Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Wani Abu Ya Fashe A Asibitin Bagudo Dake Jihar Kebbi
Published: December 30, 2025 at 8:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 30, 2025

Posted on December 30, 2025December 30, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wani Abu Ya Fashe A Asibitin Bagudo Dake Jihar Kebbi
Published: December 30, 2025 at 8:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 30, 2025
Wani Abu Ya Fashe A Asibitin Bagudo Dake Jihar KebbiPublished: December 30, 2025 at 8:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 30, 2025

Rundunar ‘yan sanda a jihar Kebbi ta tabbatar da afkuwar fashewar bam da sanyin safiyar Talata a babban asibitin Bagudo, da ke karamar hukumar Bagudo ta jihar. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da kakakin rundunar, SP Bashir Usman, ya fitar a Birnin Kebbi. Usman ya ce: “Muna son tabbatarwa mazauna yankin cewa an…

Ci Gaba Da Karatu “Wani Abu Ya Fashe A Asibitin Bagudo Dake Jihar Kebbi” »

Tsaro

Kasar China Ta Kaddamar Da Rawar Daji A Yankin Taiwan
Published: December 30, 2025 at 5:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 30, 2025

Posted on December 30, 2025December 30, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar China Ta Kaddamar Da Rawar Daji A Yankin Taiwan
Published: December 30, 2025 at 5:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 30, 2025
Kasar China Ta Kaddamar Da Rawar Daji A Yankin TaiwanPublished: December 30, 2025 at 5:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 30, 2025

China ta kaddamar da wani rawan daji a ranar talata na tsawon sa’o’i 10 inda tayi amfani da makamai da albarusai sosai a kewayen Taiwan, kwana na biyu da take kaddamar da irin wannan matakin soja mafi girma a kewayen tsibirin, da zummar yi wa yankin zobe da nufin yanke ta daga duk wata gudumawa…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar China Ta Kaddamar Da Rawar Daji A Yankin Taiwan” »

Labarai, Tsaro

Kasar Rasha Ta Zargi Ukraine Da Kai Hari Gidan Shugaban Rasha
Published: December 30, 2025 at 5:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 30, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Rasha Ta Zargi Ukraine Da Kai Hari Gidan Shugaban Rasha
Published: December 30, 2025 at 5:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Rasha Ta Zargi Ukraine Da Kai Hari Gidan Shugaban RashaPublished: December 30, 2025 at 5:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Litinin, Rasha ta zargi ukraine da kai hari kan gidan shugaban Rasha Vladimir Putin, daga nan tayi alkwarin zata dauki fansa duk da cewa bata nuna wata shaidar harin ba, tuni dai Ukraine tayi watsi da zargin, tana mai cewa Rasha tana kokarin tayi kafar ungulu akan shawarwarin neman kawo karshen yaki da kasashen…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Rasha Ta Zargi Ukraine Da Kai Hari Gidan Shugaban Rasha” »

Amurka, Labarai

Trump Yayi Barazanar Goyon Bayan Hari Akan Kasar Iran
Published: December 30, 2025 at 5:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 30, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Trump Yayi Barazanar Goyon Bayan Hari Akan Kasar Iran
Published: December 30, 2025 at 5:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Trump Yayi Barazanar Goyon Bayan Hari Akan Kasar IranPublished: December 30, 2025 at 5:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ranar Litinin ya gargadi Iran cewa Amurka zata goyi bayan wani gagarumin farmaki kan kasar mudddin ta ci gaba da aikin kera makamai masu linzami, da kuma Nukiliya. Mr. Trump ya kuma ja kunnen Hamas cewa zata fuskanci mawuyacin hali muddin bata amince ta kwance damara ba. Da yake magana a…

Ci Gaba Da Karatu “Trump Yayi Barazanar Goyon Bayan Hari Akan Kasar Iran” »

Labarai

Bola Ahmed Tinubu Ya Soke Bashin Da Gwamnati Take Bin NNPC
Published: December 30, 2025 at 5:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 30, 2025

Posted on December 30, 2025December 30, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Bola Ahmed Tinubu Ya Soke Bashin Da Gwamnati Take Bin NNPC
Published: December 30, 2025 at 5:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 30, 2025
Bola Ahmed Tinubu Ya Soke Bashin Da Gwamnati Take Bin NNPCPublished: December 30, 2025 at 5:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 30, 2025

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince da soke bashin da gwamnati take bin kamfanin NNPC bilyan biyar da dori, Kamar yadda fadar shugaban kasa ta fada ranar Litinin. Wannan mataki yana daga cikin shirin da shugaba Tinubu ya dauka domin sabunta asusun NNPC da zummar bayyana komi gameda kamfanin a dai dai lokacin da NNPC…

Ci Gaba Da Karatu “Bola Ahmed Tinubu Ya Soke Bashin Da Gwamnati Take Bin NNPC” »

Najeriya

Anyi Taho Mugama Tsakanin ‘Yan Sandan Turkiyya Da ‘Yan Kungiyar ISIS
Published: December 29, 2025 at 11:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 29, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Anyi Taho Mugama Tsakanin ‘Yan Sandan Turkiyya Da ‘Yan Kungiyar ISIS
Published: December 29, 2025 at 11:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Anyi Taho Mugama Tsakanin ‘Yan Sandan Turkiyya Da ‘Yan Kungiyar ISISPublished: December 29, 2025 at 11:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wasu ‘yan sanda kasar Turkiya tare da ‘yan kungiyar ta’addancin ISIS sun rasa rayukan su a wani artabu da aka yi da bindigogi a arewa maso yammacin Turkiya ranar Litinin, a cewar ministan harkokin cikin gida na kasar. Wannan ya biyo bayan tsare mutane 100 da ake zargin ‘yan kungiyar na ISIS ne, da suke…

Ci Gaba Da Karatu “Anyi Taho Mugama Tsakanin ‘Yan Sandan Turkiyya Da ‘Yan Kungiyar ISIS” »

Afrika

Kasar Amurka Tabada Tabbacin Bawa Ukraine Tsaron Shekarun 15
Published: December 29, 2025 at 11:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 29, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Amurka Tabada Tabbacin Bawa Ukraine Tsaron Shekarun 15
Published: December 29, 2025 at 11:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Amurka Tabada Tabbacin Bawa Ukraine Tsaron Shekarun 15Published: December 29, 2025 at 11:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka ta tallatawa Ukrain tabbacin samun tsaro na tsawon shekaru 15, a cikin kudurin ta na kawo zaman lafiya, a cewar shugaban Ukrain Vlodomyr Zelensky ranar Litinin, duk da dai ya ce shi ya fi son a ce an basu tabbacin tsaron na shekaru 50, don hana kasar Rasha kara yin wani yunkuri na kwace…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Amurka Tabada Tabbacin Bawa Ukraine Tsaron Shekarun 15” »

Amurka, Labarai

Mutane Biyu Sun Rasa Rayukansu A Hatsarin Da Ya Rutsa Da Antothy Joshua
Published: December 29, 2025 at 11:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 29, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mutane Biyu Sun Rasa Rayukansu A Hatsarin Da Ya Rutsa Da Antothy Joshua
Published: December 29, 2025 at 11:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mutane Biyu Sun Rasa Rayukansu A Hatsarin Da Ya Rutsa Da Antothy JoshuaPublished: December 29, 2025 at 11:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dan wasan dambe na kasar Birtaniya, Anthony Joshua ya yi hatsarin mota a jihar Ogun da ke Nigeria, hatsarin ya yi sanadiyar rayukan mutane biyu, a cewar ‘yan sanda ranar Litinin. ‘Yan sandan na jihar Ogun sun ce motar su Anthony Joshua ta yi karo ne da wata motar, kuma An kai shi asibiti, inda…

Ci Gaba Da Karatu “Mutane Biyu Sun Rasa Rayukansu A Hatsarin Da Ya Rutsa Da Antothy Joshua” »

Najeriya

Kasar China Tana Cigaba Da Nuna Fin Karfi Ga Kasar Taiwan
Published: December 29, 2025 at 11:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 29, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar China Tana Cigaba Da Nuna Fin Karfi Ga Kasar Taiwan
Published: December 29, 2025 at 11:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar China Tana Cigaba Da Nuna Fin Karfi Ga Kasar TaiwanPublished: December 29, 2025 at 11:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

China ta zurfafa wajen nuna fin karfi ga Taiwan ranar Litinin ta hanyar nuna karfin ikon da take da shi na hana tsibirin samun taimako daga waje, a wani yaki da ke barazana ga kudurin Taipei, fadar gwamnatin ta Taiwan na kare kan ta. Dakarun kasar China na Eastern Theater Command sun ce sun aika…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar China Tana Cigaba Da Nuna Fin Karfi Ga Kasar Taiwan” »

Labarai

Anyi Rashin ‘Yan Jarida 6 A Jihar Gombe Sakamakon Hatsarin Mota
Published: December 29, 2025 at 7:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 29, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Anyi Rashin ‘Yan Jarida 6 A Jihar Gombe Sakamakon Hatsarin Mota
Published: December 29, 2025 at 7:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Anyi Rashin ‘Yan Jarida 6 A Jihar Gombe Sakamakon Hatsarin MotaPublished: December 29, 2025 at 7:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hatsarin ya faru ne a Yammacin yau Litinin a ƙaramar hukumar Billiri ta jihar Gombe, a lokacin da suka dawo daga wani biki da suka halarta, a Wani kauye na Ma’aikaciyar Gidan Talabijin na NTA Gombe, inda akasamu mutuwar a kalla ‘yan Jarida 6 a Jihar Wanda kuma Dukansu mambobin Kungiyar NUJ ne. Nan gaba…

Ci Gaba Da Karatu “Anyi Rashin ‘Yan Jarida 6 A Jihar Gombe Sakamakon Hatsarin Mota” »

Labarai

Posts pagination

Previous 1 … 33 34 35 … 58 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnatin Sokoto Tabada Umarnin Biyan Albashin Watan Feburairu
  • Jihar Gombe Ta Saka Hannu Kan Yarjejeniya Da Kamfanonin Tunisiya
  • Anyi Sallar Rokon Ruwa A Saudiya
  • Rundunar ‘Yan Sanda Sun Ceto Wani Daga Hannun Masu Garkuwa
  • Rasha Takai Mummunan Hari Birnin Kyiv

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Tinubu: Zamu Kara Kyautata Samar Da Kayan Aiki Ga Jami’an Tsaro Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Jagoran Kasar Iran Yace Basa Bukatar Tallafin Kasar Amurka Afrika
  • Rundunar Operation Hadinkai Sunyi Nasara Akan ISWAP Da Boko Haram Najeriya
  • EFCC Ta Cafke Fitacciyar Jarumar Kannywood Samha Inuwa Labarai
  • Ministan Tsaron Najeriya Badaru Yayi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Boko Haram Sun Farmaki Sansanin Sojoji A Borno Tsaro
  • Masu Kare Hakkin ‘Yan Gudun Hijira A Amurka Sun Mika Koke Amurka
  • Shugaba Trump Yace Amurka Ce Zata Rika Gudanar Da Harkokin Kasar Venezuela Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.