Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Sunayen Jakadu: Kungiyar CISLAC Ta Nemi A Janye Sunan Mr. Ayodele Oke
Published: November 28, 2025 at 2:14 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 28, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Sunayen Jakadu: Kungiyar CISLAC Ta Nemi A Janye Sunan Mr. Ayodele Oke
Published: November 28, 2025 at 2:14 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Sunayen Jakadu: Kungiyar CISLAC Ta Nemi A Janye Sunan Mr. Ayodele OkePublished: November 28, 2025 at 2:14 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Kungiyar CISLAC guda cikin kungiyoyin rajin shugabanci na gari a Najeriya, ta bukaci gwamnatin kasar ta janye sunan Mr. Ayodele Oke daga jerin sunayen mutanen data mikawa majalisar dattawan kasar, domin ta amince a nada su jakadun kasashen ketare. A jiya laraba ne, shugaba Tinubu ya mikawa majalisar sunan Alhaji Aminu Dalhatu daga jihar Jigawa…

Ci Gaba Da Karatu “Sunayen Jakadu: Kungiyar CISLAC Ta Nemi A Janye Sunan Mr. Ayodele Oke” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Mutane Da Yawa Ke Mutuwa A Dalilin Shan Magani Ba Bisa Ka’ida Ba
Published: November 27, 2025 at 11:15 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 18, 2025

Posted on November 27, 2025December 18, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Mutane Da Yawa Ke Mutuwa A Dalilin Shan Magani Ba Bisa Ka’ida Ba
Published: November 27, 2025 at 11:15 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 18, 2025
Mutane Da Yawa Ke Mutuwa A Dalilin Shan Magani Ba Bisa Ka’ida BaPublished: November 27, 2025 at 11:15 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 18, 2025

Hukumar lafiya ta duniya ta ayyana bijirewar cututtuka ga maganguna a matsayin babban al’amari dake kawo cikas da barazana a bangaren kiwon lafiyar jama’ah. Najeriya dai ta kasance kasa ta 19 wajen rasa rayuka a cikin kasashe 204, kuma ana danganta mutuwar mutum dubu dari biyu da sittin da uku da dari hudu da matsalar…

Ci Gaba Da Karatu “Mutane Da Yawa Ke Mutuwa A Dalilin Shan Magani Ba Bisa Ka’ida Ba” »

Kiwon Lafiya, Najeriya

Muna Kira Ga Kasashen Duniya Su Sa Baki Don A Saki Mohamed Bazoum
Published: November 27, 2025 at 11:05 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 27, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Muna Kira Ga Kasashen Duniya Su Sa Baki Don A Saki Mohamed Bazoum
Published: November 27, 2025 at 11:05 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Muna Kira Ga Kasashen Duniya Su Sa Baki Don A Saki Mohamed BazoumPublished: November 27, 2025 at 11:05 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

A Jamhuriyar Nijar ‘yayan hambararren shugaban kasa Mohamed Bazoum sun bayyana damuwa dangane da yadda ake ci gaba da tsare mahaifansu sama da shekaru 2 bayan kifar da shi daga karaga. A cewarsu dukkan abubuwan da a ke zargin bayansu da shi ba su da tushe saboda haka su ke kiran kasashen duniya su dubi…

Ci Gaba Da Karatu “Muna Kira Ga Kasashen Duniya Su Sa Baki Don A Saki Mohamed Bazoum” »

Afrika

ECOWAS Da AU Sun Nuna Damuwa Kan Juyin Mulki A Guinea-Bissau
Published: November 27, 2025 at 7:25 PM | By: Nafisa Ahmad

Posted on November 27, 2025 By Nafisa Ahmad No Comments on ECOWAS Da AU Sun Nuna Damuwa Kan Juyin Mulki A Guinea-Bissau
Published: November 27, 2025 at 7:25 PM | By: Nafisa Ahmad
ECOWAS Da AU Sun Nuna Damuwa Kan Juyin Mulki A Guinea-BissauPublished: November 27, 2025 at 7:25 PM | By: Nafisa Ahmad

A halin da ake ciki, ‘yan kallo na Kungiyar Tarayyar Tattalin Arziki ta Afirla ta Yamma, ECOWAS, da kuma Kungiyar Tarayyar Afirka AU, sun bayyana damuwa a game da juyin mulkin soja a Guinea-Bissau, da kuma kama jami’an hukumar zabe da aka yi. A cikin wata sanarwar hadin guiwa da suka bayar, ‘yan kallon kungiyoyin…

Ci Gaba Da Karatu “ECOWAS Da AU Sun Nuna Damuwa Kan Juyin Mulki A Guinea-Bissau” »

Afrika

Wani Dan Bindiga Ya Harbi Dakarun Tsaron Cikin Gida Su Biyu A Washington DC
Published: November 27, 2025 at 7:14 PM | By: Nafisa Ahmad

Posted on November 27, 2025 By Nafisa Ahmad No Comments on Wani Dan Bindiga Ya Harbi Dakarun Tsaron Cikin Gida Su Biyu A Washington DC
Published: November 27, 2025 at 7:14 PM | By: Nafisa Ahmad
Wani Dan Bindiga Ya Harbi Dakarun Tsaron Cikin Gida Su Biyu A Washington DCPublished: November 27, 2025 at 7:14 PM | By: Nafisa Ahmad

Wani dan bindiga ya bude wuta ya harbi wasu dakarun tsaron cikin gida su biyu daga Jihar West Virginia da aka girka a nan Washington DC, dab da fadar White House, a wani lamarin da magajiyar garin birnin Washington ta bayyana a zaman hari na gangan a kan sojojin. Darektan hukumnar binciken manyan laifuffuka ta…

Ci Gaba Da Karatu “Wani Dan Bindiga Ya Harbi Dakarun Tsaron Cikin Gida Su Biyu A Washington DC” »

Labarai

Gobara Mafi Muni Cikin Shekaru 60 A Hong Kong Ta Hallaka Rayuka
Published: November 27, 2025 at 7:12 PM | By: Nafisa Ahmad

Posted on November 27, 2025 By Nafisa Ahmad No Comments on Gobara Mafi Muni Cikin Shekaru 60 A Hong Kong Ta Hallaka Rayuka
Published: November 27, 2025 at 7:12 PM | By: Nafisa Ahmad
Gobara Mafi Muni Cikin Shekaru 60 A Hong Kong Ta Hallaka RayukaPublished: November 27, 2025 at 7:12 PM | By: Nafisa Ahmad

Wutar gobara mafi muni da aka gani a Hong Kong cikin shekaru fiye da 60, ta kwana tana ci, inda ya zuwa yanzu an ce akalla mutane arbain da hudu (44) ne suka mutu, yayin da ba a san inda wasu dari biyu da saba’in da tara (279) suke ba. Har yanzu dai jami’an agaji…

Ci Gaba Da Karatu “Gobara Mafi Muni Cikin Shekaru 60 A Hong Kong Ta Hallaka Rayuka” »

Sauran Duniya

Allah Ya Yi Wa Sheikh Dahiru Bauchi Rasuwa
Published: November 27, 2025 at 9:55 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 27, 2025

Posted on November 27, 2025November 27, 2025 By Bala Hassan No Comments on Allah Ya Yi Wa Sheikh Dahiru Bauchi Rasuwa
Published: November 27, 2025 at 9:55 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 27, 2025
Allah Ya Yi Wa Sheikh Dahiru Bauchi RasuwaPublished: November 27, 2025 at 9:55 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 27, 2025

A daren jiya Laraba jikin malam yayi zafi, kuma da safiyar yau Alhamis, Allah yayi wa fitaccen Malamin addinin Musulunci Sheikh Dahiru Usman Bauchi rasuwa. Sheikh Dahiru Bauchi ya rasune yana da shekaru 102 bayan gajeruwar rashin lafiya. Ɗan margayi, Sayyadi Ali Dahiru Usman Bauchi ne, ya sanar da rasuwar malamin. Ya ce sun karɓi wannan ƙaddara…

Ci Gaba Da Karatu “Allah Ya Yi Wa Sheikh Dahiru Bauchi Rasuwa” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

‘Yan-Ta’adda Sun Kara Sace Mutane A Jihar Naija!
Published: November 27, 2025 at 1:44 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 27, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on ‘Yan-Ta’adda Sun Kara Sace Mutane A Jihar Naija!
Published: November 27, 2025 at 1:44 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
‘Yan-Ta’adda Sun Kara Sace Mutane A Jihar Naija!Published: November 27, 2025 at 1:44 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

A yayinda ake ci gaba da jimami da kuma neman yadda za’a samu kubutar da sauran Daliban Makarantar St. Mary a jihar Nejan Najeriya da ‘yan bindiga suka kwashe a Makon jiya. Yanzu haka kuma wasu ‘yan fashin Dajin sun kai wani sabon hari a yankin Shiroro tare da yin awon gaba da wasu Mutane….

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan-Ta’adda Sun Kara Sace Mutane A Jihar Naija!” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Sojojin Da Suka Kifar Da Farar Hula A Guinea-Bissau Sun Sanar Da Cewa!
Published: November 27, 2025 at 1:32 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 27, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Sojojin Da Suka Kifar Da Farar Hula A Guinea-Bissau Sun Sanar Da Cewa!
Published: November 27, 2025 at 1:32 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Sojojin Da Suka Kifar Da Farar Hula A Guinea-Bissau Sun Sanar Da Cewa!Published: November 27, 2025 at 1:32 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Wani gungun hafsoshin soja a kasar Guinea-Bissau sun ce sun kwace mulki jiya Laraba, kwana guda kafin hukumar zaben kasar ta bada sakamakon zaben shugaban kasar da aka yi cikin wannan mako. A cikin wata sanarwar da kakakinsu Diniz N’Tchama ya karanta a Telebijin na kasa, sojojin sun ce sun kawar da shugaba Umaro Sissoco…

Ci Gaba Da Karatu “Sojojin Da Suka Kifar Da Farar Hula A Guinea-Bissau Sun Sanar Da Cewa!” »

Afrika

Shugaba Tinubu Ya Ayyana Dokar-Ta-Baci A Fannin Tsaro
Published: November 27, 2025 at 1:24 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 27, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Shugaba Tinubu Ya Ayyana Dokar-Ta-Baci A Fannin Tsaro
Published: November 27, 2025 at 1:24 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Shugaba Tinubu Ya Ayyana Dokar-Ta-Baci A Fannin TsaroPublished: November 27, 2025 at 1:24 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Shugaba Bola Ahmed Tinubu na Najeriya ya ayyana dokar-ta-baci a bangaren tsaro a fadin kasar, ya umurci rundunar soja da ta ‘yan sanda da su gaggauta daukar dubban sabbin kurata domin shawo kan tashe-tashen hankula a kasar. Shugaba Tinubu yace za a dauki sabbin ‘yan sanda dubu 20, abinda zai kara yawansu zuwa dubu 50,…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Ayyana Dokar-Ta-Baci A Fannin Tsaro” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Posts pagination

Previous 1 … 123 124 125 … 129 Next

Sabbin Labarai

  • Shugaba Trump Ya Yabawa Iran Bisa Bude Mashigar Hormuz
  • Shugaba Tinubu Yasa Hannu Kan Dokar Kasafin 2026
  • Shugaba Tinubu Yace Bazai Bawa ‘Yan Najeriya Kunya Ba
  • Jami’an Askarawa A Zamfara Sun Kama Na’urorin Fashewa Da Makudan Kuɗaɗe
  • Jami’yar ADC A Najeriya Ta Kori Nafiu Bala

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Tattaunawar Nukiliya Tsakanin Iran Da Amurka Yana Tasirin Akan Farashin Albarkatun Mai Amurka
  • Kasar China Ta Daina Bada Bashi Da Dalar Amurka Sai Da Kudin Kasar Yuan Labarai
  • Ana Zargin Wani Dan Kasar Libya Da Fataucin Mutane Tsaro
  • NNPC Da Wasu Kamfanoni Sunyi Yarjejeniyar Iskar Gas Najeriya
  • Umar Ya Lashe Kyautar Gwarzon ‘Dan-Wasa Na 2025 Wasanni
  • Shirin Safe 0500 UTC Yau Talata 11.18.2025 Rediyo
  • Farashin Danyen Mai A Amurka Ya Tashi Afrika
  • Ba Mamaki APC Ta Kafa Tarihi A Ranar Litinin Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.