Sojojin Isra’ila Sun Kashe Babban Kwamandan Kungiyar Hezbollah
Sojojin Isra’ila sun sanar a ranar Laraba cewa sun kashe babban kwamandan ƙungiyar Hezbollah, Haj Youssef Ismail Hashem, wanda ake kallon hakan a matsayin babbar illa ga ƙungiyar tun bayan sake ɓarkewar faɗa da Isra’ila a farkon watan da ya gabata. Rundunar ruwan Isra’ila ce ta kashe Hashem, wanda ke jagorantar rundunar kudancin Hezbollah, kamar…
Ci Gaba Da Karatu “Sojojin Isra’ila Sun Kashe Babban Kwamandan Kungiyar Hezbollah” »

