Marc Brys: “Eto’o Baiyi Adalci Ga Onana, Da Vincent, Ba”
Tsohon kocin Kamaru Marc Brys ya zargi shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta Kamaru (FECAFOOT) Samuel Eto’o, da tsoma baki a zaben ‘yan wasan Indomitable Lions da za su fafata a Gasar Cin Kofin Kasashen Afirka ta 2025, Brys, wanda aka kora makonni kadan kafin fara gasar da aka tsara daga 21 ga Disamba zuwa 18…
Ci Gaba Da Karatu “Marc Brys: “Eto’o Baiyi Adalci Ga Onana, Da Vincent, Ba”” »

