Gwamnan Jihar Kebbi Ya Amince Da Biyan Hakkokin Tsofin Ma’aikata 800
Gwamnan jihar Kebbi Dr. Nasir Idris (Kauran Gwandu), ya amince da biyan kudaden garatuti da tallafin rasuwa ga ma’aikatan gwamnati da suka yi ritaya da kuma wadanda suka rasu, da ma’aikatan kwantiragi, ma’aikatan kananan hukumomi da kuma na Hukumar Ilimin Kananan Hukumomi. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da Shugaban Ma’aikatan jihar Malami Shekare…
Ci Gaba Da Karatu “Gwamnan Jihar Kebbi Ya Amince Da Biyan Hakkokin Tsofin Ma’aikata 800” »

