ECOWAS Zata Kafa Rundunar Yaki Da Rashin Tsaro
ECOWAS za ta kafa rundunar haɗin gwiwar yaƙi da ta’addanci domin fuskantar ta’addanci da matsalar rashin tsaro Ƙungiyar habaka tattalin arzikin Ƙasashen Yammacin Afirka wato (ECOWAS) ta bayyana shirin kafa rundunar tsaro ta haɗin gwiwa domin fuskantar ƙaruwar barazanar ta’addanci a yankin. Shugaban Hukumar Shugabannin ECOWAS kuma Shugaban Ƙasar Saliyo, Julius Maada Bio, ne ya…
Ci Gaba Da Karatu “ECOWAS Zata Kafa Rundunar Yaki Da Rashin Tsaro” »

