Tsofin Shugabanin Kasa Sun Karbi Bakoncin Hafsan Sojin Najeriya
Babban hafsan sojin ƙasan Najeriya, Laftanar Janar Waidi Shaibu, ya kai ziyarar girmamawa ga tsofaffin shugabannin ƙasa, Janar Ibrahim Badamasi Babangida da Janar Abdulsalami Abubakar, tare da ziyartar Gwamnatin jihar Neja, domin ƙarfafa haɗin gwiwar farar hula da sojoji da inganta tsaro. Ziyarorin, da suka gudana a Minna, sun nuna ƙudirin rundunar sojin ƙasa na…
Ci Gaba Da Karatu “Tsofin Shugabanin Kasa Sun Karbi Bakoncin Hafsan Sojin Najeriya” »

