Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Sanata Goje: Sakamakon Zaben Daga Abuja Zai Fito
Published: May 19, 2026 at 10:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sanata Goje: Sakamakon Zaben Daga Abuja Zai Fito
Published: May 19, 2026 at 10:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sanata Goje: Sakamakon Zaben Daga Abuja Zai FitoPublished: May 19, 2026 at 10:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sanata Muhammadu Danjuma Goje yayi watsi da samakon zaben dake yawo inda yace bashida tushe, mara inganci ne. Tsohon Gwamnan jihar Gombe kuma Sanata Mai ci Karo na hudu Danjuma Goje yace sakamakon zaben dake yawo bashida tushe balle madafa. Goje dai shine Sanata mai wakiltar mazabar Gombe ta tsakiya a majalisar dattawan Najeriya, Wanda…

Ci Gaba Da Karatu “Sanata Goje: Sakamakon Zaben Daga Abuja Zai Fito” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa

Jarman Deba Ya Kada Senata Goje A Zaben Fidda Gwani
Published: May 18, 2026 at 7:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: May 18, 2026

Posted on May 18, 2026May 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jarman Deba Ya Kada Senata Goje A Zaben Fidda Gwani
Published: May 18, 2026 at 7:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: May 18, 2026
Jarman Deba Ya Kada Senata Goje A Zaben Fidda GwaniPublished: May 18, 2026 at 7:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: May 18, 2026

Jam’iyyar APC ta fitar da ɗan takararta na kujerar Sanatan Gombe ta Tsakiya mai ƙunshe da ƙananan hukumomin Akko da Yamaltu-Deba bayan gudanar da zaɓen fidda gwani cikin lumana tare da halartar dimbin magoya bayan jam’iyyar. Wakilin GTA Hausa Amurka Ke Magana a jihar Gombe, Aliyu Gerengi daga ya ruwaito cewa, bayan kammala zaɓen, jami’in…

Ci Gaba Da Karatu “Jarman Deba Ya Kada Senata Goje A Zaben Fidda Gwani” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

Jami’an ‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayi
Published: May 18, 2026 at 4:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jami’an ‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayi
Published: May 18, 2026 at 4:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jami’an ‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama BarayiPublished: May 18, 2026 at 4:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jami’an Rundunar ‘Yan Sandan jihar Gombe sun cafke wasu mutane biyar bisa zargin satar kayayyaki da kuma yunkurin kwacen babur a jihar. A cewar rundunar, an kama mutum huɗu da ake zargi da haɗa baki wajen satar batura huɗu na solar, kwamfutar HP, decoder na CCTV da wayar Nokia daga ofishin Federal Mortgage Bank da…

Ci Gaba Da Karatu “Jami’an ‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayi” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Kotu Ta Bada Belin Nasiru El Rufai
Published: May 18, 2026 at 10:21 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: May 18, 2026

Posted on May 18, 2026May 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kotu Ta Bada Belin Nasiru El Rufai
Published: May 18, 2026 at 10:21 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: May 18, 2026
Kotu Ta Bada Belin Nasiru El RufaiPublished: May 18, 2026 at 10:21 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: May 18, 2026

Kotu ta bayar da belin Nasir El-Rufai kan Naira miliyan 100 Wata babbar kotu da ke Abuja a Najeriya bayar da beli ga tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, kan zargin karan tsaye ga tsaron kasa da ake yi masa. Mai shari’a Joyce Abdulmalik, yayin yanke hukunci kan buƙatar beli a ranar Litinin, ta gindaya…

Ci Gaba Da Karatu “Kotu Ta Bada Belin Nasiru El Rufai” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

Najeriya Da Jamus Sun Kulla Yarjejeniyar Zuba Jari
Published: May 17, 2026 at 7:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Najeriya Da Jamus Sun Kulla Yarjejeniyar Zuba Jari
Published: May 17, 2026 at 7:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Najeriya Da Jamus Sun Kulla Yarjejeniyar Zuba JariPublished: May 17, 2026 at 7:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Najeriya Da Jamus Sun Kulla Yarjejeniyar Zuba Jari Ta Dala Miliyan 428 A Abuja Gwamnatocin ƙasashen Najeriya da Jamus sun sanya hannu kan wata yarjejeniyar haɗin gwiwa ta bunkasa tattalin arziki da zuba jari ta miliyoyin daloli, da nufin ciyar da muhimman sassa gaba a fadin kasar. Yarjejeniyar, wadda aka ƙiyasta ƙimarta a kan dalar…

Ci Gaba Da Karatu “Najeriya Da Jamus Sun Kulla Yarjejeniyar Zuba Jari” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Sauran Duniya

Zaben Fidda Gwani Ya Gudana Lafiya A Jihar Gombe
Published: May 16, 2026 at 2:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Zaben Fidda Gwani Ya Gudana Lafiya A Jihar Gombe
Published: May 16, 2026 at 2:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Zaben Fidda Gwani Ya Gudana Lafiya A Jihar GombePublished: May 16, 2026 at 2:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya ya halarci zaɓen fidda gwani na ƴan majalisan wakilai na Jam’iyyar APC da aka gudanar a gundumar Jekadafari dake Ƙaramar Hukumar Gombe, inda ya yaba da yadda aka gudanar da zaɓen cikin kwanciyar hankali a faɗin jihar Gombe. Da yake jawabi jim kaɗan bayan zaɓen, Gwamna Inuwa Yahaya ya…

Ci Gaba Da Karatu “Zaben Fidda Gwani Ya Gudana Lafiya A Jihar Gombe” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

Sojin Najeriya Da Amurka Sun Hallaka Jagoran ISIS
Published: May 16, 2026 at 7:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojin Najeriya Da Amurka Sun Hallaka Jagoran ISIS
Published: May 16, 2026 at 7:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sojin Najeriya Da Amurka Sun Hallaka Jagoran ISISPublished: May 16, 2026 at 7:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Daga cikin matakan da hukumomin tsaro ke dauka na dakile ayyukan ta’addanci a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya, dakarun sojin Najeriya tare da hadin gwiwar sojojin Amurka sun kai wani gagarumin samame kan maboyar mayakan kungiyar IS a yankin Tafkin Chadi, lamarin da ya yi sanadin hallaka babban jagoransu da ake nema ruwa a jallo,…

Ci Gaba Da Karatu “Sojin Najeriya Da Amurka Sun Hallaka Jagoran ISIS” »

Afrika, Amurka, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Tsaro

Hukumar ‘Yan Sanda Tayi Yarjejeniya Da ‘Yan Takara A Gombe
Published: May 15, 2026 at 2:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar ‘Yan Sanda Tayi Yarjejeniya Da ‘Yan Takara A Gombe
Published: May 15, 2026 at 2:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar ‘Yan Sanda Tayi Yarjejeniya Da ‘Yan Takara A GombePublished: May 15, 2026 at 2:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar ‘Yan Sanda Sun Shirya Yarjejeniyar Zaman Lafiya Kafin Fitar da ‘Yan Takara a jihar Gombe Rundunar Yan sanda ta jihar Gombe ta shirya taron yarjejeniyar zaman lafiya da masu neman takara a jihar gabanin zaben fidda gwani na jam’iyyu. Mataimakin Kwamishinan ’Yan Sanda mai kula da harkokin kudi da gudanarwa, Muhammad Mustapha, ya ce…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar ‘Yan Sanda Tayi Yarjejeniya Da ‘Yan Takara A Gombe” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa, Tsaro

Hukumomin Bada Agaji Sun Fadakar Da Al’ummar Jihar Gombe
Published: May 15, 2026 at 6:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumomin Bada Agaji Sun Fadakar Da Al’ummar Jihar Gombe
Published: May 15, 2026 at 6:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumomin Bada Agaji Sun Fadakar Da Al’ummar Jihar GombePublished: May 15, 2026 at 6:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Bada agaji ta jihar Gombe wato SEMA da haɗin guiwar Hukumar Bada agajin Gaggawa ta Najeriya wato NEMA da Hukuma wayar da Kan al’umma ta kasar wato NOA  ne suka Ziyarci Garin Dukku a jihar Gombe dake Najeriya domin fadakar da al’umma wanda taron ya gudana a sakatariyar Karamar Hukumar. A jawabinsa Darakta a…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumomin Bada Agaji Sun Fadakar Da Al’ummar Jihar Gombe” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Ana Cigaba Da Shirye-Shiryen Fara Gasar Kwallon Sarakuna A Gombe
Published: May 13, 2026 at 12:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ana Cigaba Da Shirye-Shiryen Fara Gasar Kwallon Sarakuna A Gombe
Published: May 13, 2026 at 12:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ana Cigaba Da Shirye-Shiryen Fara Gasar Kwallon Sarakuna A GombePublished: May 13, 2026 at 12:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An gudanar da bikin fitar da jadawalin wasannin Kofin Sarakunan jihar Gombe na shekarar 2026 cikin nasara a Cibiyar NITDA ICT da ke Jami’ar jihar Gombe, inda ya samu halartar sarakunan gargajiya, masu ruwa da tsaki a harkar kwallon kafa, ‘yan jarida da sauran baki daga sassa daban-daban na jihar Gombe An shirya tare da…

Ci Gaba Da Karatu “Ana Cigaba Da Shirye-Shiryen Fara Gasar Kwallon Sarakuna A Gombe” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Shirye-Shirye

Posts pagination

Previous 1 … 18 19 20 … 36 Next

Sabbin Labarai

  • Alejandro Balde Na Dab Da Komawa Manchester United Daga Barcelona
  • Kocin Newcastle Matthias Ya Ce Lewis Hall Ba Zai Koma Manchester United Ba
  • Dan Wasan Baya Na Chelsea, Disasi, Zai Yi Gwajin Lafiyarsa A Crystal Palace
  • Gwamnan Gombe Ya Taya Sarkin Musulmi Murnar Cika Shekaru 70, Ya Yi Masa Addu’ar Ƙarin Lafiya Da Tsawon Rai
  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Wikki Tourist FC: Ta Sallami ‘Yan Wasa Hudu Wasanni
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe Afrika
  • Amurka Da Kasashen Yamma Suna Cigaba Da Kai Ruwa Rana Akan Nukiliyar Iran Afrika
  • Shari’ar Abubakar Malami Ta Kaura Zuwa Sabon Alkali Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Jana’izar Jagoran Ƙolin Iran Ta Kawo Tsauraran Matakan Tsaro A Tehran Afrika
  • Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Hadakar Ta Da Amurka Wajen Yakar ‘Yan Ta’adda Najeriya
  • Tsohon Lauyan Amurka Jack Smith Ya Fadi Maganganu Game Da Donald Trump Amurka
  • Matatar Man Dangote Ta Samu Tagomashi Daga Abokan Hulda Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.