Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Kasuwannin Hannayen Jari Suna Fuskantar Durkushewa Sakamakon Matsin Lambar Shugaba Trump
Published: January 21, 2026 at 5:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kididdigar ma’aunin hannayen jari na manyan kasuwanni uku a Wall Street duk sun yi kasa a yau, irin asarar da rabon da Ayi ta tun watanni uku da suka wuce, saboda rage-ragen sai da hannayen jari da ake ta yi sakamakon barazanar da Shugaban Amurka Donald Trump ya yi na sanyawa tarayyar Turai haraji mai tsauri kan kayan shiga, wanda ake ganin zai kawo hatsaniya a kasuwanni hannun jari.

S&p 500 ta yi asarar maki 143.15 ko kashi 2.06 cikin 100, inda ta kare da maki 6,796.86, yayin da Nasdaq Composite ta yi asarr maki 561.07 ko kashi 2.39 cikin 100, ta kare da maki 22,954.32. ita kuwa Dow Jones ta yi asarar maki 870.74 ko kashi 1.76 cikin 100, ta kare da maki 48,488.59.

A karshen makon da ya gabata ne shugaba Trump ya yi barazanar saka haraji me yawa kan kaya daga Tarayyar Turai idan basu mika masa mallakin Greenland ba, musamman ma kungiyar NATO, ta wuce gaba wajen ganin Amurka ta mallakin tsibirin mafi girma a duniya.

Amurka

Post navigation

Previous Post: Turkiyya Tana Gudanar Da Binciken Kasar Da Suka Kona Tutar Ta
Next Post: Menene Illar Yada Labaran Karya A Kafofin Sada Zumunta Na Zamani

Karin Labarai Masu Alaka

Yeriman Ingila Ya Gana Da Yeriman Saudiya Mai Jiran Gado Amurka
Amurka Da Isra’ila Sunkai Hari Kan Iran Amurka
Akwai Bukatar Nazari Game Da Dangantakar Iran Da Kasashen Gulf Amurka
Dubban ‘Yan Gudun Hijira Sun Halaka Amurka
Shugaba Trump Yace Bazai Bari Iran Ta Mallaki Nukiliya Ba Amurka
Shugaba Trump Yace Akwai Yiwuwar Cimma Yarjejeniya Da Iran Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Babban Malamin Musulunci Sheikh Usman Kusfa Zaria Ya Rasu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Afirka Ta Kudu Ta Kama ‘Yan ƙasar Kenya Su Bakwai Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • An Gudanar Da Addu’o’i Na Musamman Don Neman Zaman Lafiya Labarai
  • FIFA, Ta Raba Jaddawalin Rukuni Na Gasar Kofin Duniya 2026. Wasanni
  • Mizanin Tattalin Arzikin Najeriya Na 2024 Ya Karu Da Kashi 3.84% Labarai
  • Kungiyar Kwadago Ta Shirya Zanga-Zanga A Najeriya Najeriya
  • Kungiyar Enyimba: Bamu Da Niyyar Rage Albashin ‘Yan-Wasa Wasanni
  • Adamu: “Yakar Cin Hanci Daga Tushe Itace Mafita Daya Tilo” Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.