Bassirou: Tawagar Senegal Zasu Samu Kyautar Kudi Da Filaye Sakamakon Nasarar Da sukayi AFCON 2025
Shugaban ƙasar Senegal Bassirou Diomaye Faye ya bayar da kyaututtuka sama da dala 130,000 da kuma filayen bakin teku ga kowanne memba na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar bayan nasarar da suka samu a wasan ƙarshe na gasar cin kofin ƙasashen Afirka da suka fafata da Morocco ranar Lahadi. Faye ya yi jawabin ne a…

