Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Afrika

Rashin Kyawun Hanyoyi Babbar Matsalace A Najeriya
Published: April 1, 2026 at 5:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rashin Kyawun Hanyoyi Babbar Matsalace A Najeriya
Published: April 1, 2026 at 5:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rashin Kyawun Hanyoyi Babbar Matsalace A NajeriyaPublished: April 1, 2026 at 5:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyar Direbobin dakon Mai ta Najeriya Wato NUPENG ta rantsar da Sabon Shugabanta na Yankin Arewacin Najeriya a hedkwatar Kungiyar dake kaduna a dai dai lokacin da Direbobin Ke fama da Matsalar Rashin kyawun hanya a Kasar. Tun a baya dai Direbobin dakon man sun sha bayyana damuwarsu tare da nunawa Hukumomin Najeriyar matukar bukatarsu…

Ci Gaba Da Karatu “Rashin Kyawun Hanyoyi Babbar Matsalace A Najeriya” »

Afrika, Labarai, Najeriya

Za’a Ninka Shekarun Kurkuku Ga Masu Aikata Luwadi A Senegal
Published: March 31, 2026 at 9:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Za’a Ninka Shekarun Kurkuku Ga Masu Aikata Luwadi A Senegal
Published: March 31, 2026 at 9:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Za’a Ninka Shekarun Kurkuku Ga Masu Aikata Luwadi A SenegalPublished: March 31, 2026 at 9:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Senegal Bassirou Faye ya amince da dokar data ninka shekarun da za’a yanke wa wadanda aka kama da laifin luwadi ko madugo zuwa shekaru 10, kuma ya haramta duk wani mataki na tallata harkar luwadi, yanzu dokar ta fara aiki kamar yadda wata sanarwar gwamnati ta fada. Wakilan majalisar dokokin kasar da gagarumar rinjaye…

Ci Gaba Da Karatu “Za’a Ninka Shekarun Kurkuku Ga Masu Aikata Luwadi A Senegal” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Ministan Sufurin Najeriya Ya Ajiye Mukaminsa Domin Takarar Gwamna
Published: March 31, 2026 at 9:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 1, 2026

Posted on March 31, 2026April 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ministan Sufurin Najeriya Ya Ajiye Mukaminsa Domin Takarar Gwamna
Published: March 31, 2026 at 9:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 1, 2026
Ministan Sufurin Najeriya Ya Ajiye Mukaminsa Domin Takarar GwamnaPublished: March 31, 2026 at 9:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 1, 2026

Ministan Sufuri, Sanata Saidu Ahmed Alkali, ya mika takardar murabus dinsa a hukumance ga Fadar Shugaban Kasa. Sanarwar Umar Alkali Jibril Mataimaki na Musamman kan Kafofin Yada Labarai ga Ministan ta bayyana cewa, wannan mataki ya biyo bayan umarnin Shugaban Kasa ne da ya bukaci dukkan masu rike da mukaman siyasa masu sha’awar tsayawa takara…

Ci Gaba Da Karatu “Ministan Sufurin Najeriya Ya Ajiye Mukaminsa Domin Takarar Gwamna” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Majalisun Najeriya Sun Amince Ta Karin Kasafin Kudi
Published: March 31, 2026 at 9:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majalisun Najeriya Sun Amince Ta Karin Kasafin Kudi
Published: March 31, 2026 at 9:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Majalisun Najeriya Sun Amince Ta Karin Kasafin KudiPublished: March 31, 2026 at 9:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar talata, majalisun dokokin Najeriya suka amince da kari akan Kasafin kudin kasar zuwa Naira trillion 68 da milyan milya dari uku, wato dala bilyan 49 da milyan dubu 400, bayan da shugaban kasar Bola Ahmed Tinubu ya bukaci wakilan su amince da canjin domin karfafa shirin da aka gabatar musu tun da farko cikin…

Ci Gaba Da Karatu “Majalisun Najeriya Sun Amince Ta Karin Kasafin Kudi” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Farashin Mai Yana Cigaba Da Karuwa
Published: March 31, 2026 at 8:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Mai Yana Cigaba Da Karuwa
Published: March 31, 2026 at 8:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Mai Yana Cigaba Da KaruwaPublished: March 31, 2026 at 8:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ahalinda ake ciki kuma farashin mai mai daraja da ake kira Brent yayi tashin gwaron zabbi ranar talata, bayan wani sabon hari da Iran ta kai kan jirgin ruwa mai dakon mai a gabas ta tsakiya, da kuma gargadin da sakataren tsaron Amurka Pete Hegseth ya bayar cewa Washington zata zafafa kai hare hare muddin…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Mai Yana Cigaba Da Karuwa” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Tinubu Ya Yi Allah Wadai Da Kashe-kashen Jos Da Kaduna
Published: March 31, 2026 at 5:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Ya Yi Allah Wadai Da Kashe-kashen Jos Da Kaduna
Published: March 31, 2026 at 5:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Ya Yi Allah Wadai Da Kashe-kashen Jos Da KadunaPublished: March 31, 2026 at 5:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya fito ya yi Allah-wadai da kakkausar murya game da hare-haren rashin imani da wasu ‘yan bindiga suka kai a gundumar Angwan Rukuba da ke Jos, Jihar Filato, da kuma kauyen Kahir da ke Karamar Hukumar Kagarko a Jihar Kaduna. Shugaban ya bayyana wadannan hare-hare, wadanda suka hada da kisan jama’a…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Ya Yi Allah Wadai Da Kashe-kashen Jos Da Kaduna” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Yusuf Gawuna Ya Koma Jam’iyar ADC
Published: March 31, 2026 at 4:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yusuf Gawuna Ya Koma Jam’iyar ADC
Published: March 31, 2026 at 4:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yusuf Gawuna Ya Koma Jam’iyar ADCPublished: March 31, 2026 at 4:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon ɗan takarar gwamnan Jihar Kano a jam’iyyar APC, Nasiru Yusuf Gawuna, ya sauya sheka zuwa jam’iyyar ADC, tare da karɓar katin jam’iyyar a hukumance.

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Gwamnonin Arewa Sunyi Allah Wadai Da Harin Jos
Published: March 31, 2026 at 11:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnonin Arewa Sunyi Allah Wadai Da Harin Jos
Published: March 31, 2026 at 11:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnonin Arewa Sunyi Allah Wadai Da Harin JosPublished: March 31, 2026 at 11:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin jihohin Arewa (NSGF) kuma Gwamnan Jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya, CON, ya yi Allah wadai da harin da aka kai Angwan Rukuba dake Ƙaramar Hukumar Jos ta Arewa a Jihar Filato, yana mai bayyana lamarin a matsayin abin takaici, abin zargi kuma wadda ya yi hannun riga da kyawawan ɗabi’un Arewacin Najeriya….

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnonin Arewa Sunyi Allah Wadai Da Harin Jos” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Bayan Ya Ziyarci Kwankwaso Gawuna Zai Karbi Katin ADC
Published: March 31, 2026 at 7:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Bayan Ya Ziyarci Kwankwaso Gawuna Zai Karbi Katin ADC
Published: March 31, 2026 at 7:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Bayan Ya Ziyarci Kwankwaso Gawuna Zai Karbi Katin ADCPublished: March 31, 2026 at 7:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Bayan ganawa da Kwankwaso a Kano, Gawuna zai yanki katin jam’iyyar ADC a yau Talata Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano a Najeriya, Nasiru Gawuna, a yau Talata zai yanki katin zama ɗan jam’iyyar ADC a jihar Kano. Majiyoyi sun rawaito cewa Gawuna ya fice daga jam’iyyar APC bayan ya ajiye mukaminsa na shugabancin bankin lamuni…

Ci Gaba Da Karatu “Bayan Ya Ziyarci Kwankwaso Gawuna Zai Karbi Katin ADC” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Kungiyoyin Mata A Jihar Filato Sunyi Gangamin Samun Jagorancin Siyasa
Published: March 31, 2026 at 6:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyoyin Mata A Jihar Filato Sunyi Gangamin Samun Jagorancin Siyasa
Published: March 31, 2026 at 6:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kungiyoyin Mata A Jihar Filato Sunyi Gangamin Samun Jagorancin SiyasaPublished: March 31, 2026 at 6:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyoyin mata a jihar Filato sun bi sahin takwarorinsu a fadin Najeriya wajen yin gangami don kara karfafa bukatar su na neman kujeru saba’in da hudu a majalisar wakilan Najeriya. Kujeru na musamman wa mata a majalisar wakilan Najeriya, wanda aka fi sani da HB1349, mataimakin kakakin majalisar wakilan Najeriya, Honarabul Benjamin Okezie da wassu…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyoyin Mata A Jihar Filato Sunyi Gangamin Samun Jagorancin Siyasa” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 27 28 29 … 64 Next

Sabbin Labarai

  • NDLEA Ta Kama Dan Kasuwa Da Ke Yunkurin Safarar Hodar Iblis
  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Yaki Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran Ya Shiga Kwana Na Biyar Afrika
  • Guterres: Babban Kuskure Ne Yadda Isra’ila Ta Kai Farmaki A Gaza Labarai
  • Iran: Za A Gudanar Da Jana’izar Khamenei Bayan Kwanaki Goma Na Muharram Afrika
  • Aminu Tambuwal Ya Fice Daga PDP Ya Koma ADC Afrika
  • Kungiyoyin Fararen Hula A Gombe Sun Bukaci A Bawa Mata Jagoranci Afrika
  • Kasar Ghana Ta Umarci ‘Yan Kasar Su Daina Zuba Jari A Kasashen Waje Afrika
  • An Kama Maharan Bom Din Maiduguri Tsaro
  • Babban Hafsan Tsaron Najeriya Ya Gargadi Jama’ar Arewa Maso Gabas Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.