Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Chadi Ta Sauyawa ‘Yan Gudun Hijira Matsuguni
Published: March 23, 2026 at 7:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Chad ta fara sauyawa ‘yan gudun hijira dake sansanin iyakar ta da kasar Sudan matsuguni, yayin da take shirin aikewa da sojoji wajen don dakile hare-hare da ake kawo musu daga makwabtan nasu, kamar yadda wani jami’in kula da ‘yan gudun hijira na kasar ya shaidawa kamfanin dillancin labari na Reuters.

A makon da ya gabata, shugaban kasar Chadi Mahamat Idriss Deby ya umarci sojoji da su shirya daukan fansa bayan da wani hari na jirgi mara matuki na drone daga Sudan ya kashe musu mutane 17, ciki har da masu zaman makoki.

Za’a fara sauyawa ‘yan gudun hijira kimanin 2,300, wanda fiye da rabin su mata ne da yara, a cewar Saleh Tebir Souleymane, mai wakiltar hukumar kula da ‘yan gudun hijira na garin Tine, dake da iyaka da Sudan.

Afrika, Labarai, Siyasa

Post navigation

Previous Post: Harkar Zirga Zirgar Jiragen Sama Ya Bunkasa A Kenya
Next Post: Sarkin Gombe Yayin Hawan Tudun Wada

Karin Labarai Masu Alaka

Wani Jirgin Sama Ya Karya Dokar Hana Zirga Zirga Amurka
Tinubu Ya Bayyana ‘Yan Bindiga Da Cewa Ruwa Yakarewa Dan Kada Afrika
Tsofin Ma’aikatan Gwamnati Sunyi Zanga Zanga A Jihar Neja Labarai
Shugaban Najeriya Bola Tinubu Zai Ziyarci Jihohin Borno,Bauchi Da Legas Labarai
Shugaban Kasar Ukraine Yace Rasha Tana Bawa Iran Bayanan Sirri Afrika
Shugaban Amurka Ya Sauke Antoni Janar Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Gwamnatin Trump Zata Kafa Kasuwar Ma’adanai Amurka
  • Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Gana Da Shugaban Makaman Nukiliya Afrika
  • Shugaban Najeriya Tinubu Ya Amince Na Tura Jakadu Labarai
  • Akwai Yiwuwar Shugaban Ƙasar Afirka Ta Tsakiya Touadera Yasamu Nasara A Karo Na Uku Afrika
  • Trump Yayi Barazanar Goyon Bayan Hari Akan Kasar Iran Labarai
  • Isra’ila Ta Kai Hari Cibiyar Makamashin Nukiliyar Iran Afrika
  • An Kafa Majalisar Kotun Sulhu Ta Kano Labarai
  • Zanga-Zangar Adawa Da Harin Amurka Da Isra’ila Ya Zamo Tarzoma A Pakistani Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.