hutu Ga Shekarar Musulunci
  • Sabuwar Shekarar Musulunci: Shugaban Gwamnonin Arewa Ya Yi Kira Da A Yawaita Addu’o’i Da Haɗin Kai

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Amurka Da Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Sun Fara Wata Tattaunawa Afrika
  • Kasar Ukraine Tayi Watsi Da Shiga Kungiyar NATO Labarai
  • Harin Jirgi Marar Matuki Ya Kashe Kakakin ‘Yan Tawayen M23 Afrika
  • Kotun Tarayya Tabada Belin Nasiru El Rufai Afrika
  • Ukraine Da Syria Zasuyi Haɗin Gwiwar Tsaro Labarai
  • Wata Mace Ta Mutu A Hannun ‘Yan-Fashin Daji, Wata Ta Haihu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Lauya Bala: Tabbas Kotu Zata Soke Zaben Shugaban PDP, Turaki Najeriya
  • Shugaban Ƙasar Djibouti Ya Sake Lashe Zaben Shugaban Kasar Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.