Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Shugaban Amurka Yace Zasu Kakabawa Mashigar Hormuz Takunkumi
Published: April 13, 2026 at 4:45 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce a jiya Lahadi rundunar ruwan Amurka za ta fara kakabawa mashigar ruwa ta Hormuz takunkumi, lamarin da ke ƙara tsananta rikicin bayan tattaunawa mai tsawo da Iran ta kasa haifar da yarjejeniya don kawo ƙarshen yaƙin, tare da jefa yarjejeniyar tsagaita wuta ta makonni biyu cikin haɗari.

Rundunar Tsakiyar Sojojin Amurka (U.S. Central Command) ta bayyana cewa dakarun Amurka za su fara aiwatar da wannan takunkumi kan duk zirga-zirgar jiragen ruwa da ke shiga da fita daga tashoshin jiragen ruwa na Iran da misalin ƙarfe 10 na safe agogon Gabashin Amurka (1400 GMT) a yau Litinin.

Sanarwar rundunar da aka wallafa a shafin X ta ce za a aiwatar da wannan takunkumi “ba tare da nuna bambanci ba kan jiragen ruwa na kowace ƙasa da ke shiga ko fita daga tashoshin jiragen ruwa da yankunan gabar tekun Iran, ciki har da dukkan tashoshin Iran da ke Tekun Arabian Gulf da kuma Tekun Oman.”

Afrika, Amurka, Labarai, Sana'o'i, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Kimanin Mutane 200 Ne Suka A Mutu A Wani Harin Jirgin Yakin Sojin Najeriya
Next Post: Tsohon Jagoran Masu Kishin Kasa A Hungry Ya Amince Da Shan Kaye

Karin Labarai Masu Alaka

Maharan Bindiga Sun Kashe Mutane 12 Masu Hakar Ma’adanai A Jihar Filato Labarai
Farashin Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya Labarai
Takaddama Ta Barke Tsakanin Lebanon Da Isra’ila Akan Bakin Iyaka Labarai
Isra’ila Zata Rusa Gidajen Da Suke Iyakarta Da Lebanon Labarai
Gidauniya: An Fara Tiyatar ‘Hernia’ Da ‘Hydrocele’ Kyauta A Jihar Katsina Labarai
Wasu Mutane 15 Sun Rasa Rayukan Su A Gabashin Kwango Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Tsohon Jagoran Masu Kishin Kasa A Hungry Ya Amince Da Shan Kaye
  • Shugaban Amurka Yace Zasu Kakabawa Mashigar Hormuz Takunkumi
  • Kimanin Mutane 200 Ne Suka A Mutu A Wani Harin Jirgin Yakin Sojin Najeriya
  • Shugaban Kasar Faransa Ya Zanta Da Shugaban Kasar Iran
  • Amurka Da Iran Sun Tattauna A Kasar Pakistan

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Soyinka Ya soki Yawan Jami’an Tsaron Da Ake Bai Wa Seyi Tinubu Najeriya
  • Yau Lahadi Ake Gudanar Da Zabe A Kasar Myanmar Labarai
  • An Canza Shugabannin Hukumar Hakar Ma’adanai A Congo Labarai
  • Magoya Bayan Dan Hamayya A Afirka Ta Kudu Sun Hallara A Kotu Afrika
  • Anyi Jefe-Jefe Yayin Rangadin Messi, A Indiya Wasanni
  • Tsananin Sanyi Ya Kashe Mutane 38 A Amurka Amurka
  • Kasar Amurka Da Rasha Zasu Kawo Karshen Tsagaita Nukiliya Amurka
  • Shugaban Amurka Donald Trump Ya Nanata Aniyar Mallakar Greeland Daga Kasar Denmark Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.