Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Gwamnatin Najeriya Ta Jinjinawa Saudiya
Published: April 27, 2026 at 7:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Najeriya Ta Jinjinawa Saudiya
Published: April 27, 2026 at 7:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Najeriya Ta Jinjinawa SaudiyaPublished: April 27, 2026 at 7:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta jinjina wa Masarautar Saudiyya bisa samar da gurbin karatu na kyauta ga daliban Najeriya su 50 domin karantar fannin man fetur da ma’adanan kasa. Ministan Yada Labarai da Wayar da Kan Al’umma, Mohammed Idris, ne ya bayyana hakan yayin da ya karbi bakuncin Jakadan Saudiyya a Najeriya, Yousef Bin Mohammed Al-Balawi,…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Ta Jinjinawa Saudiya” »

Afrika, Kimiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya

Peter Obi Ya Gayyaci Gwamnan Bauchi Bala Abdulkadir Kan Yazo Su Hada Kai Su Gyara Nijeriya.
Published: April 23, 2026 at 6:18 PM | By: Bala Hassan

Posted on April 23, 2026 By Bala Hassan No Comments on Peter Obi Ya Gayyaci Gwamnan Bauchi Bala Abdulkadir Kan Yazo Su Hada Kai Su Gyara Nijeriya.
Published: April 23, 2026 at 6:18 PM | By: Bala Hassan
Peter Obi Ya Gayyaci Gwamnan Bauchi Bala Abdulkadir Kan Yazo Su Hada Kai Su Gyara Nijeriya.Published: April 23, 2026 at 6:18 PM | By: Bala Hassan

Peter Obi, da Gwamnan Bauchi zasu hada kai don nemo hanyoyin da za’a warware matsalolin Nijeriya kafin zaben 2027 Daga Ahmad Muhammad,Bauchi Tsohon Gwamnan Jihar Anambra Kuma tsohon dan Takarar Shugaban ƙasa a Jam’iyyar Labour Party Chief Peter Obi ya gayyaci Gwamnan Jihar Bauchi Sanata Bala Abdulqadir Mohammed Kan yazo su hada kai suyi aikin….

Ci Gaba Da Karatu “Peter Obi Ya Gayyaci Gwamnan Bauchi Bala Abdulkadir Kan Yazo Su Hada Kai Su Gyara Nijeriya.” »

Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Tawagar Masu Yi Wa Maniyyata Hidima Za Ta Tashi Zuwa Saudiyya
Published: April 22, 2026 at 8:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tawagar Masu Yi Wa Maniyyata Hidima Za Ta Tashi Zuwa Saudiyya
Published: April 22, 2026 at 8:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tawagar Masu Yi Wa Maniyyata Hidima Za Ta Tashi Zuwa SaudiyyaPublished: April 22, 2026 at 8:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Aikin Hajjin 2026: Tawagar Masu Yi Wa Maniyyata Hidima Za Ta Tashi Zuwa Saudiyya ​Hukumar Jin Daɗin Alhazzai ta Najeriya (NAHCON) ta kammala shirin tura tawagar jami’anta na musamman zuwa ƙasa mai tsarki a ranar 27 ga watan Afrilu, domin yin kwasan-kwasai da kuma samar da dukkan abubuwan da suka kamata kafin fara jigilar maniyyata….

Ci Gaba Da Karatu “Tawagar Masu Yi Wa Maniyyata Hidima Za Ta Tashi Zuwa Saudiyya” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi

ADC Ta Kaucewa INEC Ta Gudanar Da Babban Taro
Published: April 15, 2026 at 3:21 AM | By: Nasiru Adamu Elhikaya | Updated: April 15, 2026

Posted on April 15, 2026April 15, 2026 By Nasiru Adamu Elhikaya No Comments on ADC Ta Kaucewa INEC Ta Gudanar Da Babban Taro
Published: April 15, 2026 at 3:21 AM | By: Nasiru Adamu Elhikaya | Updated: April 15, 2026

ADC Ta Kaucewa Matakin INEC Ta Gudanar Da Babban Taro Da Ya Tabbatar Da Jagorancin David Mark Jam’iyyar adawa ta ADC ta gudanar da babban taro na kasa ta hanyar kin amincewa da matakin hukumar zabe na gargadin kar ta yi hakan. Taron dai ya tabbatar da jagorancin Sanata David Mark wanda hukumar zabe ta…

Ci Gaba Da Karatu “ADC Ta Kaucewa INEC Ta Gudanar Da Babban Taro” »

Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Za A Cigaba Da Tattaunawa Domin Kawo Karshen Yakin Gabas Ta Tsakiya
Published: April 14, 2026 at 8:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 14, 2026

Posted on April 14, 2026April 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Za A Cigaba Da Tattaunawa Domin Kawo Karshen Yakin Gabas Ta Tsakiya
Published: April 14, 2026 at 8:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 14, 2026
Za A Cigaba Da Tattaunawa Domin Kawo Karshen Yakin Gabas Ta TsakiyaPublished: April 14, 2026 at 8:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 14, 2026

Da alamun za’a ci gaba da shawarwari domin kawo karshin yakin hadin guiwar Amurka da Isra’ila akan Iran a Pakistan, cikin kwanaki masu zuwa, shugaban Amurka Donald Trump ne ya bayyana haka a ranar talata, bayan da aka kasa cimma matsaya a zaman farko, wanda ya sa Amurka ta killace tashoshin ruwan Iran. Jami’ai daga…

Ci Gaba Da Karatu “Za A Cigaba Da Tattaunawa Domin Kawo Karshen Yakin Gabas Ta Tsakiya” »

Amurka, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Sauran Duniya, Tsaro

Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus
Published: April 3, 2026 at 7:21 AM | By: Nasiru Adamu Elhikaya

Posted on April 3, 2026 By Nasiru Adamu Elhikaya No Comments on Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus
Published: April 3, 2026 at 7:21 AM | By: Nasiru Adamu Elhikaya

Jam’iiyyar ADC Ta Bukaci A Sauke Shugaban Hukumar Zaben Najeriya Amupitan Gamayyar adawa ta jam’iyyar ADC ta bukaci murabus ko a sauke shugaban hukumar zaben Najeriya INEC Joash Amupitan da kwamishinoninsa daga mukaminsu don ba su da kwarin guiwar za su gudanar da zabe mai adalci. Bukatar ta fito ne a taron gaggawa na manyan…

Ci Gaba Da Karatu “Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta
Published: March 23, 2026 at 1:56 PM | By: Bala Hassan

Posted on March 23, 2026 By Bala Hassan No Comments on Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta
Published: March 23, 2026 at 1:56 PM | By: Bala Hassan
Ƙungiyar ‘Yan Jarida  (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin MambobintaPublished: March 23, 2026 at 1:56 PM | By: Bala Hassan

Ƙungiyar ‘Yan Jarida ta Najeriya (NUJ) reshen Jihar Bauchi ta yi Allah wadai da mummunan hari da wasu jami’an ‘yan sanda suka kai wa ma’aikatan gidan rediyon Albarka a Bununu, Tabawa Balewa LG, Jihar Bauchi a lokacin bikin Sallah. “Wannan mummunan aiki na ta’addanci babban take hakkin dan adam ne, kuma ya zamo karan tsaye…

Ci Gaba Da Karatu “Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta” »

Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko
Published: March 17, 2026 at 10:53 PM | By: Bala Hassan

Posted on March 17, 2026 By Bala Hassan No Comments on An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko
Published: March 17, 2026 at 10:53 PM | By: Bala Hassan
An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa MarokoPublished: March 17, 2026 at 10:53 PM | By: Bala Hassan

Kotun Daukaka Kara ta Hukumar Kwallon Kafa ta Afirka (CAF) ta yanke hukunci, bisa ga sashe na 84 na Dokokin Gasar Cin Kofin Afirka (AFCON), ta ayyana cewa an nasara akan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Senegal a wasan ƙarshe na Gasar Cin Kofin Afirka ta TotalEnergies CAF ta Morocco 2025, inda sakamakon yanzu ya…

Ci Gaba Da Karatu “An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Wasanni

Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu
Published: March 1, 2026 at 5:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 1, 2026

Posted on March 1, 2026March 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu
Published: March 1, 2026 at 5:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 1, 2026
Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna MakomarmuPublished: March 1, 2026 at 5:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 1, 2026

Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky, ya fada a ranar Asabar cewa, zagaye na gaba a zaman shawarwari tsakanin Kasarsa da Rasha da Amurka zai dogara ne “yanayin tsaro a gabas ta tsakiya, da kuma damar daukar matakin difilomasiyya na kwarai.” Shugaba Zelensky yace zai baiwa wakilan kasar a zaman shawarwarin sabbin matakai, ba tare da ya…

Ci Gaba Da Karatu “Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Sauran Duniya, Tsaro

Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran
Published: March 1, 2026 at 4:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran
Published: March 1, 2026 at 4:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta IranPublished: March 1, 2026 at 4:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

An sanar da nadin Mojtaba Khamenei a matsayin sabon Jagoran Juyin Juya Halin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, jin kadan bayan rasuwar tsohon jagoran ƙasar, Ali Khamenei. Sabon jagoran ya gaji muƙamin ne a wani lokaci mai cike da ƙalubale a yankin Gabas ta Tsakiya, inda ake fuskantar takaddama mai tsanani tsakanin Iran da wasu ƙasashe,…

Ci Gaba Da Karatu “Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 16 17 18 … 32 Next

Sabbin Labarai

  • NDLEA Ta Kama Dan Kasuwa Da Ke Yunkurin Safarar Hodar Iblis
  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Amurka Zata Hana Kwankwaso Shiga Kasar Amurka
  • ‘Yan Tada Kayar Baya Sun Tayar Da Bom A Maiduguri Labarai
  • Harin Ukraine Yayi Mummunan Barna A Rasha Afrika
  • Kasar Afirka Ta Kudu Ta Gayyaci Sabon Jakadan Amurka Afrika
  • Yeriman Ingila Ya Gana Da Yeriman Saudiya Mai Jiran Gado Amurka
  • Cutar Zazzabin Lassa Tayi Ajalin Mutum 1 Yayinda Mutane 11 Suka Kamu A Jihar Gombe Najeriya
  • Ganduje Ya Nisanta Kansa Da Batan Dadiyata Labarai
  • Bankin Duniya Ya Rage Hasashen Bunkasar Tattalin Arzikin Afirka Da Yankin Sahara Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.