Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Amurka Ta Janye Sojojinta Daga Gabas Ta Tsakiya
Published: January 15, 2026 at 4:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Ta Janye Sojojinta Daga Gabas Ta Tsakiya
Published: January 15, 2026 at 4:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Ta Janye Sojojinta Daga Gabas Ta TsakiyaPublished: January 15, 2026 at 4:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka ta fara janye wasu ma’aikata daga sansanonin sojanta a yankin gabas ta tsakiya, a bayan da wani babban jami’in Iran ya gargadi makwabtansu cewa Iran zata kai hari kan sansanonin Amurka idan har aka kai mata hari. A yayin da hukumomi a birnin Teheran ke kokarin kwantar da wutar tarzoma mafi muni tun bayan…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Janye Sojojinta Daga Gabas Ta Tsakiya” »

Amurka

Kasar Amurka Da Denmark Suna Rikici Akan Iyakar Greenland
Published: January 15, 2026 at 4:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Amurka Da Denmark Suna Rikici Akan Iyakar Greenland
Published: January 15, 2026 at 4:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Amurka Da Denmark Suna Rikici Akan Iyakar GreenlandPublished: January 15, 2026 at 4:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani babban jami’in kasar denmark, yace har yanzu akwai abinda ya kira “babban sabani mai tushe a tsakaninsu da shugaba Donald Trump na Amurka a game da yankin Greenland, a bayan tattaunawar da suka yi a fadar White House da mataimakin shugaban Amurka JD Vance da sakataren harkokin waje Marco Rubio. Amma kuma sassan biyu…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Amurka Da Denmark Suna Rikici Akan Iyakar Greenland” »

Amurka

Kasar Sham Ta Sallami Wasu Fararen Hula
Published: January 15, 2026 at 3:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 15, 2026

Posted on January 15, 2026January 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Sham Ta Sallami Wasu Fararen Hula
Published: January 15, 2026 at 3:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 15, 2026
Kasar Sham Ta Sallami Wasu Fararen HulaPublished: January 15, 2026 at 3:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 15, 2026

Rundunar sojojin kasar Sham ta ce yau alhamis zata bude hanya domin fararen hula su fice daga wani yanki na lardin Aleppo da ake kara jibga sojoji cikinsa, a bayan kazamin fada da aka gwabza tsakanin dakarun na gwamnati da na Kurdawan cikin birnin Aleppo. Wannan sanarwa da rundunar sojojin ta fitar cikin daren laraba,…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Sham Ta Sallami Wasu Fararen Hula” »

Labarai

Zaman Lafiya Yafara Dawowa A Sudan
Published: January 15, 2026 at 2:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Zaman Lafiya Yafara Dawowa A Sudan
Published: January 15, 2026 at 2:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Zaman Lafiya Yafara Dawowa A SudanPublished: January 15, 2026 at 2:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A yayin da aka kusa cika shekaru uku cif da barkewar yaki a kasar Sudan, an ci gaba da kokarin kawo zaman lafiya ranar laraba a birnin al-Qahira, inda Masar da Majalisar Dinkin Duniya suka yi kira ga sassan dake yakar juna da su yarda da tsagaita wuta na jinkai a fadin kasar. Ministan harkokin…

Ci Gaba Da Karatu “Zaman Lafiya Yafara Dawowa A Sudan” »

Afrika

Shugaban Kasar Uganda Yana Kokarin Mayar Da Mulkin Kasar Na Gado
Published: January 15, 2026 at 2:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Kasar Uganda Yana Kokarin Mayar Da Mulkin Kasar Na Gado
Published: January 15, 2026 at 2:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Kasar Uganda Yana Kokarin Mayar Da Mulkin Kasar Na GadoPublished: January 15, 2026 at 2:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Yoweri Museveni na Uganda yana kokarin tsawaita zamansa kan kujerar shugabancin kasar zuwa shekaru hamsin da wani abu, a zaben da za a gudanar yau alhamis bayan da aka tsinke akasarin hanyoyin sadarwa na intanet. Ana sa ran Museveni mai shekaru 81 da haihuwa zai samu galaba a kan babban abokin hamayyarsa, mawaki mai…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Kasar Uganda Yana Kokarin Mayar Da Mulkin Kasar Na Gado” »

Labarai, Siyasa

Jam’iyar APC A Najeriya Ta Kaddamar Da Bada Shaidar Zama Dan Jam’iyyar Ta Na’ura Mai Kwakwalwa
Published: January 15, 2026 at 10:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 15, 2026

Posted on January 15, 2026January 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jam’iyar APC A Najeriya Ta Kaddamar Da Bada Shaidar Zama Dan Jam’iyyar Ta Na’ura Mai Kwakwalwa
Published: January 15, 2026 at 10:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 15, 2026

Jam’iyar APC mai mulki a Najeriya ta fara aikin bada katin zama dan jam’iyyar ta na’ura mai kwakwalwa da ake kira e registration a fadin kasar, Wannan dai shine karon farko da wata jam’iyyar siyasa tabi irin wannan tsari wajan bada katin zama dan jam’iyya a kasar, Tini dai masu ruwa da tsaki a jam’iyyar…

Ci Gaba Da Karatu “Jam’iyar APC A Najeriya Ta Kaddamar Da Bada Shaidar Zama Dan Jam’iyyar Ta Na’ura Mai Kwakwalwa” »

Siyasa

Gwamnatin Tarayya Ta Cimma Yarjejeniya Da Kungiyar Malaman Jami’oi
Published: January 14, 2026 at 8:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tarayya Ta Cimma Yarjejeniya Da Kungiyar Malaman Jami’oi
Published: January 14, 2026 at 8:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Tarayya Ta Cimma Yarjejeniya Da Kungiyar Malaman Jami’oiPublished: January 14, 2026 at 8:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya da ASUU sun kulla yarjejeniya ta farko a tarihi domin kawo karshen yawan yajin aiki a jami’o’in Najeriya A wani muhimmin mataki da ake ganin zai sauya fasalin ilimin jami’a a Najeriya, Gwamnatin Tarayya da Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU) sun kulla wata babbar yarjejeniya da nufin inganta jin daɗin malamai,…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tarayya Ta Cimma Yarjejeniya Da Kungiyar Malaman Jami’oi” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Motar Yashi Ta Kashe Mutane Shida A Wani Coci Dake Legas
Published: January 14, 2026 at 9:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Motar Yashi Ta Kashe Mutane Shida A Wani Coci Dake Legas
Published: January 14, 2026 at 9:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Motar Yashi Ta Kashe Mutane Shida A Wani Coci Dake LegasPublished: January 14, 2026 at 9:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mutane shida sun rasa rayukansu yayin da wata babbar mota dauke da yashi ta kutsa cikin wani coci a yankin Epe na Jihar Lagos da yammacin Litinin. Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne da misalin karfe 8:30 na dare a titin Hospital Road, lokacin da motar ke gangarowa zuwa zagaye (roundabout) sai birkinta ya…

Ci Gaba Da Karatu “Motar Yashi Ta Kashe Mutane Shida A Wani Coci Dake Legas” »

Najeriya

An Kaddamar Da Rijistar Zamani Ta Zamowa Mamba A Jam’iyar APC
Published: January 14, 2026 at 9:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kaddamar Da Rijistar Zamani Ta Zamowa Mamba A Jam’iyar APC
Published: January 14, 2026 at 9:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kaddamar Da Rijistar Zamani Ta Zamowa Mamba A Jam’iyar APCPublished: January 14, 2026 at 9:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

An kaddamar da shirin rajistar mambobin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta hanyar zamani a jihar Gombe, karkashin jagorancin Gwamnan jihar, Muhammadu Inuwa Yahaya. Da yake kaddamar da shirin, Gwamna Inuwa Yahaya ya bukaci daukacin mambobin jam’iyyar da su koma mazabunsu domin yin rajistar yadda ya kamata ya kuma jaddada cewa mallakar Katin Zabe na…

Ci Gaba Da Karatu “An Kaddamar Da Rijistar Zamani Ta Zamowa Mamba A Jam’iyar APC” »

Siyasa

Fitaccen Dan Jarida a Sokoto Surajo Dalhatu Sifawa Ya Rasu
Published: January 14, 2026 at 8:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 14, 2026

Posted on January 14, 2026January 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Fitaccen Dan Jarida a Sokoto Surajo Dalhatu Sifawa Ya Rasu
Published: January 14, 2026 at 8:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 14, 2026
Fitaccen Dan Jarida a Sokoto Surajo Dalhatu Sifawa Ya RasuPublished: January 14, 2026 at 8:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 14, 2026

Allah ya yiwa fitaccen ɗan jarida Surajo Dalhatu Sifawa Sokoto rasuwa a cikin daren wannan yini na Laraba. A cikin wata sanarwar da shugaban kungiyar yan jarida ta Najeriya (NUJ) reshen jihar Sokoto Usman Binji ya fitar a yau, an bayyana alhinin ilahirin ƴaƴan ƙungiyar kuma ta mika saƙon ta’aziyyarta ga iyalai da ƴan uwa…

Ci Gaba Da Karatu “Fitaccen Dan Jarida a Sokoto Surajo Dalhatu Sifawa Ya Rasu” »

Najeriya

Posts pagination

Previous 1 … 95 96 97 … 130 Next

Sabbin Labarai

  • Dakarun Operation Fansan Yamma Sun Ceto Mutane 48 Da Aka Yi Garkuwa Da Su
  • NDLEA Ta Kama Dan Kasuwa Da Ke Yunkurin Safarar Hodar Iblis
  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Gwamnatin Amurka Na Kokarin Watsi Da Tsohuwar Dokar Jones Labarai
  • Real Madrid: Ta Kori Xabi Alonso Bayan Rashin Nasara A Wasan Kofin Sfaniya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • NAHCON Ta Yaba da Nasarar Hajjin 2026, Ta Fara Shirin Hajjin Shekara Mai Zuwa Amurka
  • Hukumar Hakar Ma’adanai A Kasar Zambiya Ta Dakatar Da Ayyukanta Kimiya
  • Kasar Amurka Ta Sayi Kamfanin Sada Zumunci Na Tik-Tok Amurka
  • Kasar Namibiya Tayi Watsi Da Yarjejeniya Tsakanin Ta Da Kamfanin Total Labarai
  • Fiye Da Mutane 200 Sun Rasa Rayukansu A Wajen Hakar Ma’adanai Labarai
  • Shugaban Mulkin Soja A Mali Ya Kirkiro Mukami Kamar Minista Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.