Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Ce Albashin ₦70,000 Ya Gaza Biyan Bukatun Ma’aikata Afrika
  • NUJ Gombe Ta Ƙarfafa Bin Ɗa’a A Aikin Jarida, Ta Kaddamar Da Kwamitin Ladabtarwa Afrika
  • Hukumar UBRBDA Ta Fara Raba Kayan Noma A Gombe, Yobe Da Borno Amurka
  • Masu Ruwa Da Tsaki Sun Buƙaci Ƙarin Tallafi Ga Iyaye Mata Masu Shayarwa A Gombe Afrika
  • Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Yi Gargaɗi Ga Masu Karya Dokokin Hanya Afrika

Tinubu Ya Rantsar Da Shugabar Hukumar FCC
Published: January 23, 2026 at 9:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tinubu ya rantsar da shugabar hukumar FCC da kwamishinoni 37

Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya rantsar da Shugabar Hukumar tabbatar da daidaito ta FCC da kuma kwamishinonin hukumar a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja a ranar Alhamis.

Sabuwar Shugabar FCC, Hulayat Omidiran, ta karɓi rantsuwar kama aiki tare da kwamishinoni 37 da ke wakiltar jihohi 36 na ƙasar nan da kuma babban birnin tarayya Abuja da misalin ƙarfe 4:48 na yamma.

Omidiran mai shekaru 59, tsohuwar ‘yar majalisar wakilai ce wadda ta wakilci mazabar Ayedaade/Irewole/Isokan ta Jihar Osun daga shekarar 2011 zuwa 2019. Ta gaji Dr. Muheeba Dankaka, wadda fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa wa’adinta ya kasance cike da cece-kuce.

Najeriya

Post navigation

Previous Post: Kwamitin Aikin Hajjin Najeriya Ya Shigar Da Korafi
Next Post: Shugabannin Kasashen Afirka Ta Tsakiya Sun Kamallah Taron Koli

Karin Labarai Masu Alaka

Gwamnonin Arewa Sunyi Allah Wadai Da Harin Jos Afrika
An Karrama Darakta Janar Na DSS Bisa Ƙoƙarinsa Na Inganta Alaƙar Hukumomin Tsaro Da Kafafen Yaɗa Labarai Afrika
CAN: Da Alamu Daliban St. Mery Na Cikin Koshin Lafiya Najeriya
Zaben Fidda Gwani Ya Gudana Lafiya A Jihar Gombe Afrika
‘Yan Sandan Najeriya Sunyi Nasarar Hallaka ‘Yan Ta’adda A Katsina Afrika
Likitoci Masu Neman Kwarewa Zasu Shiga Yakin Aiki Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Ce Albashin ₦70,000 Ya Gaza Biyan Bukatun Ma’aikata
  • NUJ Gombe Ta Ƙarfafa Bin Ɗa’a A Aikin Jarida, Ta Kaddamar Da Kwamitin Ladabtarwa
  • Hukumar UBRBDA Ta Fara Raba Kayan Noma A Gombe, Yobe Da Borno
  • Masu Ruwa Da Tsaki Sun Buƙaci Ƙarin Tallafi Ga Iyaye Mata Masu Shayarwa A Gombe
  • Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Yi Gargaɗi Ga Masu Karya Dokokin Hanya

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Boko Haram Sun Dauke Kansiloli A Borno Tsaro
  • Jirgi Marar Matuka Yayi Luguden Wutan A Abu Dhabi Afrika
  • Sojin Ukraine Sun Janye Daga Gabashin Kasar Amurka
  • Mayakan Houthi Zasu Shiga Yakin Amurka Da Isra’ila Afrika
  • Salmanu: Ci Gaban Wikki Tourist FC Shine A Gaba Na Wasanni
  • Sojoji Zasu Taimakawa ‘Yan Sanda Wajen Yaki Da Mugayen Ayyuka Labarai
  • Babban Sakataren MDD Yayi Allah Wadai Da Matakin Soja A Gabas Ta Tsakiya Afrika
  • CAF Ta Ci Tarar Ƙasar Masar Dala 5,000 AFCON 2025 Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.