Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Dubban Mutane Sunyi Zanga-Zanga A Kasar Australia
Published: February 10, 2026 at 11:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 10, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dubban Mutane Sunyi Zanga-Zanga A Kasar Australia
Published: February 10, 2026 at 11:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dubban Mutane Sunyi Zanga-Zanga A Kasar AustraliaPublished: February 10, 2026 at 11:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dubban mutane ne suka yi zanga zanga fadin kasar Australia ranar Litinin, domin nuna adawa da fara ziyarar da shugaban jeka nayika na Isra’ila Isaac Herzog yake yi a wasu biranen kasar, domin karfafa dangantaka da jajantawa yahudawan dake kasar bayan mummunar harin da aka kai musu a bara. Herzogg ya kai ziyara Australia cikin…

Ci Gaba Da Karatu “Dubban Mutane Sunyi Zanga-Zanga A Kasar Australia” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Bangladesh Tasamu Rangwamen Harajin Da Amurka Ta Kakaba Mata
Published: February 10, 2026 at 11:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 10, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Bangladesh Tasamu Rangwamen Harajin Da Amurka Ta Kakaba Mata
Published: February 10, 2026 at 11:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Bangladesh Tasamu Rangwamen Harajin Da Amurka Ta Kakaba MataPublished: February 10, 2026 at 11:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Bangladesh ta sami rangwamen harajin da Amurka ta aza mata zuwa kashi 19 cikin dari, karkashin wata yarjejeniyar cinikayya da kasashen biyu suka rattabawa hannu ranar Litinin, wanda ya dauke haraji kan wasu sutura da aka hada da kayayyaki daga Amurka. Shugaban gwamnatin Bangladesh na wucin gadi Mohammed Yunis, yace Amurka ta amince a bullo…

Ci Gaba Da Karatu “Bangladesh Tasamu Rangwamen Harajin Da Amurka Ta Kakaba Mata” »

Labarai, Sauran Duniya

Birtaniya Ta Bukaci Israela Ta Janye Shawarar Fadada Iko Da Kogin Jordan
Published: February 10, 2026 at 10:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 10, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Birtaniya Ta Bukaci Israela Ta Janye Shawarar Fadada Iko Da Kogin Jordan
Published: February 10, 2026 at 10:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Birtaniya Ta Bukaci Israela Ta Janye Shawarar Fadada Iko Da Kogin JordanPublished: February 10, 2026 at 10:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar litinin, Britaniya tayi kira ga Isra’ila ta janye shawarar da ta yanke na fadada iko a yammacin kogin Jordan, furuci da ya saka ta cikin jerin kasashen Saudiyya da hadaddiyar daular larabawa wajen sukar matakin na Israila. “Britaniya da kakkausr lafazi ta soki shawarar da majalisar tsaron Israila ta yanke ranar Lahadi na fadada…

Ci Gaba Da Karatu “Birtaniya Ta Bukaci Israela Ta Janye Shawarar Fadada Iko Da Kogin Jordan” »

Labarai, Sauran Duniya

Yawan Mai Da Kasashen OPEC Suke Hakawo Yayi Kasa Sosai
Published: February 10, 2026 at 10:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 10, 2026

Posted on February 10, 2026February 10, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yawan Mai Da Kasashen OPEC Suke Hakawo Yayi Kasa Sosai
Published: February 10, 2026 at 10:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 10, 2026
Yawan Mai Da Kasashen OPEC Suke Hakawo Yayi Kasa SosaiPublished: February 10, 2026 at 10:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 10, 2026

Yawan mai da kasashe dake kungiyar OPEC masu arzikin mai suke hakowa yayi kasa sakamakon karancin mai da Najeriya da Libya suke hakowa, kamar yadda wani bincike da kamfanin dillancin lbarai na Reuters ya gano Ranar Litinin. Kasashe da suke cikin kungiyar OPEC suna hakar mai ganga milya 28.34 ako wace rana cikin watan Junairun…

Ci Gaba Da Karatu “Yawan Mai Da Kasashen OPEC Suke Hakawo Yayi Kasa Sosai” »

Labarai, Sauran Duniya

Kasashen Daular Larabawa Tare Da Saudiya Da Jordan Sunyi Allah Wadai Da kasar Israel
Published: February 9, 2026 at 10:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 10, 2026

Posted on February 9, 2026February 10, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasashen Daular Larabawa Tare Da Saudiya Da Jordan Sunyi Allah Wadai Da kasar Israel
Published: February 9, 2026 at 10:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 10, 2026
Kasashen Daular Larabawa Tare Da Saudiya Da Jordan Sunyi Allah Wadai Da kasar IsraelPublished: February 9, 2026 at 10:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 10, 2026

A ranar Litinin kasashen Saudi Arabia, Jordan da kasashen Haddadiyar Daular Larabawa sun yi Allah wadai da yunkurin da Isra’ila take yi na saukakawa ‘yan kasar ta yadda zasu samu matsuguni a yankunan yammacin kogin Jordan da ke mallakin Palastine. Shawarar da majalisar tsaron Isra’ila ta yanke ranar Lahadi, zai saukakawa yahudawa wajen siyen filaye…

Ci Gaba Da Karatu “Kasashen Daular Larabawa Tare Da Saudiya Da Jordan Sunyi Allah Wadai Da kasar Israel” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Ana Cigaba Da Samun Hare Hare Da Jiragen Marasa Matuki A Sudan
Published: February 9, 2026 at 9:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ana Cigaba Da Samun Hare Hare Da Jiragen Marasa Matuki A Sudan
Published: February 9, 2026 at 9:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ana Cigaba Da Samun Hare Hare Da Jiragen Marasa Matuki A SudanPublished: February 9, 2026 at 9:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Litinin shugaban rajin kare hakkin Majalisar Dinkin Duniya Volker Turk, ya ce hare-hare dake kashe mutane daga jirage mara matuki na drone suna ci gaba da afkuwa duk da rundunar sojojin Sudan sun kawo karshen mamayar da ‘yan tawayen RSF suka yi a biranen dake kudancin kasar. Rundunar sojan Sudan sun ce sun…

Ci Gaba Da Karatu “Ana Cigaba Da Samun Hare Hare Da Jiragen Marasa Matuki A Sudan” »

Labarai

Tattalin Arzikin Kasar Botswana Zai Farfado
Published: February 9, 2026 at 9:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tattalin Arzikin Kasar Botswana Zai Farfado
Published: February 9, 2026 at 9:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tattalin Arzikin Kasar Botswana Zai FarfadoPublished: February 9, 2026 at 9:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ana sa ran tattalin arzikin Bostwana zai karu da kashi 3.1 cikin 100 a shekarar 2026, abinda yake nuna farfadowarsa bayan shafe shekaru biyu a jere yana yin kasa, a cewar ministan kudi na kasar Ndaba Gaolathe, da yake tattaunawa kan kasafin kudin kasar Kasar ta Bostwana dake kudanci Afirka ta shiga tsaka mai wuya…

Ci Gaba Da Karatu “Tattalin Arzikin Kasar Botswana Zai Farfado” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Shugaban Hukumar NAHCON Ya Ajeye Mukaminsa
Published: February 9, 2026 at 9:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Hukumar NAHCON Ya Ajeye Mukaminsa
Published: February 9, 2026 at 9:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Hukumar NAHCON Ya Ajeye MukaminsaPublished: February 9, 2026 at 9:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Hukumar Alhazai Alhaji Abdullahi Saleh Pakistan, ya sanar da sauka daga mukaminsa. An bayyana cewa ya yanke wannan shawara ne bayan nazari da tuntuba, domin bai wa wasu damar ci gaba da jagoranci tare da kawo sabbin dabaru a aikin hukumar. A cikin sanarwar da ya fitar, Alhaji Abdullahi Saleh Pakistan ya gode wa…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Hukumar NAHCON Ya Ajeye Mukaminsa” »

Labarai, Najeriya

Ministan Sadarwan Kasar Uganda Yayi Allah Wadai Da Kaiwa Bobi Wine Hari
Published: February 9, 2026 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ministan Sadarwan Kasar Uganda Yayi Allah Wadai Da Kaiwa Bobi Wine Hari
Published: February 9, 2026 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ministan Sadarwan Kasar Uganda Yayi Allah Wadai Da Kaiwa Bobi Wine HariPublished: February 9, 2026 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministan sadarwan kasar Uganda, Chris Baryomunsi ya yi Allah wadai da samamen da sojoji suka kai gidan dan jam’iyyar adawa Bobi Wine a watan da ya wuce. Ya kuma shaidawa kamfanin dillacin labarai na Reuters cewa, Wine be aikata wani lefi ba, kuma yana da damar dawowa gidan sa. Baryomunsi, wanda kuma shine mai magana…

Ci Gaba Da Karatu “Ministan Sadarwan Kasar Uganda Yayi Allah Wadai Da Kaiwa Bobi Wine Hari” »

Afrika, Labarai, Tsaro

An Sako Dan Siyasar Kasar Venezuela Daga Gidan Yari
Published: February 9, 2026 at 4:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Sako Dan Siyasar Kasar Venezuela Daga Gidan Yari
Published: February 9, 2026 at 4:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Sako Dan Siyasar Kasar Venezuela Daga Gidan YariPublished: February 9, 2026 at 4:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An sako dan siyasar adawar kasar Venezuela Juan Pablo Guanipa daga gidan yari, a cewar iyalansa a wata sanarwa da suka fitar ranar Lahadi, sanarwar da gwamnatin kasar ta fitar a birnin Caracas, wanda ke fuskantar matsin lamba daga Amurka na sakin fursunonin siyasa. Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Foro Penal ta ce an…

Ci Gaba Da Karatu “An Sako Dan Siyasar Kasar Venezuela Daga Gidan Yari” »

Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 84 85 86 … 140 Next

Sabbin Labarai

  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi
  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Mun Kwato Kimanin Naira Biliyan 40 Na Badakala A Tsawon Shekara Daya Labarai
  • Yobe Ta Sake Jaddada Ƙudirin Rage Mutuwar Yara Afrika
  • Iran Zata Shigar Da Lebanon Cikin Cimma Yarjejeniya Afrika
  • Sarkin Kagarko Ya Rasu Yana Da Shekaru 110 Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Jami’an Tsaro Sun Dakile Safarar Makamai Daga Jos Zuwa Jihar Neja Afrika
  • Kungiyar Cigaban Al’ummar Tangale Tace Bata Goyon Bayan Kai Ziyara Wa Gwamnan Gombe Labarai
  • Sabunta Manhajar Ilimi A Duk Matakai Nasara Ce! Najeriya
  • CP Chuso Ya Yaba da Matakan Gwamnatin Gombe Wajen Rage Rikicin Makiyaya Da Manoma Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.