Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Kasar China Ta Daina Bada Bashi Da Dalar Amurka Sai Da Kudin Kasar Yuan
Published: January 22, 2026 at 8:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar China Ta Daina Bada Bashi Da Dalar Amurka Sai Da Kudin Kasar Yuan
Published: January 22, 2026 at 8:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar China Ta Daina Bada Bashi Da Dalar Amurka Sai Da Kudin Kasar YuanPublished: January 22, 2026 at 8:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A karon farko tun bayan bullar annobar cutar COVID-19, yawan basussukan da kasar China ta bawa kasashen Afirka a shekarar 2024 ya ragu da fiye da rabi zuwa dalar Amurka biliyan 2 da miliyan 100. Wasu alkaluma da Jami’ar Boston a Amurka ta fitar ranar laraba sun nuna cewa wannan adadin, wanda bai kai ko…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar China Ta Daina Bada Bashi Da Dalar Amurka Sai Da Kudin Kasar Yuan” »

Labarai

Gwamnatin Tarayya: Bikin Al’adun Argungu Ya Karbu A Idon Duniya
Published: January 22, 2026 at 8:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tarayya: Bikin Al’adun Argungu Ya Karbu A Idon Duniya
Published: January 22, 2026 at 8:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Tarayya: Bikin Al’adun Argungu Ya Karbu A Idon DuniyaPublished: January 22, 2026 at 8:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana Bikin Kamun Kifi da Bajekolin Al’adun Duniya na Argungu a matsayin wata babbar alama ta haɗin kan Najeriya, gadon al’adu, da kuma karɓuwar al’adun ƙasar nan a idon duniya, yayin da ta jaddada muhimmancin sa wajen bunƙasa tattalin arziki ta hanyar yawon buɗe ido. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tarayya: Bikin Al’adun Argungu Ya Karbu A Idon Duniya” »

Labarai, Nishadi

Boko Haram Sun Farmaki Sansanin Sojoji A Borno
Published: January 22, 2026 at 8:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Boko Haram Sun Farmaki Sansanin Sojoji A Borno
Published: January 22, 2026 at 8:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Boko Haram Sun Farmaki Sansanin Sojoji A BornoPublished: January 22, 2026 at 8:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wasu majiyoyin tsaro a Najeriya sun ce an kashe sojoji akalla 8, aka raunata wasu 50 a lokacin da ‘yan ta’addan kungiyar Boko Haram suka kai farmaki a kan wani sansanin sojoji dake jihar Borno. Majiyoyin suka ce ‘yan bindigar na Boko Haram sun isa a kan babura da motoci masu sulke a ranar litinin….

Ci Gaba Da Karatu “Boko Haram Sun Farmaki Sansanin Sojoji A Borno” »

Tsaro

Tarayyar Turai Zasu Kirkiro Sojojin Haɗin Gwiwa
Published: January 22, 2026 at 7:45 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 22, 2026

Posted on January 22, 2026January 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tarayyar Turai Zasu Kirkiro Sojojin Haɗin Gwiwa
Published: January 22, 2026 at 7:45 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 22, 2026
Tarayyar Turai Zasu Kirkiro Sojojin Haɗin GwiwaPublished: January 22, 2026 at 7:45 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 22, 2026

A halin da ake ciki, Kasar Spain ta yi kira ga Tarayyar Turai da ta dauki matakan kirkiro rundunar sojojin hadin guiwa ta Kasashen Tarayyar Turai, domin ta zamo hannunka mai sanda ga duk wani mai neman nuna musu yatsa. Ministan harkokin wajen Spain, Jose Manuel Albares ya fada ranar laraba cewa ya kamata kasashen…

Ci Gaba Da Karatu “Tarayyar Turai Zasu Kirkiro Sojojin Haɗin Gwiwa” »

Labarai, Tsaro

Kungiyar Maharba Da ‘Yan Sintiri Sun Samu Kyautar Motoci
Published: January 22, 2026 at 7:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 22, 2026

Posted on January 22, 2026January 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyar Maharba Da ‘Yan Sintiri Sun Samu Kyautar Motoci
Published: January 22, 2026 at 7:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 22, 2026
Kungiyar Maharba Da ‘Yan Sintiri Sun Samu Kyautar MotociPublished: January 22, 2026 at 7:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 22, 2026

Gwamnatin jihar Gombe ta bai wa Ƙungiyar Maharba da Ƙungiyar Yan Sintiri ta Najeriya (VGN) motoci na aiki, a wani mataki na ƙarfafa ayyukan tsaro da kuma inganta tsaron al’umma a faɗin jihar. Tallafin ya haɗa da bai wa Ƙungiyar Maharban jihar Gombe motoci biyu kirar Toyota Hilux, ƙarƙashin jagorancin Alhaji Rabiu Baushe (Baushen Gombe),…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyar Maharba Da ‘Yan Sintiri Sun Samu Kyautar Motoci” »

Labarai, Tsaro

Gobara Ta Tashi A Makarantar Koyon Jinyar Dabbobi Dake Jihar Kano
Published: January 22, 2026 at 5:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gobara Ta Tashi A Makarantar Koyon Jinyar Dabbobi Dake Jihar Kano
Published: January 22, 2026 at 5:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gobara Ta Tashi A Makarantar Koyon Jinyar Dabbobi Dake Jihar KanoPublished: January 22, 2026 at 5:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wata gobara da ta tashi a ranar Litinin ta ƙone ajujuwan karatu 34 a wata makarantar kiwon lafiyar dabbobi da ke karamar hukumar Kabo a jihar Kano. A cewar wata sanarwa da jami’in hulɗa da jama’a na hukumar kashe gobara ta ta Jihar Kano, ACFO Saminu Yusif Abdullahi, ya fitar, ya ce lamarin ya faru…

Ci Gaba Da Karatu “Gobara Ta Tashi A Makarantar Koyon Jinyar Dabbobi Dake Jihar Kano” »

Najeriya

Shugaba Trump Ya Janye Karbar Kudin Fito Daga Wasu Kasashen Turai
Published: January 22, 2026 at 5:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Ya Janye Karbar Kudin Fito Daga Wasu Kasashen Turai
Published: January 22, 2026 at 5:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Ya Janye Karbar Kudin Fito Daga Wasu Kasashen TuraiPublished: January 22, 2026 at 5:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Haka kwatsam, shugaba Donald Trump ya janye barazanar sanya kudin fito kan kayayyakin wasu kasashen Turai dake adawa da manufarsa ta mallakar yankin Greenland, ya ce ba zai yi amfani da karfin soja ba, ya kuma nuna alamun cewa akwai wata yarjejeniya da ake yunkurin kullawa domin warware wannan takaddamar dake barazanar rusa kawancen kasashen…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Ya Janye Karbar Kudin Fito Daga Wasu Kasashen Turai” »

Amurka

Shugaban Amurka Donald Trump Ya Nanata Aniyar Mallakar Greeland Daga Kasar Denmark
Published: January 21, 2026 at 9:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Donald Trump Ya Nanata Aniyar Mallakar Greeland Daga Kasar Denmark
Published: January 21, 2026 at 9:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Donald Trump Ya Nanata Aniyar Mallakar Greeland Daga Kasar DenmarkPublished: January 21, 2026 at 9:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce ba zai yi amfani da karfin soja don kwace tsibirin Greenland ba, da yake magana a taron tattalin arziki na duniya da ake gabatarwa a Davos, kasar Switzerland a ranar laraba. Amma ya jaddada kudurin sa na karbe ikon yankin na Denmark, kuma ya nuna alamun akwai abin da…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Donald Trump Ya Nanata Aniyar Mallakar Greeland Daga Kasar Denmark” »

Amurka

‘Yan Kasar Venuzuela Zasu Fara Komawa Gida
Published: January 21, 2026 at 9:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Kasar Venuzuela Zasu Fara Komawa Gida
Published: January 21, 2026 at 9:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Kasar Venuzuela Zasu Fara Komawa GidaPublished: January 21, 2026 at 9:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wasu ‘yan asalin kasar Venezuela da suka yi kaura suka bazu kasashen da ke yankin kudancin Amurka, sun fara tunanin ko su koma gida tun bayan hambarar da shugaba Nicolas Maduro daga mulki, inda suke fatan za’a gabatar da zaben sabuwar gwamnati bisa tsarin demokradiya wadda zata magance rugujewar tattalin arzikin kasar. A kalla Kashi…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Kasar Venuzuela Zasu Fara Komawa Gida” »

Amurka

Gwamnatin Sham Tace Harin Kurdawa Ya Hallaka Sojojin Kasar
Published: January 21, 2026 at 9:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Sham Tace Harin Kurdawa Ya Hallaka Sojojin Kasar
Published: January 21, 2026 at 9:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Sham Tace Harin Kurdawa Ya Hallaka Sojojin KasarPublished: January 21, 2026 at 9:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin kasar Sham ta ce harin da kungiyar ‘yan tawayen kurdawa ta SDF ta kai wa dakarun ta da jiragen drone ya yi sanadiyar hallaka sojoji 7 ranar laraba duk da kungiyar SDF din sun musanta hakan. Wannan abu na barazanar kawo koma baya ga yarjejeniyar tsagaita wuta da bangarorin biyu suka kulla, bayan da…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Sham Tace Harin Kurdawa Ya Hallaka Sojojin Kasar” »

Afrika, Labarai

Posts pagination

Previous 1 … 97 98 99 … 156 Next

Sabbin Labarai

  • Fanny Amun Ya Yi Murabus A Matsayin Shugaban Kwamitin Binciken NFF
  • Pasto Yohanna Buru Ya Jagoranci Kiristoci Wajen Bikin Mauludi Tare Da Musulmi A Kaduna
  • Tinubu Ya Buƙaci Musulmi Su Riƙe Haƙuri, Tawali’u Da Tausayi
  • Ceferin Ya Ce Ba Zai Yi Takarar Shugabancin FIFA Ba
  • Maulidin 2026: IMC Ta Yi Kira Da Ƙarfafa Zaman Lafiya Da Haɗin Kai A Najeriya

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Kashe Mutane 169 A Wani Harin Sudan Ta Kudu Afrika
  • Gasar Cin Kofin Nahiyar Afrika A Wannan Makon Wasanni
  • Kungiyar HPV A Jihar Gombe Ta Jagoranci Yaki Da Karuwar Cutar Daji Afrika
  • Anyi Asarar Biliyoyin Naira A Gobarar Kasuwar Singa Labarai
  • Hawan Babbar Sallah A Masarautar Kaltungo Dake Jihar Gombe Afrika
  • An Kashe Falatsinawa Biyar A Wani Hari Da Isra’ila Takai Wata Makaranta A Gaza Tsaro
  • An Yi Barazanar Kaurace Wa Gasar Cin Kofin Duniya Labarai
  • Kasar Ghana Ta Tono Gold Na Miliyoyin Kudade Kimiya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.