Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Sojojin Najeriya Sun Kwato Mutane Daga Hannun Masu Garkuwa
Published: January 21, 2026 at 6:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jami’an tsaro a Nigeria sun yi nasarar kubutar da mutane 62 da ‘yan ta’adda suka yi garkuwa da su, a wasu hare-hare da suka kai jihohin Kebbi da Zamfara, a yunkurin su na dakile barazanar ‘yan ta’addan a arewa maso gabashin kasar, a cewar sojojin a ranar laraba

Mai magana da yawun sojojin laftanal kanal Olaniya Osoba, ya ce dakarun su sun kai farmaki wata sananniyar maboya ta ‘yan ta’adda a jihar Zamfara, bayan da suka samu rahoton cewa akwai mutanen da ake tsare da su a can.

Sojojin sun ce an kubutar da dukkanin mutanen da aka yi garkuwa da su, su 62, kuma suna nan cikin kulawa da tsaro, kafin daga bisani a hada su da ‘yan uwan su.

A wani samamen kuma da Sojoji suka kai, sun yi nasarar wargaza wasu ‘yan kungiyar ‘yan ta’adda na Lakurawa a garin Augie, wanda ya ke kusa da iyakar Kebbi da Sokoto.

Najeriya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Suvr Jahun: Ya Kamata Obasanjo Ya Bar Al’umar Ƙasa Su Fito Da Wadda Suke So 2027
Next Post: Harin Jirgi Maras Matuki Ya Hallaka Mutane A Sudan

Karin Labarai Masu Alaka

Gwamnonin Arewa Sunyi Allah Wadai Da Harin Jos Afrika
Bola Ahmed Tinubu Ya Soke Bashin Da Gwamnati Take Bin NNPC Najeriya
An Kai Hari Babbar Tashar Iskar Gas A Iran Afrika
Shugabannin Kasar Australia Sun Bukaci ‘Yan Kasar Suyi Zanga Zanga Cikin Lumana Afrika
Za’a Jima Ana Fama Da Tsadar Farashin Mai Afrika
Amurka Ta Cire Takunkumin Da Ta Kakabawa Shugaban Venezuela Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Bude Kamfanin Sarrafa Ma’adanai A Kasar Mozambique Labarai
  • Aminu Tambuwal Ya Fice Daga PDP Ya Koma ADC Afrika
  • Kungiyar Kwallon Mata Sun Tsallaka Iyakar Turkiyya Zuwa Iran Afrika
  • Kasar Afirka Ta Kudu Ta Gayyaci Sabon Jakadan Amurka Afrika
  • Sojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Bindiga A Kano Da Katsina Tsaro
  • An Gudanar Da Addu’o’i Na Musamman Game Da Matsalar Tsaro A Najeriya Najeriya
  • An Yanke Hukuncin Kisa Ga Hasina Tsohuwar Firaiy-Ministan Bangladash Labarai
  • Rikicin Gabas Ta Tsakiya Ya Haifar Da Tsadar Man Fetur A Najeriya Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.