Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • NIHSA Ta Yi Gargadin Ambaliyar Ruwa A Jihohi 15 Afrika
  • Gidauniyar Misilli Ta Tallafa Wa Yara Da Dattawa A Gombe Afrika
  • Laccar Bagauda Kaltho Ta Jaddada Muhimmancin Yaƙi Da Yaɗa Labaran Karya Afrika
  • Cutar Mashako: Gwamnatin Gombe Ta Fara Rigakafin Gaggawa A Makarantu Kiwon Lafiya
  • NUJ Ta Kai Ziyarar Jaje GMC Bayan Gobara Ta Lalata Ginin Sashen Talabijin Afrika

Mourinho Ya ƙara Ta’azzara Takaddamarsa Da Hukumomin ƙwallon ƙafar Turkiyya
Published: June 4, 2026 at 4:31 PM | By: Bala Hassan

Jose Mourinho ya ƙara ta’azzara takaddamarsa da hukumomin ƙwallon ƙafa na Turkiyya ta hanyar shigar da ƙara a hukumance ga Kotun Kare Hakkin Bil Adama ta Turai (ECHR).

Ɗan ƙasar Portugal ɗin, wanda ake sa ran zai koma ƙungiyar kwallon kafa ta Real Madrid da ke Spain bayan zaɓen shugaban da za a yi a ƙungiyar, ya yi zargin cewa an take masa haƙƙinsa na a lokacin da yake tare da Fenerbahce.

Mourinho Bayan ya bar Fenerbahce a watan Agusta na 2025, ya nemi ECHR a Strasbourg don ƙalubalantar takunkumin ladabtarwa da Hukumar Kwallon Kafa ta Turkiyya (TFF) ta sanya masa.

Shari’ar da aka shigar ta mayar da hankali ne kan martanin da Mourinho ya mayar bayan nasarar da Fenerbahce ta samu a kan Trabzonspor a watan Nuwamba na 2024.

In da aka mishi haramcin wasa ɗaya da kuma tara mai yawa daga hukumomi saboda sukar VAR da hukumomin ƙwallon ƙafa na Turkiyya.

An ci gaba da ɗaukar matakin takunkumin bayan da aka dakatar da daukaka ƙarar kocin, wanda hakan ya sa kocin mai shekaru 63 ya nemi shigar da tasa a kotunan ƙasa da ƙasa.

Wasanni

Post navigation

Previous Post: Za’ayi Jana’izar Marigayi Ali Khamenei a Tehran, Qom da Mashhad
Next Post: JEI Da Abokan Hulɗar Sun Gudanar Da Aikin Shuka Itatuwa Domin Bikin Ranar Muhalli Ta Duniya

Karin Labarai Masu Alaka

Sabon Jadawalin Gasar Kwalon Kafa Ta Turai 2026 Wasanni
CAF Ta Yanke Hukunci Kan Ƙasashen Senegal Da Moroko AFCON 2025 Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Wasan Hamayya (Istanbul Derby) Fenerbahçe Da Galatasaray 1-1 Labarai
Sarkin Gombe Ya Ziyarci Gwamna Inuwa Yahaya Afrika
Hawan Sallah A Jihar Katsina Afrika
Oliseh, Ya Ba Eric Chelle, Shawara Da Ya Zamo Mai Tsauri AFCON 2025. Wasanni

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • NIHSA Ta Yi Gargadin Ambaliyar Ruwa A Jihohi 15
  • Gidauniyar Misilli Ta Tallafa Wa Yara Da Dattawa A Gombe
  • Laccar Bagauda Kaltho Ta Jaddada Muhimmancin Yaƙi Da Yaɗa Labaran Karya
  • Cutar Mashako: Gwamnatin Gombe Ta Fara Rigakafin Gaggawa A Makarantu
  • NUJ Ta Kai Ziyarar Jaje GMC Bayan Gobara Ta Lalata Ginin Sashen Talabijin

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugabannin Kasashen Sahel Sunyi Taro a Mali Afrika
  • Ankara Kai Wani Harin Bom Birnin Maiduguri Afrika
  • Majalisar Dottijan Najeriya Ta Amince Da Tura Sakamakon Zabe Ta Na’ura Labarai
  • Shugaba Donald Trump Ya Bayyana Cewa Yana Cikin Masu Zaben Sabon Jagoran Iran Amurka
  • Trump Yayi Barazanar Goyon Bayan Hari Akan Kasar Iran Labarai
  • APC Ta Sauya Jerin ‘Yan Takararta Bayan Nazarin Ƙorafe-ƙorafen Zaɓen Fidda Gwani Afrika
  • ‘Yan Bindiga Sun Karya Alkawarin Dakatar Da Kai Hare Hare A Najeriya Labarai
  • Rasha Ta Yiwa Amurka Tayin Daina Bada Bayanan Sirri Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.