Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Kasar Netherland Ta Mayarwa Masar Mutum Mutumin Tarihi
Published: February 6, 2026 at 8:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Netherlands ta mayawar da kasar Masar kan wani mutum-mutumi na tarihi da aka sace mata, wanda aka sassaka kimanin Shekaru 3,500 da suka wuce, bayan da ya bayyana a wani taron bajakolin kayan fasaha da aka gabatar a shekarar 2022.

Wani bincike da ‘yan sanda da kuma masu bin diddigin kayan al’adun gargajiya ya nuna cewa an sato mutum -mutumin ne, kuma aka dauke shi daga kasar Masar, me yiwuwa lokacin tashin-tashinar da aka yi a yankunan Masar, Libya, Tunisia, Sham, Yemen da Bahrain, kafin a yi baja kolin shi a kasuwar kasashen waje.

Masana suna da yakinin cewa kan mutum-mutumin ya samo asali ne dga garin Luxor a kudancin Masar, yana kuma nuni da wani babba a gwamnati sarki Thutmose na 3.

Afrika, Amurka

Post navigation

Previous Post: Akwai Nasara A Tattaunawar Da Akeyi Tsakanin Iran Da Amurka
Next Post: NEDC : Zata Samar Da Cikekken Kulawa Wa ‘Yan Jaridar Da Sukayi Hatsari A Bauchi

Karin Labarai Masu Alaka

An Kama Masu Fasa Kaurin Gawayi A Malawi Afrika
Hukumar ‘Yan Sanda Ta Dawo Da Dokar Zirga Zirgar Babura A Jihar Gombe Afrika
Gwamnonin Arewa Sunyi Allah Wadai Da Harin Jos Afrika
A Hudubar Kirsimeti Paparoma Leo Ya Jajantawa Al’ummar Falatsinu A Yankin Zirin Gaza Amurka
Majalisar Kwararrun Iran Ta Sanar Da Sabon Shugaban Addini Afrika
Jami’an Diflomasiyyar Iran Dana Amurka Sun Tattauna A Kasar Oman Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Gwamnan Jihar Kebbi Ya Amince Da Biyan Hakkokin Tsofin Ma’aikata 800 Labarai
  • CAF Ta Fara Binciken Rikicin Bayan Wasa Tsakanin Algeria Da Najeriya Wasanni
  • Togo Ta Kama Tsohon Shugaban Kasar Burkina Faso Saboda Kitsa Juyin Mulki Afrika
  • Venezuela Ta Sako Karin Mutanen Da Take Tsare Dasu Labarai
  • An Zargi Kasar Eritrea Da Cin Zarafin Sojojin Habasha Afrika
  • Kungiyar EU Zata Taimakawa Somalia Da Kudade Labarai
  • Sama Da Zawiyya 100 Ne Suka Samu Tallafin Kayan Abinci Daga Al’mustapha Haji Sufi Labarai
  • Talauci Ya Ragu A Tsakanin Al’ummar Jihar Jigawa Siyasa
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.