Barcelona Ta Lashe Kofin Spanish Super Cup
Ƙungiyar Kwallon Kafa ta Barcelona ta lashe Kofin Spanish Super Cup 2025. Dan wasan Barcelona Raphinha ya zura kwallaye biyu yayin da Barcelona ta lashe gasar Spanish Super Cup bayan ta yi nasara a kan babbar abokiyar Hamayyarta Real Madrid da ci 3-2 a wasan karshe ranar Lahadi a Jeddah. Wasan da aka buga a…
Ci Gaba Da Karatu “Barcelona Ta Lashe Kofin Spanish Super Cup ” »

