Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ADC Ta Kaucewa INEC Ta Gudanar Da Babban Taro Labarai
  • Za A Cigaba Da Tattaunawa Domin Kawo Karshen Yakin Gabas Ta Tsakiya Amurka
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Amurka Tana Cigaba Da Kare Jami’in Da Ya Kashe Ba Amurke
Published: January 26, 2026 at 8:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar lahadi jami’ai a Gwamnatin shugaba Donald Trump na Amurka suna ci gaba da kare matakin da ya kai wani jami’in aikin shige da fice ya harbe tare da kashe wani ba Amurke, a birnin Minneaplos, duk da cewa faya fayan video da mutane da suke wurin yasha ban ban da abunda suke fada, yayinda zaman dar dar yake kara tashi tsakanin jami’an tsaro a yankin dana gwamnatiin tarayya.

Yayinda mazauna birnin na Minneapolis suke ci gaba da kai ziyara da ajiye furanni a inda aka kashe mutumin, cikin matsanancin sanyi, domin nuna alhini ga kisan Alex Pretti, jami’an gwamnatin Trump suna ci gaba da cewa ai Pretti ne ya haurawa jami’an tsaro suka bude mishi wuta domin su kare kansu, matsayar da tayi karo da hotunan video da wadanda suke wurin suka dauka.

Pretti shine ba Amurka na biyu da jami’an shige da fice na Amurka suka kashe a cikin watan nan a birnin na Minneapolis, inda shugaba Trump, dan Republican, ya tura dubban jami’an shige da fice dauke da makamai suna rufe fuskokin su a yunkurin korar bakin haure matakin da ba’a taba ganin irin sa ba.

Amurka

Post navigation

Previous Post: Harin Isra’ila A Gaza Da Jirgi Maras Matuki Ya Kashe Mutane
Next Post: Abba Kabir Yusuf Ya Koma Jam’iyar APC

Karin Labarai Masu Alaka

Kasashen Amurka Da China Sun Matsawa Ghana Domin Rage Kudaden Haraji Afrika
Farashin Danyen Mai Ya Fadi A Kasuwar Duniya Afrika
Kasuwannin Hannayen Jari Suna Fuskantar Durkushewa Sakamakon Matsin Lambar Shugaba Trump Amurka
Kasar Amurka Da Rasha Zasu Kawo Karshen Tsagaita Nukiliya Amurka
Jamhuriyar Nijar Ta Dakatar Da Bawa Amurkawa Visa Afrika
Kasashen Da Suke Kawance Da Amurka Sun Juyawa Trump Baya Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ADC Ta Kaucewa INEC Ta Gudanar Da Babban Taro
  • ‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 33 Bisa Zargin Kai Hari A Jihar Kwara
  • Papa Roma Leo Yayi Gargadi Game Da Rushewar Dimokraɗiyya
  • Jiragen Ruwa Suna Biyayya Ga Dokar Hana Ketare Ruwa
  • Gwamnatin Najeriya Tace A Maboyar ‘Yan Ta’adda Aka Kai Harin Jilli

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Wani Abu Ya Fashe A Asibitin Bagudo Dake Jihar Kebbi Tsaro
  • Papa Roma Leo Yayi Gargadi Game Da Rushewar Dimokraɗiyya Afrika
  • Menene Illar Yada Labaran Karya A Kafofin Sada Zumunta Na Zamani Labarai
  • Wani Abu Ya Fashe A Ofishin Jakadancin Amurka Dake Kasar Norway Afrika
  • Amurka Zata Kamallah Yaki Da Iran A Makonni Biyu Masu Zuwa Amurka
  • Afirka Ta Kudu Zata Fuskanci Koma Baya A Bangaren Samar Da Ayyukanyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya kori Wasu Hadimansa Bisa Cin Zarafin Kansila Najeriya
  • Mataimakin Shugaban Amurka Ya Sauka A Islamabad Domin Tattaunawa Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.