Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Sauran Duniya

NAHCON Ta Fara Shirye-shiryen Dawowar Alhazai
Published: June 1, 2026 at 4:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NAHCON Ta Fara Shirye-shiryen Dawowar Alhazai
Published: June 1, 2026 at 4:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
NAHCON Ta Fara Shirye-shiryen Dawowar AlhazaiPublished: June 1, 2026 at 4:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Alhazai ta Kasar Najeriya (NAHCON) ta bayyana cewa za a fara jigilar alhazan Najeriya zuwa gida daga ranar 3 ga watan Yuni, tare da yin kira ga alhazai da su bi ka’idojin tafiye-tafiye domin kauce wa jinkiri. Shugaban Sashen Ayyukan Jiragen Sama na hukumar, Alhaji Habib Bello, ne ya bayyana hakan yayin ganawa da…

Ci Gaba Da Karatu “NAHCON Ta Fara Shirye-shiryen Dawowar Alhazai” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

NUT Ta Shiga Yajin Aikin Sai Baba Ta Gani
Published: June 1, 2026 at 11:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NUT Ta Shiga Yajin Aikin Sai Baba Ta Gani
Published: June 1, 2026 at 11:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
NUT Ta Shiga Yajin Aikin Sai Baba Ta GaniPublished: June 1, 2026 at 11:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙungiyar Malaman Makarantu ta Najeriya (NUT) ta ayyana yajin aikin sai baba-ta-gani a jihar Oyo daga ranar Litinin, domin nuna adawa da abin da ta bayyana a matsayin tabarbarewar tsaro a makarantu bayan sace ɗalibai da malamai da aka yi a jihar. Matakin ya biyo bayan harin da wasu ‘yan bindiga suka kai ranar 15…

Ci Gaba Da Karatu “NUT Ta Shiga Yajin Aikin Sai Baba Ta Gani” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya

Shugaban Hukumar NAHCON Ya Yabawa ‘Yan Jarida
Published: June 1, 2026 at 5:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Hukumar NAHCON Ya Yabawa ‘Yan Jarida
Published: June 1, 2026 at 5:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Hukumar NAHCON Ya Yabawa ‘Yan JaridaPublished: June 1, 2026 at 5:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Hukumar Alhazai ta Najeriya  wato (NAHCON), Ambasada Isma’il Abba Yusuf, ya yaba wa tawagar ‘yan jaridun Najeriya da ke gudanar da aikin yada labarai a Saudiyya bisa yadda suka gudanar da rahotannin Hajjin shekarar 2026 cikin kwarewa da jajircewa. Ambasada Yusuf ya bayyana hakan ne a yayin wata ganawa da ‘yan jaridar a Ofishin…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Hukumar NAHCON Ya Yabawa ‘Yan Jarida” »

Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

Hawan Babbar Sallah A Masarautar Kaltungo Dake Jihar Gombe
Published: May 30, 2026 at 12:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hawan Babbar Sallah A Masarautar Kaltungo Dake Jihar Gombe
Published: May 30, 2026 at 12:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hawan Babbar Sallah A Masarautar Kaltungo Dake Jihar GombePublished: May 30, 2026 at 12:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mai Martaba Sarkin Kaltungo, Alhaji Injiniya Saleh Muhammad Umar, OON (Mai Kaltungo), ya yi kira ga al’ummar masarautarsa da su ɗauki matakan da suka dace domin tinkarar daminar bana tare da ci gaba da tabbatar da zaman lafiya da haɗin kai a tsakanin su.

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Rumbun Hotuna, Sauran Duniya

Tinubu Ya Jaddada Aniyar Rage Tsadar Rayuwa Da Samar da Ayyukan Yi
Published: May 29, 2026 at 9:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 29, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Ya Jaddada Aniyar Rage Tsadar Rayuwa Da Samar da Ayyukan Yi
Published: May 29, 2026 at 9:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Ya Jaddada Aniyar Rage Tsadar Rayuwa Da Samar da Ayyukan YiPublished: May 29, 2026 at 9:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce gwamnatinsa ta samu nasarar shimfiɗa tubalin farfaɗo da tattalin arziki da sake daidaita al’amuran ƙasa bayan shekaru uku da hawansa mulki. Tinubu ya bayyana hakan ne a jawabin da ya gabatar domin cika shekara uku cif na gwamnatin sa a ranar 29 ga watan Mayun 2026. Shugaban ƙasar…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Ya Jaddada Aniyar Rage Tsadar Rayuwa Da Samar da Ayyukan Yi” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa

Atiku Ya Bukaci Hadin Kan ‘Yan Adawa Domin Kawo Sauyi A Najeriya
Published: May 28, 2026 at 2:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Atiku Ya Bukaci Hadin Kan ‘Yan Adawa Domin Kawo Sauyi A Najeriya
Published: May 28, 2026 at 2:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Atiku Ya Bukaci Hadin Kan ‘Yan Adawa Domin Kawo Sauyi A NajeriyaPublished: May 28, 2026 at 2:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya, ya zama dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC domin tunkarar babban zaben kasa mai zuwa, inda ya bayyana kudirinsa na jagorantar yunkurin farfado da dimokuradiyya, tsaro da tattalin arzikin Najeriya. Da yake jawabi bayan ayyana shi a matsayin wanda zai wakilci jam’iyyar a zaben shugaban kasa, Atiku ya bayyana…

Ci Gaba Da Karatu “Atiku Ya Bukaci Hadin Kan ‘Yan Adawa Domin Kawo Sauyi A Najeriya” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa

Shugabannin Kiristoci Sun Halarci Filin Idi A Kaduna Domin Nuna Haɗin Kai
Published: May 27, 2026 at 11:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugabannin Kiristoci Sun Halarci Filin Idi A Kaduna Domin Nuna Haɗin Kai
Published: May 27, 2026 at 11:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugabannin Kiristoci Sun Halarci Filin Idi A Kaduna Domin Nuna Haɗin KaiPublished: May 27, 2026 at 11:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Pastor Dr. Yohanna Buru ya jagoranci tawagar fastoci da malaman addinin Kirista zuwa filin Idi da ke Murtala Mohammed Square domin ƙarfafa zaman lafiya, haƙuri da haɗin kai tsakanin al’ummar Najeriya. Da yake magana jim kaɗan bayan idar da sallar Idi a ranar Laraba, 27 ga Mayu, 2026, Pastor Buru ya ce sun je ne…

Ci Gaba Da Karatu “Shugabannin Kiristoci Sun Halarci Filin Idi A Kaduna Domin Nuna Haɗin Kai” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

Muhimmin Sako Ga Alhazai Dake Kasar Saudiya
Published: May 25, 2026 at 12:38 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Muhimmin Sako Ga Alhazai Dake Kasar Saudiya
Published: May 25, 2026 at 12:38 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Muhimmin Sako Ga Alhazai Dake Kasar SaudiyaPublished: May 25, 2026 at 12:38 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

NAHCON Ta Bukaci Mahajjata Su Sayi Dabbobin Hadaya Ta Cibiyoyin Da Aka Amince Da Su Kadai Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta yi kira ga dukkan maniyyatan Najeriya da ke gudanar da aikin Hajjin shekarar 2026 da su tabbatar sun sayi dabbobin Hadaya kadai ta hanyar dandalin Nusuk Masar ko kuma cibiyoyin sayarwa da Hukumar…

Ci Gaba Da Karatu “Muhimmin Sako Ga Alhazai Dake Kasar Saudiya” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya

Za’a Fassara Hudubar Arfa Da Harshen Hausa
Published: May 23, 2026 at 6:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: May 23, 2026

Posted on May 23, 2026May 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Za’a Fassara Hudubar Arfa Da Harshen Hausa
Published: May 23, 2026 at 6:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: May 23, 2026
Za’a Fassara Hudubar Arfa Da Harshen HausaPublished: May 23, 2026 at 6:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: May 23, 2026

Mahukuntan Ƙasar Saudiyya sun sanar da cewa za a fassara huɗubar ranar Arfa ta Hajjin shekarar 2026 zuwa harsuna 35 na duniya, ciki har da Hausa da Yarbanci daga Najeriya, domin bai wa miliyoyin Musulmai damar sauraron saƙonnin huɗubar cikin yarukan da suka fi fahimta. Shirin, wanda Hukumar Kula da Harkokin Addini ta Masallacin Harami…

Ci Gaba Da Karatu “Za’a Fassara Hudubar Arfa Da Harshen Hausa” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

An Kamallah Jigilar Alhazain Najeriya Domin Hajjin 2026
Published: May 23, 2026 at 5:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kamallah Jigilar Alhazain Najeriya Domin Hajjin 2026
Published: May 23, 2026 at 5:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kamallah Jigilar Alhazain Najeriya Domin Hajjin 2026Published: May 23, 2026 at 5:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An samu wani babban gagarumin nasara a harkokin aikin Hajjin shekarar 2026 yayin da Hukumar Alhazain Najeriya (NAHCON) ta kammala jigilar alhazan Najeriya zuwa Ƙasar Saudiyya cikin nasara, inda aka yi jigilar alhazai sama da 40,000 cikin kwanaki 18 kacal. Wannan nasara ta sake tabbatar da irin kulawa da muhimmancin da Gwamnatin Shugaban Ƙasa, Bola…

Ci Gaba Da Karatu “An Kamallah Jigilar Alhazain Najeriya Domin Hajjin 2026” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

Posts pagination

Previous 1 … 17 18 19 … 49 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • IBB: Ba Shakka Abiola Ya Lashe Zaben Yuni 12 Rediyo
  • Ethiopia Tana Horas Da Dakarun RSF A Wani Sansani Afrika
  • Asusun IMF Zai Bawa Kasar Misra Lamunin Sama Da Dala Biliyan 2 Sauran Duniya
  • Masu Ruwa Da Tsaki Sun Buƙaci Ƙarin Tallafi Ga Iyaye Mata Masu Shayarwa A Gombe Afrika
  • Mayakan ISWAP Sun Kai Farmaki Kan Sojojin Najeriya Najeriya
  • Amurka Ta Kama Wani Jirgin Dakon Mai Amurka
  • Kungiyar Enyimba: Bamu Da Niyyar Rage Albashin ‘Yan-Wasa Wasanni
  • Janar Christopher Zai Maye Gurbin Ministan Tsaron Najeriya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.