Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Zama Abin Alfahari Ga Najeriya Bayan Lashe Gasar Alƙur’ani Ta Duniya Afrika
  • INEC Ta Ce Ta Kammala Shirye-Shiryen Zaɓen Cike Gurbi A Gombe Afrika
  • Gwamnatin Sokoto Ta Kafa Kwamitin Malamai Don Binciken Rikicin Addini Afrika
  • Kebbi Ta Ce Sama Sa Maniyyata 3,000 Ne Suka Biya Naira Biliyan 21.5 Na Kujerun Hajji Afrika
  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi Afrika
Gidauniya: An Fara Tiyatar ‘Hernia’ Da ‘Hydrocele’ Kyauta A Jihar Katsina Labarai
Iran Zata Mayarwa Amurka Martani Amurka
Anyi Jana’izar Dan Majalisar Wakilai Yaya Bauchi Tongo Afrika
APC: Tinubu Da Shettima Za Su Sake Neman Wa’adi Na Biyu A 2027 Afrika
Syria: Mutane Sun Yi Zanga Zanga Domin Nuna Rashin Amincewa Da Korar Kurdawa A Birnin Aleppo Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Rikici Ya Barke A Kano Bayan Kashe Wani Matashi Da Ake Zargi Da Kashe Ladani
Published: December 15, 2025 at 4:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 15, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rikici Ya Barke A Kano Bayan Kashe Wani Matashi Da Ake Zargi Da Kashe Ladani
Published: December 15, 2025 at 4:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rikici Ya Barke A Kano Bayan Kashe Wani Matashi Da Ake Zargi Da Kashe LadaniPublished: December 15, 2025 at 4:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Matasa a birnin Kano sun kashe wani matashi da ake zargi da kisan ladanin wani masallaci a Unguwar Hotoro dake birnin Kano, arewa maso yammacin Najeriya. Lamarin ya faru ne a unguwar Hotoro, inda bayanai suka tabbatar da cewa matashin ya yi wa ladanin, mai suna Zubairu Kasim, yankar rago ne da asubahin ranar Litinin…

Ci Gaba Da Karatu “Rikici Ya Barke A Kano Bayan Kashe Wani Matashi Da Ake Zargi Da Kashe Ladani” »

Najeriya

Hukumar NAPTIP Ta Kubutar Da Yara 11 Daga Hannun Masu Safara Mutane
Published: December 15, 2025 at 2:16 PM | By: Mahmud Kwari | Updated: December 16, 2025

Posted on December 15, 2025December 16, 2025 By Mahmud Kwari No Comments on Hukumar NAPTIP Ta Kubutar Da Yara 11 Daga Hannun Masu Safara Mutane
Published: December 15, 2025 at 2:16 PM | By: Mahmud Kwari | Updated: December 16, 2025
Hukumar NAPTIP Ta Kubutar Da Yara 11 Daga Hannun Masu Safara MutanePublished: December 15, 2025 at 2:16 PM | By: Mahmud Kwari | Updated: December 16, 2025

Hukumar NAPTIP, dake yaki da safara da fataucin bil’adama a Najeriya, ta dakile yunkurin wasu bata gari na safarar wasu yara su 11 ‘yan asalin jihar Jigawa a yankin arewa maso yammacin Najeriya. Hukumar tace tuni ta mika yaran da Jami’an ta suka kubutar ga majalisar karamar hukumar Ringim ta jihar Jigawa. Kwamandan hukumar a…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar NAPTIP Ta Kubutar Da Yara 11 Daga Hannun Masu Safara Mutane” »

Labarai

Hukumar Hisbah Ta Kona Barasar Dubban Nairori A Katsina
Published: December 15, 2025 at 10:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 15, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar Hisbah Ta Kona Barasar Dubban Nairori A Katsina
Published: December 15, 2025 at 10:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar Hisbah Ta Kona Barasar Dubban Nairori A KatsinaPublished: December 15, 2025 at 10:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Hisbah a jihar Katsina dake Najeriya ta gudanar da aikin ƙona giyar da aka kama a garin Bakori da ke shiyyar Funtua Sanarwar ta ce Kwamandan Hisbah na Karamar Hukumar Dandume, DC Bashir Lawal Balarabe, tare da sauran kwamandojin Hisbah na shiyyar Funtua, sun halarci taron inda suka jagoranci lalata giyar da aka kama….

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar Hisbah Ta Kona Barasar Dubban Nairori A Katsina” »

Labarai, Najeriya

Dangote Ya Rage Farashin Mai A Najeriya
Published: December 15, 2025 at 10:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 15, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dangote Ya Rage Farashin Mai A Najeriya
Published: December 15, 2025 at 10:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dangote Ya Rage Farashin Mai A NajeriyaPublished: December 15, 2025 at 10:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Aliko Dangote, shugaban masana’antun kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya zargi Shugaban Hukumar Kula da Harkokin Man Fetur ta (NMDPRA), Farouk Ahmed, da cin hanci, yana mai cewa ya biya dala miliyan 5 a matsayin kuɗin makarantar sakandare ga ’ya’yansa huɗu a ƙasar Switzerland. Dangote ya yi zargin ne a yayin wani taron manema labarai…

Ci Gaba Da Karatu “Dangote Ya Rage Farashin Mai A Najeriya” »

Labarai, Najeriya

Gwamnatin Tarayya Na Kokarin Hana Demokraɗiyya A Najeriya
Published: December 15, 2025 at 9:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 15, 2025

Posted on December 15, 2025December 15, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tarayya Na Kokarin Hana Demokraɗiyya A Najeriya
Published: December 15, 2025 at 9:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 15, 2025
Gwamnatin Tarayya Na Kokarin Hana Demokraɗiyya A NajeriyaPublished: December 15, 2025 at 9:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 15, 2025

Gwamnatin tarayyar Najeriya na ƙoƙarin rushe dimokuraɗiyyar jam’iyyu masu yawa inji Shugabannin jam’iyyun adawa Gamayyar fitattun shugabannin adawa a Najeriya sun zargi Gwamnatin Tarayya ƙarƙashin Shugaba Bola Tinubu da amfani da hukumomin yaƙi da cin hanci, ciki har da EFCC, ’yan sanda da ICPC, wajen tsoratarwa da gallaza wa ’yan adawa. A cikin wata sanarwa…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tarayya Na Kokarin Hana Demokraɗiyya A Najeriya” »

Siyasa

Sanyin Hunturu Yayi Ajalin ‘Yan Cirani A Morocco
Published: December 15, 2025 at 9:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 15, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sanyin Hunturu Yayi Ajalin ‘Yan Cirani A Morocco
Published: December 15, 2025 at 9:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sanyin Hunturu Yayi Ajalin ‘Yan Cirani A MoroccoPublished: December 15, 2025 at 9:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sanyi mai tsanani ya kase wasu bakin haure ‘yan Afirka a kusa da bakin iyakar Morocco da Aljeriya. Kungiyoyin kare hakkin bil Adama a kasar dake Afirka ta Arewa sun bayyana wannan a matsayin babban abin damuwa kuma abinda ya keta ‘yancin zirga-zirgar murtane. Wata gamayyar kungiyoyin kare hakkin bil Adama a kasar Morocco, ta…

Ci Gaba Da Karatu “Sanyin Hunturu Yayi Ajalin ‘Yan Cirani A Morocco” »

Afrika

Kasar Ukraine Tayi Watsi Da Shiga Kungiyar NATO
Published: December 15, 2025 at 8:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 15, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Ukraine Tayi Watsi Da Shiga Kungiyar NATO
Published: December 15, 2025 at 8:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Ukraine Tayi Watsi Da Shiga Kungiyar NATOPublished: December 15, 2025 at 8:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wasu kwararru kan harkokin tsaro a Amurka sun ce tayin da kasar Ukraine ta yi na yin watsi da burin neman shiga cikin kungiyar kawancen tsaro ta NATO, bai kai wanda zai iya canja akalar tattaunawar neman sulhun da ake yi yanzu ba. A lokacin tattaunawa da wakilan Amurka ranar lahadi a kan shirin sulhu…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Ukraine Tayi Watsi Da Shiga Kungiyar NATO” »

Labarai

Sabon Ma’aikacin Tsaro Ne Ya Kashe Amurkawa
Published: December 15, 2025 at 8:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 15, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sabon Ma’aikacin Tsaro Ne Ya Kashe Amurkawa
Published: December 15, 2025 at 8:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sabon Ma’aikacin Tsaro Ne Ya Kashe AmurkawaPublished: December 15, 2025 at 8:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mutumin nan da ya kai hari ya kashe Amurkawa uku, sojoji biyu da tafinta daya, a kasar Sham, bai jima da shiga aikin tsaro a kasar ba, inda watanni biyu da suka shige hukumar tsaron cikin gida ta kasar Sham ta dauke shi aiki a zaman mai gadi a wani sansanin soja. Amma da aka…

Ci Gaba Da Karatu “Sabon Ma’aikacin Tsaro Ne Ya Kashe Amurkawa” »

Amurka

‘Yan Bindiga Sun Kashe Fiye Da Mutane 15 A Kasar Australiya
Published: December 15, 2025 at 6:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 15, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Bindiga Sun Kashe Fiye Da Mutane 15 A Kasar Australiya
Published: December 15, 2025 at 6:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Bindiga Sun Kashe Fiye Da Mutane 15 A Kasar AustraliyaPublished: December 15, 2025 at 6:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan sanda a kasar Australiya sun ce ‘yan bindigar da suka kashe mutane 15 a wurin wani bikin yahudawa a gundumar Bondi Beach dake bakin ruwa a Sydney, babban birnin kasar, wani uba ne da dansa. An kashe uban mai shekaru 50 da haihuwa a wurin harin, yayin da dan nasa mai shekaru 24 ya…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Bindiga Sun Kashe Fiye Da Mutane 15 A Kasar Australiya” »

Labarai

Kungiyar ECOWAS Ta Koka Game Da Yawan Juyin Mulki A Kasashen Afirka
Published: December 15, 2025 at 6:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 15, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyar ECOWAS Ta Koka Game Da Yawan Juyin Mulki A Kasashen Afirka
Published: December 15, 2025 at 6:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kungiyar ECOWAS Ta Koka Game Da Yawan Juyin Mulki A Kasashen AfirkaPublished: December 15, 2025 at 6:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyar Raya Tattalin Arzikin Kasashen Afirka ta Yamma, ECOWAS ko CDEAO, ta bayyana rashi yardarta da shirin mayar da mulki hannun farar hula da shugabannin mulkin soja na Guinea-Bissau, suka bayyana, tana mai bukatar da a gaggauta maido da aiki da tsarin mulki. Shugabannin ECOWAS, sun yi barazanar saka takunkumi na musamman a kan duk…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyar ECOWAS Ta Koka Game Da Yawan Juyin Mulki A Kasashen Afirka” »

Afrika

Posts pagination

Previous 1 … 148 149 150 … 176 Next

Sabbin Labarai

  • Rundunar ’Yan Sandan Gombe Ta Raba Makuden Kudade Ga Iyalan Jami’an Da Suka Rasu
  • Maryam Dan’azumi Ta Zama Abin Alfahari Ga Najeriya Bayan Lashe Gasar Alƙur’ani Ta Duniya
  • Gabanin Zaɓe: Jam’iyyun Siyasa Sun Ƙuduri Aniyar Kare Zaman Lafiyar Jihar Gombe
  • INEC Ta Ce Ta Kammala Shirye-Shiryen Zaɓen Cike Gurbi A Gombe
  • Gwamnatin Sokoto Ta Kafa Kwamitin Malamai Don Binciken Rikicin Addini

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Nuhu Ribadu Ya Mika Dalibai 100 da Aka Ceto Ga Gwamnatin Jihar Neja Labarai
  • Rasha Takai Mummunan Hari Birnin Kyiv Afrika
  • Babban Bankin Najeriya Ya Rage Kudin Ruwa Da Kashi Daya Cikin Dari Labarai
  • ‘Yan Majalisar Wakilai 17 Sun Fice Daga ADC Afrika
  • Mabiya Addinin Kirista Da ‘Yan Bindiga Suka Sace Sun Kubuta Labarai
  • Shugaba Tinubu Zai Shafe Makonni Uku A Hutun Shekara-Shekara Afrika
  • Farashin Danyen Mai Ya Farfado Fiye Da Kashi Daya Sauran Duniya
  • NNPC Da Wasu Kamfanoni Sunyi Yarjejeniyar Iskar Gas Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.