Gwamnatin Gombe Ta Dauki Sabbin Matakan Tsaro
Gwamnatin jihar Gombe, ƙarƙashin jagorancin Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ta ɗauki wassu sabin matakan tsaro masu ƙarfi don ƙarfafawa da inganta tsaro a faɗin jihar. Babban Lauyan Gwamnatin jihar kuma Kwamishinan Shari’a Barista Zubairu Muhammad Umar ne ya sanar da waɗannan matakai jim kaɗan bayan da Gwamna Inuwa Yahaya ya jagoranci babban taron Majalisar Tsaro…
Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Gombe Ta Dauki Sabbin Matakan Tsaro” »

