Gwamnatin Bauchi: Ta Kaddamar Da Kwamitin Ma’adanai
Gwamnatin Jihar Bauchi dake tarayyar Najeriya ta kaddamar da Kwamitin Cibiyar Koyon Harkokin Ma’adinai ta Alkaleri, Jihar Bauchi (MIABAS). A yayin bikin kaddamarwar, Kwamishinan Harkokin Habaka Ma’adinai, Hon. Mohammed Maiwada Bello, ya yabawa hangen nesa da jagorancin Gwamnan Bala Mohammed, yana cewa cibiyar babban ginshiki ce da za ta inganta bincike, horaswa da kuma ƙwarewa…
Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Bauchi: Ta Kaddamar Da Kwamitin Ma’adanai” »

