Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Jami’an Tsaron Pakistan Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda
Published: February 2, 2026 at 5:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dakarun tsaro a kasar Pakistan sun yi nasarar hallaka ‘yan ta’adda a kalla 24 cikin dare a wani samame da suka kai wurare daban-daban, a kudu maso yammacin kasar dake da iyaka da kasar Afghanistan, kuma yake fama da hare-haren ‘yan ta’dda.

Wannan ya kawo adadadin ‘yan ta’addan da suka rasa rayukan su zuwa 177, cikin awanni 48, a cewar jami’ai ranar litinin. Samamen ya biyo bayan harin da ‘yan ta’addan suka kai inda suka hallaka a kalla mutane 33, yawancin su farar hula.

Jami’an tsaro sun far ma ‘yan kungiyar ta’adda na Baloch Libration Army bayan da kusan su 200 suka kai hare-hare da yayi sanadiyyar kashe farar hula 18 da jami’an tsaro 15.

Adadin ‘yan ta’addan da jami’an tsaron suka yi nasarar kashewa cikin sa’o’i 48, shine adadadi mafi yawa da aka taba samu cikin shekaru da dama a cewar masu nazari.

Labarai, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: An Tura Rundunar Tsaron Sham Zuwa Kakarshin Ikon Kurdawa
Next Post: Kakakin Majalisar Kasar Amurka Yana Tsaka Mai Wuya Game Da Kasafin Kudi

Karin Labarai Masu Alaka

Pakistan Zata Karbi Tattaunawar Rikicin Gabas Ta Tsakiya Afrika
‘Yan-Ta’adda Sun Yi Ma Wasu Mutane Yankan Rago A Jihar Neja Labarai
Kasar Amurka Da Rasha Zasu Kawo Karshen Tsagaita Nukiliya Amurka
Ana Cigaba Da Yaki Tsakanin Amurka Da Isra’ila Da Kasar Iran Afrika
Shugaba Trump Yace Akwai Yiwuwar Cimma Yarjejeniya Da Iran Afrika
Ansamu Girgizar Kasa A Kasar Taiwan Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Zaman Lafiya Yafara Dawowa A Sudan Afrika
  • Da Arzikin Mu: Bamu Ba Bautawa Turawan Yamma Afrika
  • Mutane Da Dama Sun Rasa Rayukansu Yayin Rikici A Uganda Siyasa
  • An Kaddamar Da Rigakafin Cutar HIV AIDS A Kasar Zimbabwe Kimiya
  • Shugaban Amurka Yayi Watsi Da Tattaunawar Kawo Karshen Yaki Da Iran Afrika
  • Yawan wadanda suka mutu a mummunan harin yanbindiga a Jihar kwaran Najeriya yakai 170 Najeriya
  • Shirin Dare 2030 UTC Yau Alhamis 11.20.2025 Rediyo
  • Sabon Jagoran Addinin Iran Mojtaba Khameni Yaji Rauni Kuma Ya Nakasa Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.