Ana Gudanar Da Zanga-Zangar Adawa Da Gwamnati A Kasar Tunisiya
‘Yan raji da jigogin hamayya na kasar Tunisiya sun fantsama kan titunan kasar ranar asabar suna zanga-zangar hadin guiwa da ba a saba ganin irinta ba, ta adawa da shugaba Kais Saied, suna bukatar da a kawo karshen mulkin mutum guda da maido da dimokuradiyya a kasar. Zanga-zangar dai ta biyo bayan wadda aka shafe…
Ci Gaba Da Karatu “Ana Gudanar Da Zanga-Zangar Adawa Da Gwamnati A Kasar Tunisiya” »

