Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Afrika

Tinubu Ya Jaddada Buƙatar Kare Rayukan ‘Yan Afirka A Taron ECOWAS
Published: July 21, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Ya Jaddada Buƙatar Kare Rayukan ‘Yan Afirka A Taron ECOWAS
Published: July 21, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Ya Jaddada Buƙatar Kare Rayukan ‘Yan Afirka A Taron ECOWASPublished: July 21, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga Ƙungiyar Raya Tattalin Arzikin Ƙasashen Yammacin Afirka (ECOWAS) da ta ɗauki tsauraran matakai kan ci gaba da hare-haren ƙyamar baƙi da ake kai wa ‘yan Najeriya da sauran ‘yan Afirka a ƙasar Afirka ta Kudu. Tinubu ya bayyana hakan ne ta bakin Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Ya Jaddada Buƙatar Kare Rayukan ‘Yan Afirka A Taron ECOWAS” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Shari’ar Ta’addanci: Manyan Jagororin Ansaru Biyu Sun Amsa Laifi A Abuja
Published: July 21, 2026 at 7:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shari’ar Ta’addanci: Manyan Jagororin Ansaru Biyu Sun Amsa Laifi A Abuja
Published: July 21, 2026 at 7:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shari’ar Ta’addanci: Manyan Jagororin Ansaru Biyu Sun Amsa Laifi A AbujaPublished: July 21, 2026 at 7:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Manyan jagororin ƙungiyar Ansaru guda biyu sun amsa laifin ta’addanci a gaban Babbar Kotun Tarayyar Najeriya da ke Abuja, bayan sun sauya matsayinsu daga musanta tuhume-tuhume 32 da ake yi musu zuwa amsa laifin. Waɗanda suka amsa laifin sun haɗa da Mahmud Usman, wanda aka fi sani da Abu Bara’a, Abbas ko Mukhtar, wanda masu…

Ci Gaba Da Karatu “Shari’ar Ta’addanci: Manyan Jagororin Ansaru Biyu Sun Amsa Laifi A Abuja” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

CHAN Ta Duba Lafiyar Idanun ‘Yan Jarida A Filato
Published: July 19, 2026 at 5:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on CHAN Ta Duba Lafiyar Idanun ‘Yan Jarida A Filato
Published: July 19, 2026 at 5:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
CHAN Ta Duba Lafiyar Idanun ‘Yan Jarida A FilatoPublished: July 19, 2026 at 5:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Masana harkokin lafiya sun shawarci al’umma da su rika kula da lafiyar idanunsu tare da yin gwajin ido a kai a kai domin kaucewa kamuwa da cututtukan da kan haddasa makanta. Sun bayyana cewa cututtukan ido ba wai kawai suna shafar lafiyar mutum ba ne, har ma suna jefa iyalai cikin matsin tattalin arziki, saboda…

Ci Gaba Da Karatu “CHAN Ta Duba Lafiyar Idanun ‘Yan Jarida A Filato” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya

Tinubu Zai Gabatar Da Jawabi ga Shugabannin Duniya A Taron UNGA
Published: July 19, 2026 at 8:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Zai Gabatar Da Jawabi ga Shugabannin Duniya A Taron UNGA
Published: July 19, 2026 at 8:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Zai Gabatar Da Jawabi ga Shugabannin Duniya A Taron UNGAPublished: July 19, 2026 at 8:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu, zai halarci zama na 81 na Babban Zauren Majalisar Ɗinkin Duniya (UNGA), wanda za a gudanar a birnin New York na ƙasar Amurka a watan Satumba, inda ake sa ran zai gabatar da jawabi ga shugabannin ƙasashen duniya. Jakadan Najeriya a Majalisar Ɗinkin Duniya, Ambasada Jimoh Ibrahim, ne ya…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Zai Gabatar Da Jawabi ga Shugabannin Duniya A Taron UNGA” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Sauran Duniya, Siyasa

Gwamna Inuwa Yahaya Ya Rantsar Da Sabon Shugaban Ma’aikatan Jiha da Kwamishinoni 23
Published: July 18, 2026 at 5:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: July 19, 2026

Posted on July 18, 2026July 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Inuwa Yahaya Ya Rantsar Da Sabon Shugaban Ma’aikatan Jiha da Kwamishinoni 23
Published: July 18, 2026 at 5:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: July 19, 2026
Gwamna Inuwa Yahaya Ya Rantsar Da Sabon Shugaban Ma’aikatan Jiha da Kwamishinoni 23Published: July 18, 2026 at 5:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: July 19, 2026

Gwamnan jihar Gombe dake arewa maso Gabashin Najeriya, Alhaji Muhammadu Inuwa Yahaya, ya rantsar da sabon Shugaban Ma’aikatan jihar, Babban Sakatare, Kwamishinoni 23 da kuma Mashawarta na Musamman, a wani mataki na ƙarfafa ayyukan gwamnati da inganta shugabanci nagari a jihar. An gudanar da bikin rantsarwar ne a Cibiyar Taron Ƙasa da Ƙasa ta Gombe,…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Inuwa Yahaya Ya Rantsar Da Sabon Shugaban Ma’aikatan Jiha da Kwamishinoni 23” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Shirye-Shirye, Siyasa

Bayan Rikicin Manoma Da Makiyaya, Kwamitin White Paper Ya Ziyarci Bojude Da Kwami
Published: July 15, 2026 at 6:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Bayan Rikicin Manoma Da Makiyaya, Kwamitin White Paper Ya Ziyarci Bojude Da Kwami
Published: July 15, 2026 at 6:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Bayan Rikicin Manoma Da Makiyaya, Kwamitin White Paper Ya Ziyarci Bojude Da KwamiPublished: July 15, 2026 at 6:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Gombe dake arewa maso Gabashin Najeriya ta sake jaddada aniyarta na tabbatar da zaman lafiya tsakanin manoma da makiyaya ta hanyar ƙarfafa matakan kare hanyoyin kiwo da kuma dazukan kiwo domin rage rikice-rikicen da ke faruwa tsakanin bangarorin biyu. Wannan na ƙunshe ne cikin ziyarar duba aiki da Ƙaramin Kwamitin Aiwatar da Rahoton…

Ci Gaba Da Karatu “Bayan Rikicin Manoma Da Makiyaya, Kwamitin White Paper Ya Ziyarci Bojude Da Kwami” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Sauran Duniya, Tsaro

Kano: Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Amince da Garo A Matsayin Mataimakinsa Na 2027
Published: July 15, 2026 at 5:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kano: Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Amince da Garo A Matsayin Mataimakinsa Na 2027
Published: July 15, 2026 at 5:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kano: Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Amince da Garo A Matsayin Mataimakinsa Na 2027Published: July 15, 2026 at 5:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sanar da sake tsayar da Mataimakin Gwamna, Alhaji Murtala Sule Galadima Garo, a matsayin abokin takararsa domin zaɓen gwamnan jihar na shekarar 2027. Sanarwar ta fito ne cikin wata takarda da Darakta Janar na Yaɗa Labarai da Hulɗa da Jama’a na Gidan Gwamnatin Kano, Sunusi Bature Dawakin…

Ci Gaba Da Karatu “Kano: Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Amince da Garo A Matsayin Mataimakinsa Na 2027” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Shirye-Shirye, Siyasa

Dr. Kabiru Hassan Ya Kammala Wa’adinsa A GOGIS, Ya Yi Bitar Sauye-Sauyen Harkokin Filaye
Published: July 14, 2026 at 9:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dr. Kabiru Hassan Ya Kammala Wa’adinsa A GOGIS, Ya Yi Bitar Sauye-Sauyen Harkokin Filaye
Published: July 14, 2026 at 9:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dr. Kabiru Hassan Ya Kammala Wa’adinsa A GOGIS, Ya Yi Bitar Sauye-Sauyen Harkokin FilayePublished: July 14, 2026 at 9:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban farko na Hukumar Tsarin Bayanan Ƙasa ta jihar Gombe (Gombe Geographic Information Systems – GOGIS), Dr. Kabiru Usman Hassan, ya bayyana manyan sauye-sauyen da hukumar ta samu cikin shekaru shida da ya jagorance ta, yayin da wa’adin aikinsa ya zo ƙarshe. A cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar ƙarewar wa’adinsa, Dr. Hassan…

Ci Gaba Da Karatu “Dr. Kabiru Hassan Ya Kammala Wa’adinsa A GOGIS, Ya Yi Bitar Sauye-Sauyen Harkokin Filaye” »

Afrika, Kimiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Sauran Duniya, Siyasa

Gwamnatin Tinubu Ta Warware Basussukan Fansho Na Shekaru 18
Published: July 14, 2026 at 7:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tinubu Ta Warware Basussukan Fansho Na Shekaru 18
Published: July 14, 2026 at 7:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Tinubu Ta Warware Basussukan Fansho Na Shekaru 18Published: July 14, 2026 at 7:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana cewa ta aiwatar da manyan sauye-sauye a fannin fansho cikin shekaru biyu da suka gabata, inda ta kashe Naira biliyan 758 wajen biyan basussukan haƙƙoƙin fansho da suka taru tun daga shekarar 2007, tare da ƙara kuɗaɗen da masu ritaya ke karɓa a kowane wata. Darakta Janar ta Hukumar Kula…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tinubu Ta Warware Basussukan Fansho Na Shekaru 18” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Siyasa

Gombe Ta Yi Gasar Makarantun Firamare Don Bikin Cika Shekaru 100 Na Hassan Central
Published: July 14, 2026 at 4:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gombe Ta Yi Gasar Makarantun Firamare Don Bikin Cika Shekaru 100 Na Hassan Central
Published: July 14, 2026 at 4:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gombe Ta Yi Gasar Makarantun Firamare Don Bikin Cika Shekaru 100 Na Hassan CentralPublished: July 14, 2026 at 4:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Makarantar Firamare ta Herwagana ta lashe kofin gasar ƙwallon ƙafa ta makarantun firamare da aka shirya domin bikin cika shekaru 100 da kafuwar Makarantar Firamare ta Hassan Central da ke Gombe. An gudanar da wasan ƙarshe na gasar a Filin Wasan Pantami, inda Herwagana ta doke Hassan Central da ci 4–3 ta hanyar bugun fenariti…

Ci Gaba Da Karatu “Gombe Ta Yi Gasar Makarantun Firamare Don Bikin Cika Shekaru 100 Na Hassan Central” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Wasanni

Posts pagination

Previous 1 … 10 11 12 … 73 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kungiyar Kiristoci Ta Wanke Gwamnan Bauchi Daga Zargin Ta’addanci Labarai
  • Shugaba Trump Ya Bukaci Kasar Iran Ta Mika Wuya Amurka
  • Kungiyar Kwadago Ta NLC Ta Gudanar Da Zanga-Zanga Bisa Matsalar Tsaro Tsaro
  • Shugaban Kasar Koriya Ta Arewa Ya Zamo Sakataren Jam’iya Mai Mulki Labarai
  • Tsofin Shugabanin Kasa Sun Karbi Bakoncin Hafsan Sojin Najeriya Tsaro
  • Wasu Yara 50 Sun Kubuta Daga Hannun ‘Yan-Ta’adda Labarai
  • Hukumar NAHCON Ta Bude Asibiti A Madina Afrika
  • Gwamnonin Arewa “Mun Amince Da Samar Da ‘Yan Sandan Jihohi” Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.