Tinubu Ya Rantsar Da Shugabar Hukumar FCC
Tinubu ya rantsar da shugabar hukumar FCC da kwamishinoni 37 Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya rantsar da Shugabar Hukumar tabbatar da daidaito ta FCC da kuma kwamishinonin hukumar a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja a ranar Alhamis. Sabuwar Shugabar FCC, Hulayat Omidiran, ta karɓi rantsuwar kama aiki tare da kwamishinoni 37 da ke wakiltar…
Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Ya Rantsar Da Shugabar Hukumar FCC” »

