Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya Afrika
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91 Afrika
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu Afrika
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
Gwamnan Jihar Kebbi Ya Amince Da Kasafin Kudi Mai Sauya Fasali Da Karfafa Rayuwar Al’umma Labarai
Gwamnatin Amurka Da Najeriya Sunyi Hadakar Inganta Asibiticin Kiristoci Amurka
Congo Ta Kawo Karshen Cutar Kyandar Birai Afrika
Shugaban Amurka Donald Trump Yace Amurka Zata Kai Babban Farmaki Iran Afrika
Shugaba Trump Ya Amince Da Tsawaita Cinikayya Tsakanin Amurka Da Kasashen Afirka Afrika

Iran Da Amurka Zasu Cimma Yarjejeniyar Nukiliya
Published: February 24, 2026 at 8:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Da Amurka Zasu Cimma Yarjejeniyar Nukiliya
Published: February 24, 2026 at 8:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Da Amurka Zasu Cimma Yarjejeniyar NukiliyaPublished: February 24, 2026 at 8:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Iran ko Farisa ranar talata ta bakin mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Majid Takht-Ravanci yace a shirye take ta dauki dukkan matakai domin ta cimma yarjejeniya da Amurka kan shirin Nukiliyarta, a dai dai lokacin da kasashen biyu suke shirye shiryen komawa teburin shawarwari. Ana sa ran gudanar da shawarwarin ranar Alhamis a Geneva, kamar…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Da Amurka Zasu Cimma Yarjejeniyar Nukiliya” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya

Gwamnatin Somaliya Da MDD Sun Bayyana Cewa Kimanin Mutane Miliyan Shida Da Rabi Suna Fuskantar Barazanar Yunwa
Published: February 24, 2026 at 7:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Somaliya Da MDD Sun Bayyana Cewa Kimanin Mutane Miliyan Shida Da Rabi Suna Fuskantar Barazanar Yunwa
Published: February 24, 2026 at 7:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Somaliya Da MDD Sun Bayyana Cewa Kimanin Mutane Miliyan Shida Da Rabi Suna Fuskantar Barazanar YunwaPublished: February 24, 2026 at 7:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

MDD da gwamnatin Somaliya sun fada Ranar talata cewa kimanin ‘yan kasar somaliyan milyan shida da rabi ne suke fuskantar ‘yunwa mai matsanani sakamakon fari, domin ko a makon jiya ma hukumar samar da abinci ta MDD tayi gargadin cewa tallafin abinci da take bayarwa a kasar zai tsaya cik cikin watan Afrilun bana, idan…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Somaliya Da MDD Sun Bayyana Cewa Kimanin Mutane Miliyan Shida Da Rabi Suna Fuskantar Barazanar Yunwa” »

Labarai, Sauran Duniya

Babban Bankin Najeriya Ya Rage Kudin Ruwa Da Kashi Daya Cikin Dari
Published: February 24, 2026 at 7:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Babban Bankin Najeriya Ya Rage Kudin Ruwa Da Kashi Daya Cikin Dari
Published: February 24, 2026 at 7:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Babban Bankin Najeriya Ya Rage Kudin Ruwa Da Kashi Daya Cikin DariPublished: February 24, 2026 at 7:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Babban Bankin Najeriya ya rage kudin ruwa da rabin maki ko rabin kashi daya cikin dari a ranar talatan nan, yana mai cewa a hasashen sa ya auna dai dai game da kasadaf dake tattare da tattalin arziki, kuma yana ganin farashin kayayyaki zai kara faduwa. Wannan shawara na babban bankin ya tsaida kudin ruwa…

Ci Gaba Da Karatu “Babban Bankin Najeriya Ya Rage Kudin Ruwa Da Kashi Daya Cikin Dari” »

Labarai, Najeriya

Shari’ar Abubakar Malami Ta Kaura Zuwa Sabon Alkali
Published: February 24, 2026 at 3:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 24, 2026

Posted on February 24, 2026February 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shari’ar Abubakar Malami Ta Kaura Zuwa Sabon Alkali
Published: February 24, 2026 at 3:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 24, 2026
Shari’ar Abubakar Malami Ta Kaura Zuwa Sabon AlkaliPublished: February 24, 2026 at 3:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 24, 2026

Babban alƙalin kotun tarayya, John Tsoho, ya mayar da shari’o’i biyu da EFCC ta shigar kan Abubakar Malami da Mai Shari’a Joyce Abdulmalik, wadda ta sanya ranar 27 ga Fabrairu domin fara sauraro. Matakin ya biyo bayan janyewar Mai Shari’a Obiora Egwuatu daga shari’ar saboda dalilai na ƙashin kai da kuma muradin adalci. EFCC na…

Ci Gaba Da Karatu “Shari’ar Abubakar Malami Ta Kaura Zuwa Sabon Alkali” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya Ya Sauka A Mukaminsa
Published: February 24, 2026 at 2:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 24, 2026

Posted on February 24, 2026February 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya Ya Sauka A Mukaminsa
Published: February 24, 2026 at 2:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 24, 2026
Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya Ya Sauka A MukaminsaPublished: February 24, 2026 at 2:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 24, 2026

Gidan talabijin na Arise News ta rawaito cewa, wata majiya a fadar shugaban ƙasa ta tabbatar da sallamar Kayode Egbetokun daga mukamin babban sufeto janar na ƴansandan Najeriya a ranar Talata. Rahotanni sun bayyana cewa za a sanar da hakan a hukumance nan gaba kadan.

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

An Kama Tsohon Jakadan Birtaniya A Amurka Peter Mandelson
Published: February 24, 2026 at 11:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kama Tsohon Jakadan Birtaniya A Amurka Peter Mandelson
Published: February 24, 2026 at 11:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kama Tsohon Jakadan Birtaniya A Amurka Peter MandelsonPublished: February 24, 2026 at 11:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan sanda a London sun kama tsohon jakadan Britaniya a Amurka Peter Mandelson ranar litinin, suna zarginsa da nuna rashin da’a yayinda yake rike da mukamin gwamnati, sakamakon mu’amalarsa da tsohon mai laifi ta lalata da mata da basu kosa ba, Jeffrey Epstein. An kori Mandelson dan shekaru 72 akan mukaminsa na jakadan Britaniya a…

Ci Gaba Da Karatu “An Kama Tsohon Jakadan Birtaniya A Amurka Peter Mandelson” »

Amurka, Labarai, Najeriya

Ana Zargin Tsohon Shugaban Kasar Philippines Da Ta’addaci A Lokacin Mulkinsa
Published: February 24, 2026 at 11:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ana Zargin Tsohon Shugaban Kasar Philippines Da Ta’addaci A Lokacin Mulkinsa
Published: February 24, 2026 at 11:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ana Zargin Tsohon Shugaban Kasar Philippines Da Ta’addaci A Lokacin MulkinsaPublished: February 24, 2026 at 11:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Litinin, masu gabatar da kara a gaban babbar kotun kasa da kasa mai hukunta laifuffukan yaki, sun gayawa kotun cewa tsohon shugaban Phllipines Rodrigo Duterte, shine “jigo” a kisan dubban mutane lokacin mulkinsa, a lokacin da suke matsa kaimi na ganin an ci gaba da shari’ar sa. Masu gabatar da kara a gaban kotun…

Ci Gaba Da Karatu “Ana Zargin Tsohon Shugaban Kasar Philippines Da Ta’addaci A Lokacin Mulkinsa” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Sauran Duniya, Siyasa

An Canza Shugabannin Hukumar Hakar Ma’adanai A Congo
Published: February 24, 2026 at 11:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 24, 2026

Posted on February 24, 2026February 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Canza Shugabannin Hukumar Hakar Ma’adanai A Congo
Published: February 24, 2026 at 11:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 24, 2026
An Canza Shugabannin Hukumar Hakar Ma’adanai A CongoPublished: February 24, 2026 at 11:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 24, 2026

Shugaban jamhuriyar Dimokraɗiyyar kwango ya canza shugabancin hukumar kula da ma’adinai na kasar, kamar yadda gwamnatin ta bada sanarwa ranar Litinin, wannan gagarumin garambawul ne a dai dai lokacin da shawarwari da Amurka dangane ma’dinan kasar suke kankama. Wani babban jami’in gwamnatin kasar Deogratias Ngele Masudi, zai karbi shugabancin hukumar, yayinda Baraka Kabemba, zai zama…

Ci Gaba Da Karatu “An Canza Shugabannin Hukumar Hakar Ma’adanai A Congo” »

Labarai, Sauran Duniya

Aikin Layin Dogon Kasar Uganda Zai Hade Kasar Da Tanzania Da Kwango
Published: February 24, 2026 at 11:11 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Aikin Layin Dogon Kasar Uganda Zai Hade Kasar Da Tanzania Da Kwango
Published: February 24, 2026 at 11:11 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Aikin Layin Dogon Kasar Uganda Zai Hade Kasar Da Tanzania Da KwangoPublished: February 24, 2026 at 11:11 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Uganda tana son sabon aikin layin dogo da take yi ya hade da Tanzania, kamar yadda yake kunshe cikin wasu bayanai da kamfanin dillancin labarai na Reuters ya gani, wadda hakan zai baiwa kasar wata damar jigilar ma’adinai da suka hada da zinari, copper da kuma karafa. Yanzu haka dai Uganda tana tura galibin kayayyaki…

Ci Gaba Da Karatu “Aikin Layin Dogon Kasar Uganda Zai Hade Kasar Da Tanzania Da Kwango” »

Kimiya, Labarai, Sauran Duniya

Bankin Duniya Zaibawa Kasar Mozambique Lamunin Dala Bilyan Shida
Published: February 24, 2026 at 11:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Bankin Duniya Zaibawa Kasar Mozambique Lamunin Dala Bilyan Shida
Published: February 24, 2026 at 11:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Bankin Duniya Zaibawa Kasar Mozambique Lamunin Dala Bilyan ShidaPublished: February 24, 2026 at 11:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Bankin duniya yana shirin zai baiwa Mozambique rancen kudi dala bilyan shida galibi da sassaucin gaske domin ayyukanta na samar da abubuwan more rayuwa ga al’umarta cikin shekaru biyar masu zuwa, kamar yadda wani babban jami’in bankin ya fada ranar Litinin. Baitul malin gwamnatin kasar yana fuskantar mawuyacin hali, har ma asusun bada lamuni na…

Ci Gaba Da Karatu “Bankin Duniya Zaibawa Kasar Mozambique Lamunin Dala Bilyan Shida” »

Labarai, Sauran Duniya

Posts pagination

Previous 1 … 79 80 81 … 176 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Likitoci Masu Neman Kwarewa Zasu Shiga Yakin Aiki Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • Najeriya Tayi Asarar Kusan Naira Triliyan 1 Sakamakon Harajin Trump Amurka
  • Iran Zata Mayarwa Amurka Martani Amurka
  • Tinubu Ya Taya Shettima Murnar Cika Shekaru 60, Ya Yabi Gudunmawarsa Ga Najeriya Afrika
  • Majami’ar Anglican Zasuyi Taron Zaben Sabon Shugaba Afrika
  • Kyautata Dangantaka Tsakanin Jami’an Tsaro Da Al’umma Ce Mafita Najeriya
  • Shugaba Trump Yace Amurka Da Iran Suna Cigaba Da Tattaunawa Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.