Gwamna Inuwa Yahaya Ya Bukaci Al’ummar Gombe Su Haɗa Kai Wajen Yaƙi Da Ta’addanci
Jawabin Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya (Dan-Majen Gombe), kan Gangamin “Hada Kai Domin Yaki da Ta’addanci” Yau Litinin, 29 ga Yuni, 2026 Ya ku al’ummar Jihar Gombe masu daraja, Ina yi muku wannan jawabi ne cikin nauyin alhakin da ya rataya a wuyana da kuma kudurin tabbatar da zaman lafiya, tsaro da ci gaban…

