Birtaniya Zata Fara Raba Rigakafin Allurar Cutar Sankara
Birtaniya za ta fara rarraba allurar rigakafin cutar sankarau (meningitis) ga ɗalibai a wata jami’a a kudu maso gabashin Ingila, bayan wani barkewar cutar da ba a taɓa ganin irinsa ba ya kashe mutane biyu, yayin da yawan sabbin masu kamuwa ya karu zuwa 20. Hukumar tsaron lafiya ta Birtaniya (UK Health Security Agency) ta…
Ci Gaba Da Karatu “Birtaniya Zata Fara Raba Rigakafin Allurar Cutar Sankara” »

