Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Yawan wadanda suka mutu a mummunan harin yanbindiga a Jihar kwaran Najeriya yakai 170
Published: February 4, 2026 at 8:18 PM | By: Mustapha Nasiru Batsari

Kawowa yanzu dai yawan wadanda suka mutu a mummunan harin yanbindiga a Jihar kwaran Najeriya yakai 170 a ciki harda wasu Jami,an tsaron yanbanga sama da goma da aka kona su kurmus,

Acikin daren jiya talata ne dai maharan dauke da manyan da ake zaton Yan Kungiyar jihadi ne na ISWAP suka auka garin woro dake karamar hukumar kayama ta Jihar kwara lamarin da ya jefa daturuwan mazauna garin cikin tashin hankali,

Hon.Abubakar Abdullahi Danladi shine Shugaban karamar Hukumar ta kayama yace suna cikin yanayi na tashin hankali Amma Kuma sun Maida al’amarin ga Allah..

Dan Majalisar Dokokin Jihar kwara Mai wakiltar karamar Hukumar kayama Hon.Sa,idu baba Ahmed yace duk da yake mutane 78 sukayi Jana,Izar bai daya a lokaci guda Amma wadanda aka kashe sun Kai 170 sannan da Wasu yanbindiga goma sha Uku da aka kona kurmus da Kuma Wasu yayan Sarkin garin guda biyu da aka kashe,Dan Majalisar yace maharan sun wuce da wasu mata 30 a ciki harda Matan sarkin guda biyu.ā

https://gtahausa.com/wp-content/uploads/2026/02/YAWAN-WADANDA-YANBINDIGA-SUKA-KASHE-A-JIHAR-KWARA-YA-KAI-170-4-2-26.mp3

 

Ayanzu alummomin Yankin Borgu a Jihar Neja da Kuma Yankin kayama ta jihar kwara na cike da fatar ganin Gwamnatin Najeriya ta daukin yin wani cikin hanzari akan Gandun dajin nan na Kainji domin kawar da maharan da suka maida gandun dajin Mafakarsu.

Najeriya

Post navigation

Previous Post: Kamfanin NNPC Yana Tattaunawa Da Wani Kamfanin Kasar China
Next Post: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Dan Gaddafi A Gidansa Dake Kasar Libya

Karin Labarai Masu Alaka

Rundunar Sojin Najeriya Ta Dakile Harin ‘Yan Ta’adda A Jihar Borno Labarai
Hawan Sallah A Jihar Katsina Afrika
Rundunar ‘Yan Sanda Sun Ceto Wani Daga Hannun Masu Garkuwa Najeriya
Shari’ar Abubakar Malami Ta Kaura Zuwa Sabon Alkali Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Kotu Ta Bada Belin Kwamishinan Kudin Jihar Bauchi Najeriya
Samar Da Tsaro A Jihar Kano Ba Sai An Sa Siyasa Ba! Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane A Hare Hare Daban Daban A Najeriya Najeriya
  • Shugaban Hukumar NAHCON Ya Ajeye Mukaminsa Labarai
  • Gwamna Fubara: Rashin Kariya daga PDP Ne Ya Tilasta Ni Komawa APC Siyasa
  • Majami’ar Anglican Zasuyi Taron Zaben Sabon Shugaba Afrika
  • Jami’an Tsaro Na Amfani Da Damar Su Wajen Cin Zarafin Jama’a Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Sojin Israela Sunkai Hari Kan Falatsinawa Tsaro
  • Kotun Uganda Tayi Watsi Da Karar Hukumomin Kasar Afrika
  • Wakilan Rasha Da Ukraine Sun Tattauna A Abu Dhabi Ranar Juma’a Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.