Kasar Togo Ta Kori Paul Henri Damiba Zuwa Kasar Sa Ta Haihuwa
Hukumomi a kasar Togo sun kame tare da korar tsohon shugaban kasar Burkina Faso, Paul Henri Damiba, zuwa kasar sa ta haihuwa, bayan da gwamnati ta zarge shi da laifin yunkurin juyin mulki, kamar yadda wasu majiyoyi 2 suka shaidawa kamfanin dillancin labarai na Reuters ranar Talata. Paul Henri Damiba, ya karbi ragamar mulki ne…
Ci Gaba Da Karatu “Kasar Togo Ta Kori Paul Henri Damiba Zuwa Kasar Sa Ta Haihuwa” »

