Jihar Gombe Ta Karbi Bakuncin Taron Tsaro Tsakanin DIG Da Masu Ruwa Da Tsaki
Mataimakin Sufeto Janar na ’Yan Sanda (DIG) mai kula da shiyar Arewa Maso Gabas, Zakariyya Fera, da Ibrahim Baba Zango sun buƙaci masu ruwa da tsaki da su ƙara ƙarfafa haɗin gwiwa da hukumomin tsaro domin daƙile ayyukan masu aikata laifuka da magance matsalolin tsaro a yankin. DIG Fera da Baba Zango sun bayyana hakan…
Ci Gaba Da Karatu “Jihar Gombe Ta Karbi Bakuncin Taron Tsaro Tsakanin DIG Da Masu Ruwa Da Tsaki” »

