Maulidi: Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Ranar Hutu
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana Talata, 25 ga Agustan 2026, a matsayin ranar hutu a Kasar domin bikin Maulidi wato zagayowar ranar haihuwar Annabi Muhammad (SAW) Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo, ne ya sanar da hakan a madadin Gwamnatin kasar inda ya taya Musulmi a Najeriya da sauran ƙasashen duniya murnar zagayowar ranar. Ministan…
Ci Gaba Da Karatu “Maulidi: Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Ranar Hutu” »

