Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Trump Zai Sasanta Tsakanin Masar Da Habasha
Published: January 17, 2026 at 10:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya yi tayin sasanta rigimar dake tsakanin kasashen Masar da Habasha game da rikicin kogin Nile da ya ratsa kasashen biyu.

Trump ya ce a shirye yake da ya shiga tsakani domin kawo karshen takaddama kan yadda rabon ruwan kogin Nile ze kasance tsakanin kasashen biyu ta hanyar da ta dace, a wata takarda da ya aikewa shugaban kasar Masar Abdel Fattah al-Sisi, wadda kuma aka wallafa a shafin sa na Truth social.

Kaddamar da wani babban madatsan ruwa da kasar fadar gwamnati a Addis Ababa ta yi ranar 9 ga Watan Satumbar bara ya jawo fushin fadar gwamnatin Cairo dake kasa daga kogin Nile.

Habasha, wadda ita ce ta biyu a mafi yawan mutane, a nahiyar Afirka, da suka kai fiye da miliyan 120, na ganin dam din da ta gina zai taka muhimmiyar rawa wajen tattalin arzikin kasar.

Masar kuma a nata bangaren ta ce dam din ya sabawa yarjejeniyar kasa da kasa, kuma zai iya jawo fari da ambaliyar ruwa duka, Habasha ta ki amincewa da hakan.

Trump ya yabawa Sisi a baya, har ya zuwa lokacin da ya je Masar a watan Oktoba domin sa hannu kan yarjejeniyar da ta Shafi rikicin Gaza.

Da ya ke tsokaci game da abin, Trump ya maimaita damuwar da fadar gwamnatin Cairo ke da shi game da maganar ruwan.

Amurka

Post navigation

Previous Post: ‘Yan Ta’adda Sun Tarwatsa Wani Kauye A Jihar Sakkwato
Next Post: Ruwan Sama Yayi Ajalin Daruruwan Mutane A Afirka Ta Kudu

Karin Labarai Masu Alaka

Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi Afrika
Ranar Talata Amurka Da Isra’ila Sun Cigaban Da Kai Farmaki Iran Afrika
Shugaban Amurka Ya Sauke Antoni Janar Amurka
Amurka Ta Jefa Makamin Tomahawk A Makarantar Yara Mata Afrika
Kasashen Faransa Da Italiya Sun Nuna Rashin Amincewa Da Matakan Sojoji Amurka
Farashin Dalar Amurka Ya Tashi Ranan Juma’a Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • FIFA Ta Yi Wa Malaysia Kaca-kaca Wasanni
  • Amurka Na Gargadin Rwanda Da Ta Mutunta Alkawali Afrika
  • Samar Da Albarkatun Mai Ya Ragu A Iraq Afrika
  • Tinubu: Abba Magajin Aminu Kano Ne A Fagen Siyasa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ronaldo Da Messi Ka Iya Hadu A Gasar Cin Kofin Duniya: Ta Ya Ya ? Wasanni
  • Ukraine Ta Aika Tawagar Kwararru Gabas Ta Tsakiya Afrika
  • Wata Biyu Najeriya Bata Bada Lasisin Shigo Da Mai Daga Ketare Ba Labarai
  • Sabunta Manhajar Ilimi A Duk Matakai Nasara Ce! Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.