Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya Afrika
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91 Afrika
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu Afrika
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
‘Yan Kasar Cuba Sunyi Zanga Zanga A Ofishin Jakadancin Amurka Amurka
Za’a Gurfanar Da Sojojin Da Ake Zargi Da Yunkurin Juyin Mulki Najeriya
Kungiyoyin Fararen Hula A Gombe Sun Bukaci A Bawa Mata Jagoranci Afrika
Dakarun Sakai A Kasar Sudan Sun Kashe Mutane 28 A Wani Farmaki Afrika
Yajin Aikin Ma’aikatan Lafiya Na Shafar Harkokin Jinya A Asibitoci Kiwon Lafiya

Fafaroma Leo Zai Ziyarci Kasashen Afirka
Published: February 25, 2026 at 9:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Fafaroma Leo Zai Ziyarci Kasashen Afirka
Published: February 25, 2026 at 9:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Fafaroma Leo Zai Ziyarci Kasashen AfirkaPublished: February 25, 2026 at 9:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Fafaroma Leo zai ziyarci kasashe hudu a fadin Afirka daga ranar 13 zuwa 23 ga Afrilu, fadar Vatican ta sanar a ranar Laraba, inda Fafaroma ya yi ziyararsa ta farko zuwa ketare a shekarar 2026 zuwa nahiyar da cocin Katolika ke ci gaba da bunkasa. Fafaroma zai kuma kai ziyarar kwana guda a ranar 28…

Ci Gaba Da Karatu “Fafaroma Leo Zai Ziyarci Kasashen Afirka” »

Amurka, Labarai, Nishadi

Shugaban Kasar Iran Ya Bayyana Samun Sakamako Mai Kyau A Tattaunawa Da Amurka
Published: February 25, 2026 at 5:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 25, 2026

Posted on February 25, 2026February 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Kasar Iran Ya Bayyana Samun Sakamako Mai Kyau A Tattaunawa Da Amurka
Published: February 25, 2026 at 5:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 25, 2026
Shugaban Kasar Iran Ya Bayyana Samun Sakamako Mai Kyau A Tattaunawa Da AmurkaPublished: February 25, 2026 at 5:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 25, 2026

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya bayyana cewa, kasar Iran na ganin daman samun sakamako mai kyau daga zagaye na uku na tattaunawa da Amurka, a ranar Laraba, yayin da wata tawaga ta tashi zuwa birnin Geneva domin tattaunawa kan shirin nukiliyar na Tehran. Wani babban jami’in gwamnatin Amurka ya fada a ranar Litinin cewa…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Kasar Iran Ya Bayyana Samun Sakamako Mai Kyau A Tattaunawa Da Amurka” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya

Shugaba Trump Yace Bazai Bari Iran Ta Mallaki Nukiliya Ba
Published: February 25, 2026 at 4:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Yace Bazai Bari Iran Ta Mallaki Nukiliya Ba
Published: February 25, 2026 at 4:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Yace Bazai Bari Iran Ta Mallaki Nukiliya BaPublished: February 25, 2026 at 4:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump a takaice ya bayyana batunsa na yiwuwar kai hari kan Iran a jawabinsa na majalisar dokokin kasar ranar Talata, yana mai cewa ba zai bari babban mai daukar nauyin ta’addanci a duniya ya mallaki makamin nukiliya ba. Duk kuwa da cewar ya jibge wata gagarumar rundunar soji a yankin Gabas ta…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Yace Bazai Bari Iran Ta Mallaki Nukiliya Ba” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Gwamnatin Afirka Ta Kudu Na Kokarin Kafa Wasu Dokoki A Kasar
Published: February 25, 2026 at 4:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Afirka Ta Kudu Na Kokarin Kafa Wasu Dokoki A Kasar
Published: February 25, 2026 at 4:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Afirka ta Kudu na kokarin kafa wasu dokoki na shari’a da ake kira “kudin kudi” don kokarin tabbatar da cewa kudaden jama’a sun dore a cikin dogon lokaci, in ji baitul malin ranar Laraba. Za a bayyana dokokin ne a cikin kasafin kudin tsakiyar wa’adi, wanda aka saba gabatar da shi a watan Oktoba…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Afirka Ta Kudu Na Kokarin Kafa Wasu Dokoki A Kasar” »

Labarai, Sauran Duniya

Tawagar IMF Tana Kasar Kenya Domin Tattauna Bada Lamuni
Published: February 25, 2026 at 4:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tawagar IMF Tana Kasar Kenya Domin Tattauna Bada Lamuni
Published: February 25, 2026 at 4:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tawagar IMF Tana Kasar Kenya Domin Tattauna Bada LamuniPublished: February 25, 2026 at 4:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tawagar Asusun Ba da Lamuni ta Duniya ta IMF isa kasar Kenya don tattaunawa kan sabon shirin lamuni, a cewar gwamnati da hukumomin IMF. Hukumomin kasar suna kokarin tsara wani sabon shirin ba da lamuni bayan karewar yarjejeniyar da aka cimma a baya na dalar Amurka biliyan 3.6 a watan Afrilu kuma bangarorin biyu sun…

Ci Gaba Da Karatu “Tawagar IMF Tana Kasar Kenya Domin Tattauna Bada Lamuni” »

Labarai, Sauran Duniya

Afirka Ta Kudu Ta Kubutar Da ‘Yan Kasar Da Suke Taya Sojojin Rasha Yaki
Published: February 25, 2026 at 12:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Afirka Ta Kudu Ta Kubutar Da ‘Yan Kasar Da Suke Taya Sojojin Rasha Yaki
Published: February 25, 2026 at 12:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Afirka Ta Kudu Ta Kubutar Da ‘Yan Kasar Da Suke Taya Sojojin Rasha YakiPublished: February 25, 2026 at 12:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Afirka ta Kudu ta kubutar da wasu ‘yan kasar su 11 da aka rude su zuwa su taya sojojin Rasha fada a yakin ta da take yi da kasar Ukraine. Ana sa ran mutanen zasu dawo gida nan ba da jimawa ba, a cewar shugan Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa a ranar Talata. Idan wadannan…

Ci Gaba Da Karatu “Afirka Ta Kudu Ta Kubutar Da ‘Yan Kasar Da Suke Taya Sojojin Rasha Yaki” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Harin Jirgi Marar Matuki Ya Kashe Kakakin ‘Yan Tawayen M23
Published: February 25, 2026 at 12:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Harin Jirgi Marar Matuki Ya Kashe Kakakin ‘Yan Tawayen M23
Published: February 25, 2026 at 12:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Harin Jirgi Marar Matuki Ya Kashe Kakakin ‘Yan Tawayen M23Published: February 25, 2026 at 12:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kakakin kungiyar ‘yan tawaye ta M23 da ke gwabza fada da rundunar sojin jamhuriyar Demokradiyar Congo, Willy Ngoma ya rasa ran sa biyo bayan wani hari daga jirgin sama mara matuki na drone a gabashin Congo a ranar Talata, a cewar wasu manyan jami’an kungiyar su biyu. Harin ya auku ne kusa da garin Rubaya…

Ci Gaba Da Karatu “Harin Jirgi Marar Matuki Ya Kashe Kakakin ‘Yan Tawayen M23” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Za’a Ninka Shekarun Zama A Gidan Kurkuku Ga Masu Auren Jinsi A Senegal
Published: February 25, 2026 at 12:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Za’a Ninka Shekarun Zama A Gidan Kurkuku Ga Masu Auren Jinsi A Senegal
Published: February 25, 2026 at 12:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Za’a Ninka Shekarun Zama A Gidan Kurkuku Ga Masu Auren Jinsi A SenegalPublished: February 25, 2026 at 12:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Prime ministan kasar Senegal, Ousmane Sonko ya nemi a dabbaka dokar da zata ninka zama gidan kurkuku daga shekara 5 zuwa 10 ga duk wadanda aka kama da yin auren jinsi, da sauran abubuwa da suka jibanci irin wannan halayya. Da yake jawabi ga majalisar kasar a ranar Talata, Sonko ya ce, dokar zata shafi…

Ci Gaba Da Karatu “Za’a Ninka Shekarun Zama A Gidan Kurkuku Ga Masu Auren Jinsi A Senegal” »

Afrika, Labarai

Dakarun Sakai A Kasar Sudan Sun Kashe Mutane 28 A Wani Farmaki
Published: February 25, 2026 at 9:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dakarun Sakai A Kasar Sudan Sun Kashe Mutane 28 A Wani Farmaki
Published: February 25, 2026 at 9:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dakarun Sakai A Kasar Sudan Sun Kashe Mutane 28 A Wani FarmakiPublished: February 25, 2026 at 9:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dakarun sa kai a Sudan sun kai farmaki wani gari a lardin Darfur, inda wani basarake ke da karfin iko, har suka yi sanadiyyar rayukan mutane a kalla 28, a cewar Wasu kungiyar likitoci a ranar Talata. Dakarun sa kai na RSF sun tasamma garin Misteriha da ke arewacin lardin Dafur ranar litinin. Garin kuma…

Ci Gaba Da Karatu “Dakarun Sakai A Kasar Sudan Sun Kashe Mutane 28 A Wani Farmaki” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Tattaunawar Nukiliya Tsakanin Iran Da Amurka Yana Tasirin Akan Farashin Albarkatun Mai
Published: February 24, 2026 at 8:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tattaunawar Nukiliya Tsakanin Iran Da Amurka Yana Tasirin Akan Farashin Albarkatun Mai
Published: February 24, 2026 at 8:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tattaunawar Nukiliya Tsakanin Iran Da Amurka Yana Tasirin Akan Farashin Albarkatun MaiPublished: February 24, 2026 at 8:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ba’a ga wani canji na kirki ba farashin danyen mai a kasuwannin duniya, yayinda ake ciniki man kan farashi mafi tsada da ya kai wata bakwai bai kai haka ba, a yau talata, a dai dai lokacin da masu hada hadar man suke dakon labari dangane da shawarwari tsakanin Iran da Amurka kan shirin Nukiliyar…

Ci Gaba Da Karatu “Tattaunawar Nukiliya Tsakanin Iran Da Amurka Yana Tasirin Akan Farashin Albarkatun Mai” »

Amurka, Kimiya, Labarai, Sauran Duniya

Posts pagination

Previous 1 … 78 79 80 … 176 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Gwamnatin Najeriya Ta Tallafa Wa ’Yan Sanda Da Motoci Afrika
  • Gwamnan Jihar Kebbi Ya Amince Da Biyan Hakkokin Tsofin Ma’aikata 800 Labarai
  • Ukraine Da Syria Zasuyi Haɗin Gwiwar Tsaro Labarai
  • Tinubu Ya Buɗe Katafaren Kamfanin Sarrafa Lithium Domin Bunƙasa Tattalin Arziki Afrika
  • Gwamna Fubara: Rashin Kariya daga PDP Ne Ya Tilasta Ni Komawa APC Siyasa
  • Shugaba Trump Yayi Barazanar Tura Sojoji Ga Masu Zanga Zanga Amurka
  • Jihar Borno Ce Tayi Nasara A Gasan Karatun Al Qur’ani Na Kasa Najeriya
  • Shugaba Yoweri Musevini Ya Zamo Shugaban Uganda Na 7 Yana Da Shekaru 81 Kuma Ya Shafe Shekaru 50 A Mulki Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.