Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Mohammed Abdullahi Abubakar Ya Sayi fom Don Tsayawa Takarar kujeran Gwamnan Bauchi A APC 2027 Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shugaba Tinubu Ya Bukaci Samar Da Zaman Lafiya A Filato Afrika
  • Kotu Tayi Watsi Da Tarukan ADC Bangaren David Mark Afrika
  • NAHCON Ta Fitar Da Jadawalin Hajjin Bana 2027 Afrika
  • Gwamnatin Najeriya Ta Jinjinawa Saudiya Afrika

‘Yan Bindiga Sun Jikkata Mutane A Arewacin Kasar Benin
Published: March 7, 2026 at 10:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Benin ’yan bindiga sun kashe sojoji 15 suka jikkata wasu biyar a wani sansanin soja dake arewacin kasar,kamar yadda wani Kakakin sojan kasar ya fada ranar Juma’a, yayinda tarzoma take kara bazuwa a kasashe da suke yammacin Afirka.

‘Yan Bindiga masu alaka da al-Qeada da ISIS suna ci gaba da kai hare hare akan iyakoki da dazukan da suke tsakanin jamhuriyar Nijar, da Benin da kuma Najeriya, sun mai da yankin a zaman fagen daga.

Wata kungiya mai alaka da al-Qeada da ake kira Jama’at Nusrat al-Islam wal-muslim ta dauki alhakin kai wannan hari a Benin, kunigyar tace ta kai harin ne a wani wuri da ake kira Kofouno dake arewacin Benin, a ranar Laraba.

Kakakin sojojin Benin kanal James Johnson, yace sojojin sun kashe akalla hudu daga cikin mayakan lokacin da suke gudu kan baburansu. Ya karyata ikirin da ‘yan binidgar suka yi cewa sansanin sojojin yana hanunsu.

Benin, bata cika magana kan tarzomar da ‘yan bindiga suke haddasawa a arewacin kasar ba, kodashike cikin watan Afrilun bara ta ce wannan kungiya ta ‘yan bindiga mai lakabin JNIM a takaice a wani hari da ta kai ta kashe sojoji kasar 54.

Afrika, Labarai, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka Ta Saka Takunkumi Visa Ga Wasu ‘Yan Rwanda
Next Post: An Kaiwa Sojojin Ghana Hari A Lebanon

Karin Labarai Masu Alaka

Najeriya Zata Kara Mai Da Take Hakowa Afrika
Iran Tabada Tabbacin Cigaba Da Rufe Mashigar Hormuz Afrika
Nuhu Ribadu Ya Mika Dalibai 100 da Aka Ceto Ga Gwamnatin Jihar Neja Labarai
Masar Ta Jibge Jiragen Yaki Marasa Matuka Afrika
Shugaban Amurka Donald Trump Yace Bai Taba Shiga Jirgin Jeffrey Epstein Ba Labarai
Yau Lahadi Ake Gudanar Da Zabe A Kasar Myanmar Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ‘Yan Sanda A Jihar Gombe Sun Karyata Kona Gidan Nafiu Bala
  • Mohammed Abdullahi Abubakar Ya Sayi fom Don Tsayawa Takarar kujeran Gwamnan Bauchi A APC 2027
  • Shugaba Tinubu Ya Bukaci Samar Da Zaman Lafiya A Filato
  • Za’ayi Auren Zawarawa Dubu Uku A Kano
  • Kotu Tayi Watsi Da Tarukan ADC Bangaren David Mark

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Soyinka Ya soki Yawan Jami’an Tsaron Da Ake Bai Wa Seyi Tinubu Najeriya
  • Koriya Ta Arewa Ta Gudanar Da Gwajin Makami Mai Linzami Tsaro
  • Sojoji Sun Fatattaki ‘Yan Ta’adda A Borno Tsaro
  • Kungiyar HPV A Jihar Gombe Ta Jagoranci Yaki Da Karuwar Cutar Daji Afrika
  • Shugaban Ukraine Ya Tattauna Da Trump Akan Zaman Lafiya Amurka
  • Harin Bom Din Maiduguri Ya Kashe Mutane Biyar Ya Raunata Fiye Da Talatin Najeriya
  • Shugaban Guinea-Bissau Umaro Na Fuskantar Matsin Lamba Afrika
  • Duk Da Rauni Daya Samu Sakamakon Hari Mojtaba Khameni Yafara Aiki Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.