An Gudanar Da Addu’oi Ga Mutane 16 Da ‘Yan Bindiga Suka Kashe a Australiya
A Kasar Australia, mutane da dama ne suka taru ranar Talata domin nuna alhinin su a harin da wasu mutane biyu suka kai a gabar ruwan kasar, suka kashe akalla mutane 16 ranar lahadi. Har ma aka ji jakadan Is’raila a kasar yana kira ga hukumomin kasar a Sydney su dauki matakan da suka wajaba…
Ci Gaba Da Karatu “An Gudanar Da Addu’oi Ga Mutane 16 Da ‘Yan Bindiga Suka Kashe a Australiya” »

