Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Afrika

Amurka Zata Fice Daga Iran Cikin Gaggawa
Published: April 2, 2026 at 6:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Zata Fice Daga Iran Cikin Gaggawa
Published: April 2, 2026 at 6:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Zata Fice Daga Iran Cikin GaggawaPublished: April 2, 2026 at 6:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka za ta “fice daga Iran cikin gaggawa” kuma za ta iya komawa domin kai “hare-hare lokaci zuwa lokaci” idan akwai bukata, a cewar shugaba Donald Trump, wanda ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na Reuters a ranar Laraba, sa’o’i kaɗan kafin ya gabatar da jawabi ga al’ummar ƙasar a daren laraba game da yaƙin. Yayin…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Zata Fice Daga Iran Cikin Gaggawa” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Mabiya Dariqar Tijjaniyya Sunfara Gudanar Da Addu’oi Saboda Tsare Sheikh Sani Khalifa Zariya
Published: April 1, 2026 at 7:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mabiya Dariqar Tijjaniyya Sunfara Gudanar Da Addu’oi Saboda Tsare Sheikh Sani Khalifa Zariya
Published: April 1, 2026 at 7:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mabiya Dariqar Tijjaniyya Sunfara Gudanar Da Addu’oi Saboda Tsare Sheikh Sani Khalifa ZariyaPublished: April 1, 2026 at 7:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyar Darikar tijjaniya a Najeriya na ci gaba da nuna bukatar ganin gwamnatin Najeriya ta sako shehin Malami Sheik Sani Khalifa zariya da hukumomin kasar ke tsare dashi tun a watan disambar bara. A Wani Babban taro da Kungiyar ta tijjaniya ta gudanar ta Bukaci Hukumomin Najeriyar da su hanzarta Sakin shehin Malamin. Zargin alaka…

Ci Gaba Da Karatu “Mabiya Dariqar Tijjaniyya Sunfara Gudanar Da Addu’oi Saboda Tsare Sheikh Sani Khalifa Zariya” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Gwamnatin Najeriya Zata Farfado Da Cibiyar Koyon Sana’oi Ta Dangote
Published: April 1, 2026 at 3:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 1, 2026

Posted on April 1, 2026April 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Najeriya Zata Farfado Da Cibiyar Koyon Sana’oi Ta Dangote
Published: April 1, 2026 at 3:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 1, 2026
Gwamnatin Najeriya Zata Farfado Da Cibiyar Koyon Sana’oi Ta DangotePublished: April 1, 2026 at 3:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 1, 2026

Gwamnatin tarayyar Najeriya da ta jihar Kano da kuma gidauniyar rukunin kamfanonin Dangote, sun cimma yarjejeniyar haɓakawa, tare da kula da babbar cibiyar koyon sana’o’i ta Dangote (Dangote Ultramodern Skills Acquisition Center) da ke birnin Kano. Wannan mataki dai na kunshe ne a cikin wata sanarwa da Babban Sakataren Hukumar Ilimin Kimiyya da Fasaha ta…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Zata Farfado Da Cibiyar Koyon Sana’oi Ta Dangote” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Sana'o'i

Rashin Kyawun Hanyoyi Babbar Matsalace A Najeriya
Published: April 1, 2026 at 5:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rashin Kyawun Hanyoyi Babbar Matsalace A Najeriya
Published: April 1, 2026 at 5:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rashin Kyawun Hanyoyi Babbar Matsalace A NajeriyaPublished: April 1, 2026 at 5:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyar Direbobin dakon Mai ta Najeriya Wato NUPENG ta rantsar da Sabon Shugabanta na Yankin Arewacin Najeriya a hedkwatar Kungiyar dake kaduna a dai dai lokacin da Direbobin Ke fama da Matsalar Rashin kyawun hanya a Kasar. Tun a baya dai Direbobin dakon man sun sha bayyana damuwarsu tare da nunawa Hukumomin Najeriyar matukar bukatarsu…

Ci Gaba Da Karatu “Rashin Kyawun Hanyoyi Babbar Matsalace A Najeriya” »

Afrika, Labarai, Najeriya

Za’a Ninka Shekarun Kurkuku Ga Masu Aikata Luwadi A Senegal
Published: March 31, 2026 at 9:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Za’a Ninka Shekarun Kurkuku Ga Masu Aikata Luwadi A Senegal
Published: March 31, 2026 at 9:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Za’a Ninka Shekarun Kurkuku Ga Masu Aikata Luwadi A SenegalPublished: March 31, 2026 at 9:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Senegal Bassirou Faye ya amince da dokar data ninka shekarun da za’a yanke wa wadanda aka kama da laifin luwadi ko madugo zuwa shekaru 10, kuma ya haramta duk wani mataki na tallata harkar luwadi, yanzu dokar ta fara aiki kamar yadda wata sanarwar gwamnati ta fada. Wakilan majalisar dokokin kasar da gagarumar rinjaye…

Ci Gaba Da Karatu “Za’a Ninka Shekarun Kurkuku Ga Masu Aikata Luwadi A Senegal” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Ministan Sufurin Najeriya Ya Ajiye Mukaminsa Domin Takarar Gwamna
Published: March 31, 2026 at 9:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 1, 2026

Posted on March 31, 2026April 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ministan Sufurin Najeriya Ya Ajiye Mukaminsa Domin Takarar Gwamna
Published: March 31, 2026 at 9:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 1, 2026
Ministan Sufurin Najeriya Ya Ajiye Mukaminsa Domin Takarar GwamnaPublished: March 31, 2026 at 9:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 1, 2026

Ministan Sufuri, Sanata Saidu Ahmed Alkali, ya mika takardar murabus dinsa a hukumance ga Fadar Shugaban Kasa. Sanarwar Umar Alkali Jibril Mataimaki na Musamman kan Kafofin Yada Labarai ga Ministan ta bayyana cewa, wannan mataki ya biyo bayan umarnin Shugaban Kasa ne da ya bukaci dukkan masu rike da mukaman siyasa masu sha’awar tsayawa takara…

Ci Gaba Da Karatu “Ministan Sufurin Najeriya Ya Ajiye Mukaminsa Domin Takarar Gwamna” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Majalisun Najeriya Sun Amince Ta Karin Kasafin Kudi
Published: March 31, 2026 at 9:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majalisun Najeriya Sun Amince Ta Karin Kasafin Kudi
Published: March 31, 2026 at 9:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Majalisun Najeriya Sun Amince Ta Karin Kasafin KudiPublished: March 31, 2026 at 9:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar talata, majalisun dokokin Najeriya suka amince da kari akan Kasafin kudin kasar zuwa Naira trillion 68 da milyan milya dari uku, wato dala bilyan 49 da milyan dubu 400, bayan da shugaban kasar Bola Ahmed Tinubu ya bukaci wakilan su amince da canjin domin karfafa shirin da aka gabatar musu tun da farko cikin…

Ci Gaba Da Karatu “Majalisun Najeriya Sun Amince Ta Karin Kasafin Kudi” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Farashin Mai Yana Cigaba Da Karuwa
Published: March 31, 2026 at 8:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Mai Yana Cigaba Da Karuwa
Published: March 31, 2026 at 8:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Mai Yana Cigaba Da KaruwaPublished: March 31, 2026 at 8:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ahalinda ake ciki kuma farashin mai mai daraja da ake kira Brent yayi tashin gwaron zabbi ranar talata, bayan wani sabon hari da Iran ta kai kan jirgin ruwa mai dakon mai a gabas ta tsakiya, da kuma gargadin da sakataren tsaron Amurka Pete Hegseth ya bayar cewa Washington zata zafafa kai hare hare muddin…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Mai Yana Cigaba Da Karuwa” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Tinubu Ya Yi Allah Wadai Da Kashe-kashen Jos Da Kaduna
Published: March 31, 2026 at 5:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Ya Yi Allah Wadai Da Kashe-kashen Jos Da Kaduna
Published: March 31, 2026 at 5:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Ya Yi Allah Wadai Da Kashe-kashen Jos Da KadunaPublished: March 31, 2026 at 5:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya fito ya yi Allah-wadai da kakkausar murya game da hare-haren rashin imani da wasu ‘yan bindiga suka kai a gundumar Angwan Rukuba da ke Jos, Jihar Filato, da kuma kauyen Kahir da ke Karamar Hukumar Kagarko a Jihar Kaduna. Shugaban ya bayyana wadannan hare-hare, wadanda suka hada da kisan jama’a…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Ya Yi Allah Wadai Da Kashe-kashen Jos Da Kaduna” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Yusuf Gawuna Ya Koma Jam’iyar ADC
Published: March 31, 2026 at 4:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yusuf Gawuna Ya Koma Jam’iyar ADC
Published: March 31, 2026 at 4:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yusuf Gawuna Ya Koma Jam’iyar ADCPublished: March 31, 2026 at 4:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon ɗan takarar gwamnan Jihar Kano a jam’iyyar APC, Nasiru Yusuf Gawuna, ya sauya sheka zuwa jam’iyyar ADC, tare da karɓar katin jam’iyyar a hukumance.

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 36 37 38 … 74 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Jam’iyar NNPP: Abba Kabir Yusuf Yaci Amanar Mu Siyasa
  • Tinubu Ya Rantsar Da Shugabar Hukumar FCC Najeriya
  • Masu Goyon Bayan Palasdinawa Sunyi Gangamin Zanga Zanga A Australia Labarai
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • NUJ: Akwai Bukatar Samar Da Inshorar Lafiya Ga ‘Yan Jarida A Najeriya Rediyo
  • Zamu Hada Kai Mu Yaki Cutar Shan’inna (Polio) Labarai
  • Ana Jimamin Mutuwar Giwa Mai Shekaru Kusan 60 A Kasar Kenya Sauran Duniya
  • Jakadan Kasar Sin a Najeriya Ya Ziyarci Tinubu Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.