Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Tinubu Ya Bayyana ‘Yan Bindiga Da Cewa Ruwa Yakarewa Dan Kada
Published: March 18, 2026 at 8:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya kira harin da aka kai a Maiduguri babban birnin jahar Barno birni da yake da matukar tsaro, wanda ya janyo mutuwar mutane 23, a zaman take-taken dan kada da ruwa yake karewa ga ‘yan bindiga, wadanda suke son yada tsoro. Sai da masana suna cewa harin sabanin yadda shugaba Tinubu yake kallon lamarin ne, saboda aganin su wannan alama ce ta karfin da mayakan sakan suke dashi

Kwararrun wadanda kamfanin dillancin labarai na Reuters ya wallafa ra’ayoyin su sunce harin da aka kai a Maiduguri alama ce gazawar hukumomi na samun bayanan sirri, da kuma karfin da mayakan sakai masu ikirarin bin tafarkin musulunci suke dashi na afkawa birane duk kuwa da matakan da gwamnati take dauka akan su.

Har yanzu babu tabbas kan ko wace kungiya ce cikin kungiyoyin ‘yan bindiga a kasar suka kai harin, wadda yake gwada sarkakiyar fitinar da ‘yan tawayen suke yi na tsawon shekaru 17, wadda ya halaka dubun dubatan mutane, da kuma tilasta miliyyin mutane barin muhallan su.

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Kayan Jinya Da Ayyukan Kiwon Lafiya Suna Barazanar Karewa A Sudan
Next Post: Shugabannin Sojojin Najeriya sun Kai Ziyarar Aiki Maiduguri 

Karin Labarai Masu Alaka

Sojojin Amurka Sunfara Isowa Gabas Ta Tsakiya Amurka
Gwamna Zulum: Ya Bukaci Sojoji Su Cigaba Da Yakar Boko Haram Da ISWAP Labarai
Amurka Zata Aika Jiragen Yaki Biyu Gabas Ta Tsakiya Amurka
‘Yan Ta’adda Sun Tarwatsa Wani Kauye A Jihar Sakkwato Tsaro
Yarjejeniyar Britaniya Da Mauritius Kan Tsibiran Chagos Cin Zarafi Ne Labarai
Kasar Amurka Da Rasha Zasu Kawo Karshen Tsagaita Nukiliya Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Ganduje Ya Nisanta Kansa Da Batan Dadiyata Labarai
  • Kungiyar Gwamnonin Arewacin Najeriya Tayi Kakkausar Lafazi Game Da Harin Maiduguri Afrika
  • Iran Tace Farisa Zata Kai Hari Kan Mayakan Amurka Amurka
  • Gwamnatin Najeriya Ta Taya Super Eagles Murnar Lashe Tagulla A Gasar AFCON Wasanni
  • Gaza Ga Albarusai Ga Yunwa Tsaro
  • Hukumar NAPTIP Ta Kubutar Da Yara 11 Daga Hannun Masu Safara Mutane Labarai
  • Amurkawa Sun Nuna Bacin Rai Saboda Yawaita Kashe ‘Yan Kasar Amurka
  • Liverpool Tayi Rashin Nasara A Wasanni Tara Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.