‘Yan-Ta’adda Sun Yi Ma Wasu Mutane Yankan Rago A Jihar Neja
Akalla Mutane 37 ne aka kashe ta hanyar yi masu yankan rago a Jihar Nejan Najeriya. Rahotanni daga kauyen kasuwar Daji dake yankin karamar Hukumar Borgu na nuna cewa wasu mahara da ake zaton mayakan lakurawa ne ko kuma Boko Haram bayan kashe wadan nan mutane sun kuma yi garkuwa da wasu mutanen da dama….
Ci Gaba Da Karatu “‘Yan-Ta’adda Sun Yi Ma Wasu Mutane Yankan Rago A Jihar Neja” »

