Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maikaba Ya Yi Murabus A Matsayinsa Kocin Wikki Tourist FC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • NEDC : Zata Samar Da Cikekken Kulawa Wa ‘Yan Jaridar Da Sukayi Hatsari A Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Trump Zata Kafa Kasuwar Ma’adanai Amurka
  • An Yanke Mishi Hukuncin Kisa Saboda Neman Kudin Aure Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Babban Malamin Musulunci Sheikh Usman Kusfa Zaria Ya Rasu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Hukumar IMF Tana Naziri Domin Kara Bada Lamuni Ga Kasar Zambiya
Published: January 28, 2026 at 11:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar zartarwa ta Asusun bada lamuni na duniya, wato IMF ta amince da sake yin nazari a karo na 6, kuma na karshe akan kara wa’adin damar kasar Zambia na samun bashi, abinda zai share fagen bayar da dala miliyan 190.

Kasar da ke kudancin nahiyar Afirka, ta cimma yarjejeniyar samar da kudi dala miliyan dubu daya da dubu dari uku da IMF a shekarar 2022, don tallafawa tattalin arzikin ta, yayin da take neman mafita na kasa biyan bashi kan lokaci da ta yi, kafin daga baya a kara kudin zuwa dala miliyan dubu daya da dubu dari bakwai.

Fadar gwamnatin Zambia a Lusaka, ta na son kara wa’adin yarjejeniyar da ta yi da IMF zuwa karin shekara daya inda ta so ta samu karin dala miliyan 145, kafin daga baya ta sauya ra’ayi, ta zabi ta bari wa’adin ya cika ba tare da ta nemi a kara ba. Ba’a Fadi dalilin yanke wannan hukunci ba.

Afrika

Post navigation

Previous Post: Tsohuwar Ministan Albarkatun Mai Ta Bayyana A Kotu
Next Post: Tsananin Sanyi Ya Kashe Mutane 38 A Amurka

Karin Labarai Masu Alaka

Habasha Tafara Gina Filin Jirgin Sama Mafi Girma A Afirka Afrika
Kamfanin Jiragen Saman Ethiopia Zai Kafa Babban Filin Jirgi Afrika
Kasar Belarus Zata Taffawa Jamhuriyar Nijar Afrika
Shugaban Mulkin Soja A Mali Ya Kirkiro Mukami Kamar Minista Afrika
Da Arzikin Mu: Bamu Ba Bautawa Turawan Yamma Afrika
Akwai Nasara A Tattaunawar Da Akeyi Tsakanin Iran Da Amurka Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Indonesia Zata Kafafa Rundunar Kiyaye Zaman Lafiya A Gaza
  • Shugabannin Kasar Australia Sun Bukaci ‘Yan Kasar Suyi Zanga Zanga Cikin Lumana
  • Shugaban Afrika Ta Kudu Yanuna Goyon Bayan Kawo Karshen Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine
  • Ethiopia Tana Horas Da Dakarun RSF A Wani Sansani
  • Majalisar Dottijan Najeriya Ta Amince Da Tura Sakamakon Zabe Ta Na’ura

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Margayi Shugaba Muhammadu Buhari 1942-2025 Labarai
  • Sanatan Nasarawa Ta Arewa Ya Rasu A Kasar India Najeriya
  • Bayan Shafe Shekaru Hudu A Mulki Sarkin Hausawan Ibadan Ya Rasu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • SERVICOM, ATBUTH Ta Cafke Wani Da Ake Zargin Dan Damfara Ne Labarai
  • Kotu A Kasar Uganda Ta Bada Belin ‘Yar Gwagwarmaya Afrika
  • Shirin Ga Fili GA Doki Shirye-Shirye
  • Majalisar Tarayya Ta Amince Da Gyara Dokar Kasafin Kudi Labarai
  • Shugaba Yoweri Musevini Ya Zamo Shugaban Uganda Na 7 Yana Da Shekaru 81 Kuma Ya Shafe Shekaru 50 A Mulki Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.