Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Shugaba Trump Yace Babu Maganar Kawo Karshen Yakin Amurka Da Iran
Published: April 2, 2026 at 7:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Fatan da ake yi na kawo karshen yakin da Amurka da Isra’ila suke tafkawa da Iran ya kau a ranar Alhamis bayan da shugaban Amurka Donald Trump ya dau alwashin ci gaba da kai hare-hare masu tsauri ga Iran. Wannan furuci ya sa farashin man fetur yayi tashin gwaron zabi.

Kasuwannin hannayen jari sun fadi, yayin da karfin dalar Amurka ta karu bayan da Trump yace za’a ci gaba da kai hare-hare, ba tare da ya bada lokacin tsagaita kai wuta ga Iran ba.

Trump yace nan bada dadewa ba Amurka zata cimma burin ta na yaki, amma yayi nuni da cewa yakin zai iya kara kamari idan shugabannin Iran basu yarda da sharudan da fadar Washington ta zana ba wajen tattaunawar cimma yarjejeniya, inda akwai yiwuwar kai hari ga cibiyar makamashi da ta mai na Iran.

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Gwamnonin Arewa Maso Yammacin Najeriya Sun Halarci Taron Inganta Makashi A Birnin Landan
Next Post: Shugaban Amurka Ya Sauke Antoni Janar

Karin Labarai Masu Alaka

Anyi Janazar ‘Yan Shi’a 33 Da Aka Kashe A Masallacin Juma’a Sauran Duniya
Majalisa A Kasar Somaliya Ta Amince Da Sauya Tsarin Mulkin Kasar Afrika
Dottin Shara Ya Damu Jama’ar Havana Kasar Cuba Labarai
An Kusa Kawo Karshen Matsalolin Tsaro A Jihar Filato Afrika
Makarantun Allo Zasu Yi Gogayya Da Na Boko Labarai
An Kai Shugaban Kasar Venezuela Kotu Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Kungiyar HPV A Jihar Gombe Ta Jagoranci Yaki Da Karuwar Cutar Daji
  • Majalisar Dokokin Kamaru Ta Amince Da Wasu Sauye Sauye
  • Jami’an Tsaro Suna Farautar Wasu ‘Yan Ta’adda A Najeriya
  • Rasha Takai Hari Ukraine Da Jirgi Marar Matuki
  • Isra’ila Zata Kai Hari Cibiyar Makamashin Iran

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Wasu Yara 50 Sun Kubuta Daga Hannun ‘Yan-Ta’adda Labarai
  • Sojoji Sun Murkushe ‘Yan Bindiga A Jihar Sakkwato Labarai
  • Tinubu: Abba Magajin Aminu Kano Ne A Fagen Siyasa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Yeriman Ingila Ya Gana Da Yeriman Saudiya Mai Jiran Gado Amurka
  • Amurka Zata Kara Tura Sojoji Gabas Ta Tsakiya Afrika
  • Kasar Spain Zata Bada Diyya Ga Iyalen Wadanda Da Suka Rasu A Hatsarin Jirgin Kasa Labarai
  • Baitul Malin Amurka Zata Bawa Venezuela Da Cuba Damar Sayar Da Mai Amurka
  • Iran Tabada Tabbacin Cigaba Da Rufe Mashigar Hormuz Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.