Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Tsaro

Yayale Ahmed Ya Jagoranci Kwamitin Amintattu Na Asusun Tsaron Arewa
Published: July 8, 2026 at 4:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yayale Ahmed Ya Jagoranci Kwamitin Amintattu Na Asusun Tsaron Arewa
Published: July 8, 2026 at 4:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yayale Ahmed Ya Jagoranci Kwamitin Amintattu Na Asusun Tsaron ArewaPublished: July 8, 2026 at 4:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Zauren Gwamnonin jihohin Arewacin Najeriya ya ƙaddamar da Kwamitin Amintattu na Asusun Tsaron Arewacin Najeriya a wani sabon yunƙuri na ƙarfafa matakan da ake ɗauka wajen magance matsalolin tsaro da suka dabaibaye yankin. Ana sa ran kwamitin zai jagoranci tattara kuɗaɗe da sauran tallafi, ƙarfafa haɗin gwiwa tsakanin hukumomin tsaro, tare da tallafa wa tsare-tsaren…

Ci Gaba Da Karatu “Yayale Ahmed Ya Jagoranci Kwamitin Amintattu Na Asusun Tsaron Arewa” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa, Tsaro

Gwamnonin Arewa Sun Kaddamar da Kwamitin Asusun Tsaro
Published: July 8, 2026 at 2:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnonin Arewa Sun Kaddamar da Kwamitin Asusun Tsaro
Published: July 8, 2026 at 2:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnonin Arewa Sun Kaddamar da Kwamitin Asusun TsaroPublished: July 8, 2026 at 2:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnonin jihohin Arewacin Najeriya sun ƙaddamar da Kwamitin Amintattu na Asusun Tsaron Arewacin Najeriya (Northern Nigeria Security Trust Fund), inda suka bayyana matakin a matsayin wani muhimmin yunƙuri na ƙarfafa yaƙi da matsalar tsaro ta hanyar haɗin gwiwa da samar da ingantaccen tallafi. Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin Jihohin Arewa kuma Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya,…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnonin Arewa Sun Kaddamar da Kwamitin Asusun Tsaro” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Matar El-Rufai Ta Roƙi Tinubu Ya Tabbatar An Yi Wa Mijinta Adalci
Published: July 8, 2026 at 9:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Matar El-Rufai Ta Roƙi Tinubu Ya Tabbatar An Yi Wa Mijinta Adalci
Published: July 8, 2026 at 9:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Matar El-Rufai Ta Roƙi Tinubu Ya Tabbatar An Yi Wa Mijinta AdalciPublished: July 8, 2026 at 9:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Matar tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Hajiya Asia El-Rufai, ta yi kira ga Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, da ya tabbatar an yi wa mijinta, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, adalci yayin da yake fuskantar shari’ar da ake yi masa. Da take magana a ranar Talata a gidan iyalansu da ke Abuja tare da ɗayar matar El-Rufai,…

Ci Gaba Da Karatu “Matar El-Rufai Ta Roƙi Tinubu Ya Tabbatar An Yi Wa Mijinta Adalci” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

‘Yan Sandan Bauchi Sun Kama Mutum Biyu Kan Zargin Fashi da Makami A Gadau
Published: July 7, 2026 at 12:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Sandan Bauchi Sun Kama Mutum Biyu Kan Zargin Fashi da Makami A Gadau
Published: July 7, 2026 at 12:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Sandan Bauchi Sun Kama Mutum Biyu Kan Zargin Fashi da Makami A GadauPublished: July 7, 2026 at 12:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ‘Yan Sandan jihar Bauchi ta kama wasu matasa biyu da ake zargi da hannu a wani harin fashi da makami da fasa gida da ya faru a garin Gadau da ke ƙaramar hukumar Gamawa. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da Jami’in Hulɗa da Jama’a na rundunar, SP Nafiu Habib, ya fitar. Sanarwar…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Sandan Bauchi Sun Kama Mutum Biyu Kan Zargin Fashi da Makami A Gadau” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Rundunar ‘Yan Sandan Kebbi Ta Dakile Yunkurin Garkuwa Da Mutune, Ta Kama Masu Laifi
Published: July 6, 2026 at 6:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rundunar ‘Yan Sandan Kebbi Ta Dakile Yunkurin Garkuwa Da Mutune, Ta Kama Masu Laifi
Published: July 6, 2026 at 6:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rundunar ‘Yan Sandan Kebbi Ta Dakile Yunkurin Garkuwa Da Mutune, Ta Kama Masu LaifiPublished: July 6, 2026 at 6:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kebbi ta kama wasu mutane huɗu da ake zargi da haɗa baki wajen aikata laifi, yin barazanar garkuwa da mutum ta hanyar kira da saƙonnin waya ba tare da bayyana ainihin su ba, tare da neman kuɗin fansa har Naira miliyan 30. Mai magana da yawun rundunar, SP Bashir Usman, ya…

Ci Gaba Da Karatu “Rundunar ‘Yan Sandan Kebbi Ta Dakile Yunkurin Garkuwa Da Mutune, Ta Kama Masu Laifi” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Jana’izar Jagoran Ƙolin Iran Ta Kawo Tsauraran Matakan Tsaro A Tehran
Published: July 3, 2026 at 7:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jana’izar Jagoran Ƙolin Iran Ta Kawo Tsauraran Matakan Tsaro A Tehran
Published: July 3, 2026 at 7:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jana’izar Jagoran Ƙolin Iran Ta Kawo Tsauraran Matakan Tsaro A TehranPublished: July 3, 2026 at 7:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Za a fara gudanar da jana’izar Jagoran Ƙolin Iran da aka ce ya rasu sakamakon hare-haren da Amurka da Isra’ila suka kai a farkon yaƙin. Za a fara bukukuwan jana’izar ne a ƙarshen mako a Tehran, sannan a ci gaba da jerin gwanon jana’izar a mako mai zuwa a biranen Qom da Mashhad, tare da…

Ci Gaba Da Karatu “Jana’izar Jagoran Ƙolin Iran Ta Kawo Tsauraran Matakan Tsaro A Tehran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Shirye-Shirye, Tsaro

Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Kuɓutar da Yaro Daga Hannun Masu Garkuwa
Published: July 2, 2026 at 9:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Kuɓutar da Yaro Daga Hannun Masu Garkuwa
Published: July 2, 2026 at 9:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Kuɓutar da Yaro Daga Hannun Masu GarkuwaPublished: July 2, 2026 at 9:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ‘Yan Sandan jihar Gombe da ke arewa maso gabashin Najeriya ta sanar da ceto wani yaro mai shekara takwas da aka sace, tare da kama mutum huɗu da ake zargi da hannu wajen aikata laifin. A cewar sanarwar da Jami’in Hulɗa da Jama’a na Rundunar, DSP Buhari Abdullahi, ya fitar, an fara bincike ne…

Ci Gaba Da Karatu “Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Kuɓutar da Yaro Daga Hannun Masu Garkuwa” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Tsaro

Sojoji Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 1,597, Sun Ceto Mutane 1,516 – DHQ
Published: July 2, 2026 at 7:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojoji Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 1,597, Sun Ceto Mutane 1,516 – DHQ
Published: July 2, 2026 at 7:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sojoji Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 1,597, Sun Ceto Mutane 1,516 – DHQPublished: July 2, 2026 at 7:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hedikwatar Tsaro ta ƙasa ta bayyana cewa dakarun soji sun kashe ’yan ta’adda da masu tayar da kayar baya 1,597, tare da kuɓutar da mutane 1,516 daga hannun masu garkuwa da mutane a cikin ayyuka 14,221 da aka gudanar tsakanin Janairu da Yunin 2026. Daraktan Yaɗa Labarai na Hedikwatar Tsaro, Manjo Janar Samaila Uba, wanda…

Ci Gaba Da Karatu “Sojoji Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 1,597, Sun Ceto Mutane 1,516 – DHQ” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

An Bukaci Matasa Su Taka Gagarumar Rawa Wajen Gina Zaman Lafiya A Arewa Maso Gabas
Published: June 30, 2026 at 6:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Bukaci Matasa Su Taka Gagarumar Rawa Wajen Gina Zaman Lafiya A Arewa Maso Gabas
Published: June 30, 2026 at 6:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Bukaci Matasa Su Taka Gagarumar Rawa Wajen Gina Zaman Lafiya A Arewa Maso GabasPublished: June 30, 2026 at 6:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Masu ruwa da tsaki daga sassan yankin Arewa Maso Gabas sun yi kira da a ƙara ƙarfafa haɗin gwiwa da kuma aiwatar da shirye-shiryen zaman lafiya da suka haɗa kowa da kowa domin tabbatar da ci gaba mai ɗorewa a yankin. An yi wannan kira ne a yayin taron kwana biyu na North-East Peace Mission…

Ci Gaba Da Karatu “An Bukaci Matasa Su Taka Gagarumar Rawa Wajen Gina Zaman Lafiya A Arewa Maso Gabas” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Tsaro

NSCIA Ta Gargadi Gwamnati Kan Zargin Tauye Haƙƙin Musulmi
Published: June 30, 2026 at 4:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NSCIA Ta Gargadi Gwamnati Kan Zargin Tauye Haƙƙin Musulmi
Published: June 30, 2026 at 4:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
NSCIA Ta Gargadi Gwamnati Kan Zargin Tauye Haƙƙin MusulmiPublished: June 30, 2026 at 4:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Majalisar Ƙolin Harkokin Addinin Musulunci a Najeriya (NSCIA) ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da hukumomin tsaro da su ɗauki matakan gaggawa domin magance abin da ta bayyana a matsayin hare-haren nuna wariya da kuma tauye haƙƙin Musulmi a sassa daban-daban na ƙasar nan. Majalisar ta bayyana cewa idan ba a ɗauki matakan da suka…

Ci Gaba Da Karatu “NSCIA Ta Gargadi Gwamnati Kan Zargin Tauye Haƙƙin Musulmi” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 4 5 6 … 45 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kasashen Yankin Gulf Sun Bada Sanarwa Afrika
  • Tinubu Ya Aika Manyan Hafsoshin Tsaro Borno Afrika
  • Wasu Yara 50 Sun Kubuta Daga Hannun ‘Yan-Ta’adda Labarai
  • Kasar Ukraine Ta Yabawa Tarayyar Turai Bisa Bata Tallafi Labarai
  • Wasu Muhimman Abubuwa Da Najeriya Ba Zata Manta Da Su Ba A 2025 Labarai
  • Hukumar Tsaro Ta DSS Ta Aika Sammaci Dr. Yusuf Baba-Ahmed Labarai
  • UEFA Tana Shirin Janye Barazanar Kauracewa Gasar FIFA Wasanni
  • Hukumomin Tsaron Najeriya Ne Suka Bukaci Amurka Ta Turo Musu Sojoji Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.